An tona asirin makircin da aka shiryawa musulmin arewa kan shari'a,

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 15 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 77

  • @musaali8622
    @musaali8622 2 роки тому +1

    Yari bakura kacucemu a Arewa meyasa bakafito sugaban kasaba meyasa wayyo kasata NJy ya. Allah kataimaki yari kabumu shi a shugaban kasa Allah ya daukaka ya doraka akan kujeran kasata NJy Amin 🤲👍👍👍❤️💛🧡💓❤️💗💚

  • @faridaalimadinah1689
    @faridaalimadinah1689 2 роки тому +4

    Masha Allah lallai wanan bawan Allah ya sha wgawgarmaya a kan tabbatar da dokar musululci Allah ya biya shi

  • @Hassanabubakar0153
    @Hassanabubakar0153 2 роки тому +1

    Masha Allah, Allah ya taimaka, Allah yakare ka daga makiya, Allah yasa ka da alhairi, Allah yasaka ka a aljannah.

  • @mohamedmouhtari696
    @mohamedmouhtari696 2 роки тому

    Baba yarima bakura Allah sakama da alheri ameen 🤲🤲🤲 Allah yasa ka gama da duniyya lafiya ameen 🤲

  • @abubakarsadiqsadiq
    @abubakarsadiqsadiq 2 роки тому +3

    Innalillahi wa'inna'ileihi raji'unna 🥺🥺 wlh malam. wannan bayanin ya matukar tadamun da hankali. Allah yasaka ma yariman bakura da alkairi. 🙏🙏 Allah yabiyaka duniya da lahira🤲 wadanda kukayi aikin alkairi nan dasu.suma Allah yasaka musu da alkairi insun rasu kuma allah ya kyauta makoncin su. gaskiya Ahmad yariman bakura anjinji namaka da irin kokarin da kayi Allah yabiyaka da gidan aljanna 🙏 wannan bayanin yanada matukar amfani ga mu yan arewa mujishi, kaima Malam da kakawo mana wannan labarin allah yasaka maka da alkairi 🙏🙏🙏

  • @imranimam3032
    @imranimam3032 2 роки тому +1

    Gaskiya yarima yayi kokari Allah yayi masa sakayya da gdn aljanna, Allah yakawo muna irinsa goma a cikin govent nigria yah hayyu yah qayyum

  • @faridaalimadinah1689
    @faridaalimadinah1689 2 роки тому +2

    Mallam abu aisha Allah ya saka da alkhairi

  • @yakcouboutv9077
    @yakcouboutv9077 2 роки тому +7

    Mashallah

  • @muawiyyahabibu2602
    @muawiyyahabibu2602 Рік тому

    Allah ya sakawa Yariman Bakura da Gildan Aljanna ❤❤❤

  • @ismailboys3418
    @ismailboys3418 2 роки тому +5

    Allah yasaka maka da alkhairi duniya da lahira 🤲
    Shugaba nagari
    Insha'allah kaine Shugaban kasan Nigeria Insha'allah ta'alah
    YSO Fulde

  • @mohamedmouhtari696
    @mohamedmouhtari696 2 роки тому

    أبو عاءيشا بارك الله فيك وجزاكم الله خيرا

  • @zurkallainiabdullahi6868
    @zurkallainiabdullahi6868 Рік тому

    Allah yakareka yarima bakura

  • @abdalnaser5158
    @abdalnaser5158 2 роки тому +1

    الله اكبر الله اكبر الله اكبر

  • @usmanmuhammad644
    @usmanmuhammad644 2 роки тому

    Allah ya tsine wa obasanjo matsiyacin lahira da duniya idan bai musulunta ba

  • @ثانيمعمر
    @ثانيمعمر 2 роки тому +1

    KAI GASKIYA WANAN GWAMANA ALLAH YAYEMAI ALBARKA DUNIYA DA LAHIRA

  • @yusufissa5429
    @yusufissa5429 10 місяців тому

    Alhamdu, lillahi
    ALLAH yasaka da alkairi

  • @abdoulghanimouhamadadamoua8558
    @abdoulghanimouhamadadamoua8558 2 роки тому +2

    اللهم انانسألك الهدي و التقي و العفاف و الغني

  • @mohamadouawalou9599
    @mohamadouawalou9599 2 роки тому +3

    Ma cha allah allah ya sala da alhairi

  • @kebiislamofficiel7552
    @kebiislamofficiel7552 2 роки тому +1

    Slm malam inayinka allah ya saka da alkairi

    • @abuaishaalfurqan
      @abuaishaalfurqan  2 роки тому

      wslm kebi islam dan iwa na gode sosai da sosai Ahabbakumullah

  • @ali_so7821
    @ali_so7821 2 роки тому +2

    👍👌🏽

  • @mahammadsani6987
    @mahammadsani6987 2 роки тому +1

    الله أكبر جزءكاالله خيرا

  • @moustaphaissoufou5495
    @moustaphaissoufou5495 2 роки тому +2

    Masha Allah Allah kasa mudace

  • @zaynabadamu6794
    @zaynabadamu6794 Рік тому

    Masha Allahu.

