Labarin karya da Giwa - Gabatarwar Algaita

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 25 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 39

  • @ummyibrahim9205
    @ummyibrahim9205 7 місяців тому +2

    Acigaba da kawomamu ire iren wayanna labaran 🎉

  • @tahiryyibrahimmn1150
    @tahiryyibrahimmn1150 7 місяців тому +4

    Gaskiya na fahinci labarin nan da keu da kuma ma'anar dake shikinsa
    Allah yaqara basira Allah ya qara daukaka ga algaita da ayyukanta ameen

  • @DanGombe-i9g
    @DanGombe-i9g 7 місяців тому +1

    Tooooo anfara habaici kenan 😊

  • @imabbaty
    @imabbaty 7 місяців тому +1

    In dai kai makallacin fassarori ne da kaji labarin nan kasan me ake nufi, magana ce a bayyane.

  • @fasaahatv9639
    @fasaahatv9639 7 місяців тому

    ❤❤❤ Gaskiya naji da din wanna lbari

  • @BelloOmarou
    @BelloOmarou 7 місяців тому

    ❤❤❤🎉🎉labarin nan yayi

  • @ADAMKAZALLADI
    @ADAMKAZALLADI 7 місяців тому

    DA KYAU GASKIYA YAYI 👌👌👌👌

  • @kichimainvestment
    @kichimainvestment 7 місяців тому

    Yes wannan lbr yayi sosai gaskiya

  • @inoussahassan774
    @inoussahassan774 7 місяців тому

    Gaskiya wannan labari Yana citta

  • @ibrahimsanigarba9276
    @ibrahimsanigarba9276 7 місяців тому

    Dan allah kuci gaba da bamu irin wannan, muna godiya

  • @hafsatmusarogo2399
    @hafsatmusarogo2399 7 місяців тому

    Allah yakarawa alagaita dus studio basira

  • @MrsamamaJariri-js5vq
    @MrsamamaJariri-js5vq 7 місяців тому

    Aiwa 😊😊😊👌🏼👌🏼👌🏼👌🏼

  • @abdulnakowa8650
    @abdulnakowa8650 7 місяців тому

    Dakyau buzo dan fillo, da taran Yu Yu Yu gwara guda 1 kwakwkwara👍

  • @mhhaafiz
    @mhhaafiz 7 місяців тому +5

    Labari cike da hikima

  • @Faruq_sm
    @Faruq_sm 7 місяців тому

    Quality is better than quantity 👌
    Algaita(oga) sun dawo 🎉🎉🎉

  • @Gangarida145
    @Gangarida145 7 місяців тому

    Yaufa algaita sun yi da sultan

  • @24hourstv14
    @24hourstv14 7 місяців тому

    Madalla da wannan lababarin karfafa gwiwa daga masu fassara ta daya

  • @yaanayn6033
    @yaanayn6033 7 місяців тому +1

    Gaskiya daga karshe dai ankob sawa kare hahaha 🤣🤣🤣

  • @abbakar070
    @abbakar070 7 місяців тому +1

    Kaji Hikimar Zancen

  • @maryamyahya7794
    @maryamyahya7794 7 місяців тому +1

    Wannan dai hannun ka mai sanda ne 😂

  • @shamsuddeenespanyol2589
    @shamsuddeenespanyol2589 7 місяців тому +3

    Yau kuma ta Kan su sultan aiki ya biyo 😂😂😂

  • @ibrahimsy10
    @ibrahimsy10 7 місяців тому

    Sutan Come forward 😁

  • @muhdspeedou
    @muhdspeedou 7 місяців тому +2

    Interesting story ❤

  • @adybiomedtech
    @adybiomedtech 7 місяців тому

    Salam buzo Don Allah labarin bamisriya?

  • @BA_SO_BA_NE
    @BA_SO_BA_NE 7 місяців тому

    Kana inda dama ma ku dawo mana da SASHEN KISHIN KAI dana gajerun labarai.

  • @BIN_IMAM_DANDAGO
    @BIN_IMAM_DANDAGO 7 місяців тому +1

    Wannan gaskiya ne

  • @BA_SO_BA_NE
    @BA_SO_BA_NE 7 місяців тому

    A cigaba da Suburbudo mana labarai masu dadi da darussa.

  • @ahmad_md
    @ahmad_md 7 місяців тому +1

    Wannan gsky Fassarar algaita ce giwa sauran fassarori Kuma karnuka abun yayi

  • @abubakartabalak1534
    @abubakartabalak1534 7 місяців тому

    Hhhhh hakane 😂

  • @SharifaAbdul-ub3ds
    @SharifaAbdul-ub3ds 7 місяців тому

    ❤❤

  • @nouridris1212
    @nouridris1212 7 місяців тому

    Allahu akbar

  • @JAMAL_DIARY
    @JAMAL_DIARY 7 місяців тому +4

    Banbancin Algaita kenan da sauran zaurukan fassara 😂 Kun gane ?

    • @Faruq_sm
      @Faruq_sm 7 місяців тому

      Wannan haka yake

  • @Mubarakpersonal
    @Mubarakpersonal 7 місяців тому

    Chancharaschas waiyo dadi falsafar tayi wallahi🤗

  • @smtdigitals
    @smtdigitals 7 місяців тому

    Darasin a fili yake, amma ga wanda ya zabi mutuntaka ba karyantaka ba.
    Sey dey mutane da yawa zabi na biyun zasu dauka kuma dama can akansa suke dukda cewa kuwa wannan bidiyo yayi qoqarin tunatar dasu tareda dao dasu kan hanya.
    Sey dey hakan yanada mutuqar wahala a garesu waje daukar wannan darasi tareda zama akansa a kowane lolaci.

  • @Faruq_sm
    @Faruq_sm 7 місяців тому

    Zuga bata zaki. Yaki saida kwamanda

  • @tumawatv2003
    @tumawatv2003 7 місяців тому

    Wannan gaskiya ne