Katafaren cibiyar Islama a Damagaram

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 31 гру 2024
  • Bikin buda gagarumin Masallaci hade da dora tubalin gina makarantun islamiya a garin Kolori Kolo da ke cikin gundumar Gouré a jihar Damagaram ta jamhuriyar Nijar, a kokarin hada kawunan Musulmi da kawo karshen rigingimu tsakanin dariku da kuma bunkasa karatun 'ya'ya mata da ma matasan karkara.

КОМЕНТАРІ • 2