slm inawuninku dafatan kuna cikin qoshin lfy amin tambayata anan shine wai mu a arewa haka zamu ci gabada rayuwa ba cikakken Tsari ni matashine amma idan na kalli wasu yaran nasan mudai Arewa munrako wasu duniya batsaro ba hanya ba illimi hassalima ko qadangaren roba bama kerawa haba wannan wacce irin rayuwace muke yi Allah yasa mu dace
Yabugunw da giya he was drunk wike very unfortunate and he need protocol officers fron ministry of foreign affairs to beef his protocol unit very sad indeed
Allah ya karawa Annabi S.W.A❤ daraja
Minister wike dan giyane kusan dawanan kulum sai yasha guya yabugu sosai kafin yaje office
Hmmm 🤔 wacce kima nageria take dashi qasarda tatara varayin gomnati talakan qasar cin Amana
Yakamata kugayea government tssaka ambassadors akowani kasa gasjiya sjutasa aketajin kunya
slm inawuninku dafatan kuna cikin qoshin lfy amin tambayata anan shine wai mu a arewa haka zamu ci gabada rayuwa ba cikakken Tsari ni matashine amma idan na kalli wasu yaran nasan mudai Arewa munrako wasu duniya batsaro ba hanya ba illimi hassalima ko qadangaren roba bama kerawa haba wannan wacce irin rayuwace muke yi Allah yasa mu dace
Allah Yayi muna magani da dukkan Musulmi
Yabugunw da giya he was drunk wike very unfortunate and he need protocol officers fron ministry of foreign affairs to beef his protocol unit very sad indeed
Ba kasar da mukatura ambassadors fa? To ai dole sutaganin shirme