  • @ahamedabdullahi8256
    @ahamedabdullahi8256 2 роки тому

    masha allah allah saqa da alkhairi

  • @fulfuldeafrica6714
    @fulfuldeafrica6714 2 роки тому +1

    Masha Allah Excellency, Yarima Bakure,

  • @usmanmuhammad644
    @usmanmuhammad644 2 роки тому

    Wallahi ya'n siyasa da Bazar addinin musulumci suke rawa kai jama'a musulumci gatan kowa ne Allah ka bamu ikon yimaka biyayya

  • @ibrahimabdusamamorey9665
    @ibrahimabdusamamorey9665 2 роки тому

    Allahu Akbar wlh irin wa ƴan nan sune sukai karanci acikin al'ummar musulmi da akwai irin su yarima

  • @uzairuabubakar1748
    @uzairuabubakar1748 2 роки тому

    Allah yasakucika da imani

  • @alhkabirusuleiman6136
    @alhkabirusuleiman6136 Рік тому

    Aslm.ni muhammad k suleiman tundaga sardauna zuwaga tinibu.allah yasakawa shuwagabanimu

  • @abdulmrtv9545
    @abdulmrtv9545 2 роки тому +1

    Yarima mazan fama Allah yakara mn irerenku acikin al'ummar musulmi

  • @yaousouley5294
    @yaousouley5294 2 роки тому +1

    Allah saka mouka da aferi

  • @anasmukhtarhayinalhaji8464
    @anasmukhtarhayinalhaji8464 2 роки тому

    Allahu ya baka shugabanci Nigeria 🇳🇬

  • @ibrahimabdusamamorey9665
    @ibrahimabdusamamorey9665 2 роки тому

    Allahu Akbar Allah saka maka da Alkhairi

  • @sulaimandanma-azu5554
    @sulaimandanma-azu5554 2 роки тому +1

    Allahu akbar

  • @assoumana2445
    @assoumana2445 2 роки тому

    الله أكبر

  • @dailyremindertv5879
    @dailyremindertv5879 2 роки тому +1

    Masha Allah

  • @jamiluabubakar147
    @jamiluabubakar147 2 роки тому +2

    Baka tab'a playing shere ka mar wanna ba, Masha Allah bless and transparency amen,

  • @chaibouamadouamadouasouman1181
    @chaibouamadouamadouasouman1181 2 роки тому

    Allha yabiya shi da gidane alljanna

  • @oustematrise1929
    @oustematrise1929 2 роки тому +1

    Mlm ina yink from Hollande

  • @alameenibraheemhameed4346
    @alameenibraheemhameed4346 2 роки тому

    Malam bantaba samun lbr Mai dadi a youtube channel inka irin wannanba wallahi

  • @illamaimachine7091
    @illamaimachine7091 2 роки тому

    Allahou Akbar

  • @adamabubakarhassan9571
    @adamabubakarhassan9571 2 роки тому

    Idan ba yayi magana ba bawanda zaigani ana wannan abun

  • @kamilabdallah2062
    @kamilabdallah2062 2 роки тому

    Kaih 😂😂😂 Allah kadai zai biyaka wato kai batasu kake ba ta shi rayuwarsa kake kaih allah kabamu imani mai qarfi allah yasaka da alheri

  • @ko6429
    @ko6429 2 роки тому

    🤝👉👍👍🤲🤲🤲🥰🥰🥰

  • @ليثوسام-غ1ك
    @ليثوسام-غ1ك 11 місяців тому

    Dama turai aikinta kenan haddasa barna yakamata mufita daga tsarin turawa wai ita wannan turai mudatakeyimana shishigi mume muketsaramata na kasarta

  • @aminasali743
    @aminasali743 2 місяці тому

    Dama obasanjo makiyin arewa.makiyin arewa tsiinanne

  • @safwanbala2291
    @safwanbala2291 2 роки тому

    Masha Allah gaskiya ansha artabu 😂

  • @sheikmodu4995
    @sheikmodu4995 2 роки тому +1

    Ammane, ba irin su Buhari ko

  • @kamilabdallah2062
    @kamilabdallah2062 2 роки тому

    To ina hira ta biyu????

  • @jamiluabubakar147
    @jamiluabubakar147 2 роки тому +1

    Aiki Mai kaiu ka fantan Kuna lafiya,toromin number ka,

  • @oummaoumma7055
    @oummaoumma7055 2 роки тому +1

    Ina sanka gomna

  • @NaziruZakariMuhammad
    @NaziruZakariMuhammad 2 роки тому

    Hada kai ya kamata muyi wajen aikata gaskiya da kishin alumma, sai mu samu cin gaba.

  • @ssouana4385
    @ssouana4385 2 роки тому

    GASKIYA IRINKANE SHUGABA NAGARI

  • @babaseun4375
    @babaseun4375 2 роки тому

    Bark dahan ruwa

  • @aligoure6123
    @aligoure6123 2 роки тому +1

    الله اكبر

  • @kmuhd9473
    @kmuhd9473 2 роки тому

    Masha Allah

  • @abbahayatu6303
    @abbahayatu6303 2 роки тому

    Masha Allah

  • @mahammadsani6987
    @mahammadsani6987 2 роки тому

    الله أكبر

  • @balarabacikaji9259
    @balarabacikaji9259 2 роки тому +1

    Masha Allah