Allah ya shiryi irin wannan mutane mata kuma ayi hattara da addua wannan labarin darasi ne Mai Amma fani kuma Maza ku dinga kula da matanku na aure saboda Kuna da sakaci wajen kula da kishin matanku wajen zaman ta kewa sai kaga namiji yayi tafiya wai abokinsa ya dinga zuwa gidansa idan yasaba zuwa ko Mai gidan yananan ay ko Dan uwanka kada kayi sake da shi da matarka indai yazama baligi Allah kasa mu dace ka tsaremu daga sherin azzalumai
Subhanallah Allah ya kyauta ya tsare mana imaninmu ya shiryar mana da zuri'a
Allah ya samudace🎉🎉🎉
Allah yakauta
Allah ya shirye shi ya kare mana zuria
Ameen
Amma fa wannan anyi danbanzan Balthazar 😢
Wlh kuwa 😂😂
Allah ya kauta 😮😮
Allah ya shiryi irin wannan mutane mata kuma ayi hattara da addua wannan labarin darasi ne Mai Amma fani kuma Maza ku dinga kula da matanku na aure saboda Kuna da sakaci wajen kula da kishin matanku wajen zaman ta kewa sai kaga namiji yayi tafiya wai abokinsa ya dinga zuwa gidansa idan yasaba zuwa ko Mai gidan yananan ay ko Dan uwanka kada kayi sake da shi da matarka indai yazama baligi Allah kasa mu dace ka tsaremu daga sherin azzalumai
Ameen ya allah
Tout le monde 🌍 Balthazar Guinée
Kamata yayi kuyi masa dandatsa
Allah chirya
Saunawa miji zaiyi aika baka sani ba
Kai lalle.anyi Dan kusun uwa
Shine dai dai
Kamata yayi a dandakeshi sanoda gaba duk wadda zaiyi hakan ya tsorata
🤣🤣🤣🤣🤣
Lalai wannan korto yakai shege
Askin kind jan.un
Wannan tsohon video ne