@Nanafirdausi haruna ibrahimvip:SALLALLAHU ALAIHI WA AHHALIHI WASALLAMA ALLAH YABARMU DAKAUNAR SHUGABAN MU MANZON S A W RAYUWA SEDA KAUNAR SHUGABAN MU DA AHHALIN GIDANSA D SAHABBANSA D SHEHUNANSA
Slm malam nafara wuridin Nan Amma nayi kuskure.adadin dazan yi na kara amaimakon nayi 1111 sai nakara ,1114.,ranarfarko wato jiya kenan sai nasake rubuta wata ayar ajikin ganyen yau zan sake.wancen na kona.kokuma yy zanyi Dan Allah.
Allah ya saka muku da gidan janatul firdausi malan, kai mamalakin wanan tv mai albarka wato ABBA. ni tambayata shine : daga zaune ake wuridin ko kuma a tsaye ???? Please
Slm malam nafara wuridin Nan Amma nayi kuskure.amaimakon nayi adadinwannan 1111sai na Kara nayi 1114.aranar. farko. To sai nasake rubuta.wani ayar akan ganyen zan sake.yau.shikuma nakona ko Kuma yy zanyi.
Allah ya saka da alkairi a bamu na huridi
Jazakalahu Khairan ❤❤
❤❤❤ allah yakara lafiya❤❤❤
Allah ya kara lafiya
Malam a bamu na dafa'i sabordage mu mahawtane kumma kun san sana 'ar tamu ta fawa Say da dafa'i
Jazakl ALLAH
Muna godiya sosai
Allah yakara kusanci da annabi Muhammad Sallallahu alaihi wasallam
Jazakallahu Khairan
Saw masoyina malan da abba grafix Allah ya jikan yaya
Allah yasaka da alkairi
Masha allah Allah kabamu cikAwa dakyau da Imani amen summa amen summa amen 😮😮😮😮😮😮😮😮😮😮
اللهم صل علي سيدنا محمد وسلم
Allah ya saka
Allah ya Saka da alheri
❤❤❤❤❤
Allah yajikan iyaya
@Nanafirdausi haruna ibrahimvip:SALLALLAHU ALAIHI WA AHHALIHI WASALLAMA ALLAH YABARMU DAKAUNAR SHUGABAN MU MANZON S A W RAYUWA SEDA KAUNAR SHUGABAN MU DA AHHALIN GIDANSA D SAHABBANSA D SHEHUNANSA
SAllamu allaiku malla ,,inna neman taimako,malla, sabuda ,,,matana mun samu damuwa taye ,,yaji,agidan su,,,kumataki ,dawuwa,,,
Masha Allah Allah ya saka
Allah ya gafarta malan minene dan sarkin itatuwa
Dan Allah muna da bukatar aikin nan nida yarana wlh ba soyayya tsakaninsu da mahaifinsu sbd sunkasance yaya mata
Slm malam nafara wuridin Nan Amma nayi kuskure.adadin dazan yi na kara amaimakon nayi 1111 sai nakara ,1114.,ranarfarko wato jiya kenan sai nasake rubuta wata ayar ajikin ganyen yau zan sake.wancen na kona.kokuma yy zanyi Dan Allah.
Aslm
جزاكم الله خيرا
Kuma malumai in Malan Ya bada aya To ku rubuto a comment Saboda Mu kananun almajirai mugane ahuwan
Albarka annabi rassullahi salallahu aley was salam
Slm
Allah yaska
Masa ala
Allah ya saka wannan masoyin Annabi Sallallahu alaihi Wasallama
Allah yajiqanmal
Allah ya faranta
Wannan Aya cikin wata sura ne
Aslm alkm malam ina bukatar karin bayani gameda bita zaizai,manta uwa,ɗafardu,ɗan kaɗafi dan ni gaskiya malam banssan su ba.
kaje wajan yan ganye anan ake siyarwa
@@abbagrafixtv3640 To à gaskiya ni yanzou ina Libye ne bansan ko ana samun irin wannan kayan ba.
Aji tsoran Allah, Ba saukar da Al’qur’ani ba dan haka.
Assalam aleikum malam atai maka muna da maganin aljanu alqariniyat masu sa wa wassa wassi a zuciya
brk dai malam taymako nake bida
Dan allah ina zan samu number mal koh gdn sa
Allah ya saka muku da gidan janatul firdausi malan, kai mamalakin wanan tv mai albarka wato ABBA.
ni tambayata shine : daga zaune ake wuridin ko kuma a tsaye ???? Please
a zaune akeyi
❤
Good 👍
slm abba barka ina gai da malan
wslm zaiji insha allaj
inason nombarka ataimakamini
يا أيها النبي حسبك ومن اتبعك من المؤمنين
اللهم زوجني بي رجل صالح 🤲
Aslm alkkm
S. A. W
Yayi amma bakowane ze iya yin saba zaka iya sawa ayima
❤❤😂🎉🎉🎉🎉
shek inaneman nombarka sabodani inaibiya anan ba,asamunkayandin anan
Allah ya biya
Abba kayi hakuri domin Allah wata tambayace: za'a sha nono har kwana bakwai ne ?? Domin ina son jarabawa
Ok
Wacce sura wannan ayar take
Allah yakarawa malan lafiya allah yajikan yaya Abba allah yakaramalafiya danisan kuwana Mai Albarka
ameeen ya allah mungode
Angode
الحمدلله
Sani
Malan da sayé ake yin wiridin aya ko ko kuma da zawne
a zaune akeyi
Slm malam nafara wuridin Nan Amma nayi kuskure.amaimakon nayi adadinwannan 1111sai na Kara nayi 1114.aranar. farko. To sai nasake rubuta.wani ayar akan ganyen zan sake.yau.shikuma nakona ko Kuma yy zanyi.
@@maryamabdullahi8926 Aa kawai wuridin zaki sako tin daga farko
Saw masoyina malan da abba grafix Allah ya jikan yaya
❤
❤❤❤
Saw masoyina malan da abba grafix Allah ya jikan yaya
ameeen
❤❤❤