Gaskiyar zance bamajin dadin jinkirin da ake samu kafin a saka mana shirye shirye, ya kamata a duba wannan lamarin. Muna muku fatan Alkĥairi, Allah ya qara muku qwarin guiwa ya tsare mana kuh
Malam matazu a matasyinka na dan jarida kana da masoya dayawa musaman ni din nanna..mutani da yawa suna makazatun dan APC ne kai,bai kamata ba haka kai ma haifini a gurin mu dayawan mu.
Wato ni har yanzu na rasa gane dalilin da farin wata take saka wannan matazun a cikin shiryeshiryenta! Matazu dan apc ne kuma suna kula da shi, dan siyasan zaune ne matazu
Gaskiyar zance bamajin dadin jinkirin da ake samu kafin a saka mana shirye shirye, ya kamata a duba wannan lamarin.
Muna muku fatan Alkĥairi, Allah ya qara muku qwarin guiwa ya tsare mana kuh
❤
Thank you baba mungadi
Masha allah
Fatan alkhairi a gare ku, har kun bamu tsoro sakamakon shiru da mu ka ji ba'a saka shirin ba, amma yanzu mun yi farin ciki.
Du Allah farin wata ku daina sa matazu a wannan shirin naku saboda shi dan siyasa ne kawai
Abubakar matazu Allah yakaramuku himma da zakulo abubunda kasa keciki
Malam matazu a matasyinka na dan jarida kana da masoya dayawa musaman ni din nanna..mutani da yawa suna makazatun dan APC ne kai,bai kamata ba haka kai ma haifini a gurin mu dayawan mu.
Wato ni har yanzu na rasa gane dalilin da farin wata take saka wannan matazun a cikin shiryeshiryenta!
Matazu dan apc ne kuma suna kula da shi, dan siyasan zaune ne matazu
Ba gaskiya bane kawae kaine kake kallon haka