Inaso nabaka shawara dan Allah ka koma studio din da kai wakoki a baya kamar su bawan zuciya.yawo ta zubar dan sanda daraja hanyar kaduna.a nan anfiyima aiki mai Amma yanzu muryar ka bata fita sosai a inda kake aiki yanzu ko kuma mai mix down din ne bai iya ba ko mai yima recording din dole a cikinsu akwai mai bata ma aiki
👋👋👋👋👋👋👋👋👋
❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Farfesa nawa ne kai
Gaskiya NE. Wannan 💯💯
Dr. Farfessan wq. ✊✊✊
Allah yabasu damar fahintta🫂🫂🫂🫂 yasa su Gane😭😭😭
Amin summa amin
Masha Allah, Allah yakara Maka lafiya, farfesan waka
Amin
Inaso nabaka shawara dan Allah ka koma studio din da kai wakoki a baya kamar su bawan zuciya.yawo ta zubar dan sanda daraja hanyar kaduna.a nan anfiyima aiki mai Amma yanzu muryar ka bata fita sosai a inda kake aiki yanzu ko kuma mai mix down din ne bai iya ba ko mai yima recording din dole a cikinsu akwai mai bata ma aiki
Alhamdu Lillah. Mun gode, amma ka san "music production" ne a sana'ance ko a sauraren ce?
Gaskiya ne Farfesa Allah yakara lafiya
Amin