Ay yaran nan aje a saka musu wuta duka a konasu tunda an san inda suke. Don wlh yanda yarannan suka saba da kisa da kuma karban kudin fansa wlh babu wani sulhu daza ayi dasu ya dore, haka babu wani ayki a Nigeria da zaka basu su daina wannan abun. Wlh in takama a kona duka jejinne da abun dake ciki wlh shiya kamata ayi. Wlh in zaa saka mutum a inganci ya shuganci wannan yakin kaman irin Major General Almustapha insha Allah karshen abunnan zaizo. Amma sulhu wlh bazai yiba don wlh ana bata musu rai zasu koma wannan ayki. Wlh matukan ba aci karfin suba sannan wanda duka yace zaiyi surrender sai a karbe shi amman matukan bahakaba wlh sunyi nisan da bazasu dawo ba
Jazakallahu khairan
Allah yasaka dah Alkhairi sir,Allah yakawo mana karshen halinnan damuke aciki Amin YaHayyu YaQayyum
Ay yaran nan aje a saka musu wuta duka a konasu tunda an san inda suke. Don wlh yanda yarannan suka saba da kisa da kuma karban kudin fansa wlh babu wani sulhu daza ayi dasu ya dore, haka babu wani ayki a Nigeria da zaka basu su daina wannan abun. Wlh in takama a kona duka jejinne da abun dake ciki wlh shiya kamata ayi. Wlh in zaa saka mutum a inganci ya shuganci wannan yakin kaman irin Major General Almustapha insha Allah karshen abunnan zaizo. Amma sulhu wlh bazai yiba don wlh ana bata musu rai zasu koma wannan ayki. Wlh matukan ba aci karfin suba sannan wanda duka yace zaiyi surrender sai a karbe shi amman matukan bahakaba wlh sunyi nisan da bazasu dawo ba
True
Kay dan ta'adda ne
To idan ba soja ba Kai zaka shiga gaba. Mutum nawa ka raba da yunwa cikin kudin dake hannu ka?
Wallahi wadannan abubuwan dasuke faruwa a Najeriya musamman Arewa gameda Yanta,adda wasuharyanzu sunadariya saboda abunbaiiso wajensuba. Alokacinda Anan Jahar Borno Boko Haram sukemana kisan gilla wasuganisu kamar bagaskiya bane kodayake haryanzu ba,adena kashe Talakawa da Jami,an tsaro ba musamman Sojoji, wallahi lokaci ysyida Talakawa zamudaukawa kanmu mataki saboda wannan Gwamnatin ba,abunda zasuiyayi saboda Hatta sukansu Jami,an tsaro akwai matsala atsakaninsu. Sannan Wadanda sukeganin yanarewa kokuma musulmine sukekashe Kansu wallahi masu wannan tunanin susake tunani saboda wannan Guguwarta Ta,addanci da,ake ganin kamar awani bangarene na Najeriya wallahi abunyawuce Haka idanba,ayi da gaskeba nangaba kadan saisugallabi Najeriya gabadaya. Inma Gwamnati tayida Gaske tayakesu kokuma ayisulhu da wadannan mutanan da,asamu Zaman lafiya. Inasokusani haryanzu a Jahar Borno akwai kananan Hukumomin dasuke karkashin mulkin Boko Haram sunmaidasu Daularsu Amma bawanda zai,iyafada saboda mutanan munakarkashin mulkin mallaka dukwanda yayimaga idan maganar tasaba ra,ayin Gwamnati Yanzu za,akamaka acekaima Boko Haram ne kokuma maitaimakawa BH hakaza,akaika akulle bamaimagana. Kullum anakashe mutane Amma bawanda yaisayafito yayimana a Radio ko yafadawa Yan jarida Yanzu za,akamaka.
kar kuyarda kuhada kai dasu mahukuntan nan buhari baiyi yaki da yan bindiga ba yace adaina kache su
Shege Dan taadda, wato bakwaso a yaki Yan ta adda tunda yaranku ne fulani, wlh duk fulani Yan ta adda ne
Wannan maganar shiya fada kokuma ku kukarubuta? Idan ba sojojin ba Uwar wa za'asa
farfesa waye ya kawo arewa? kuna cewa wasu sun kawo yunwa da rashin tsaro da jahilci wa ke da alhakin wannan? Professor munsani