First comment Ana's magu phone store and reality show Allah ubangiji ya Kara daukaka yasa wanan program din yazama alkhairi gareka Allah ya kauda makiyanka Allah yacikamaka burinka na alkhairi Allah yabaka abunda iyayenka xasuyi alfahari dakai da al'umma Baki daya ameen ya Allah❤❤❤❤😊
Abinda na fahim ta kuma nakaru da shine kasuwanci ya nabu katan kaskiya hakuri juriya da rukon amana da jajir cewa kuma yarda da kaddara da fahim tan juna anas magu reality show ❤❤❤❤❤❤
Masha Allah babban Mutum Allah ya karawa kasuwarmu albarka Ameen Kuma Ina fatan Allah yasa nine Mutum nafarko dazan fara samun giveaway a wnn reality show din up up anas magu
Anas magu phone store,abunda na Karu dashi a wannan shirin naka Mai albarka shine.. Hakuri,juriya da Kuma gaskiya da amana shine asalin karfin ko wani Irin kasuwan ci..Sai Kuma farantawa customer rai.ma'ana,a bawa customer abunda zai sa shi yaji dadi ya Kuma ji ya gamsu da Kai,cewa Kai Mai gaskiya ne Kuma Kai Mai Amana ne..Allah ya Kara Maka girma da daraja Mallam Anas magu phone store.muna godiya sosai da wayar Muna dakai da kake yi.Thank you
Masha Allah Masha Allah Masha Allah @ANAS MAGU PHONE STORE. Allah, ya albarkaci wannan kasuwanci ya kuma ba ka nasara. Allah ya kawo wadata da farin ciki cikin wannan shiri Allah ya shiryar da ka ya baka basira ta muamalantar mutane da hikima, Allah ya cigaba da kareka ka zama mai gaskiya, Allah ya baka hakurin Hulda da jamaa, abokan kasuwanci, customers. Allah ya kare ka daga duk wani sharri, kuma ya baka ƙarfin gwiwa don iya shawo kan duk wani kalubale. Aameen."
Dama Haka Rayuwa take Sai Ansha wuya Sai dadi yabiyu baya gashi nan.yanzu.kazaga duniya wlh yanda kake kyautama.bazakayi asarabi anas magu reality show is the best show in Africa Masha Allah
Allah ya kara Arziki,lafiya da Rayuwa mai Albarka Albarkacin Manzon Allah SAW.❤️❤️💪💪. Hakuri,Addu'a,Juriya sune ginshikin Kowanne irin nasara A Rayuwa. Wannan Gaskiyane.
Gaba gaba dai Anas magu reality show....... na fahimta hakuri a cikin sana'a shine farko in baka da hakuri wallahi sana'an ka bazata Kai koinaba wallahi Oga Anas magu daga Facebook har tiktok zuwa Instagram ban taba samun point ko giveaway Allah sa a UA-cam channel na reality show inna da rabo amin ya rabbi🤲🤲🤲
Allah sarki rayuwa komai lokacine tareda hakuri ake iya cimma komai a rayuwa ka koyi hakuri hakurine matakin kowacce nasara fatan alkhairi ga wannan shiri na reality show
Masha Allahu Annas Mamuda Alhamdullilah awan video abunda muka fahinta shine farko dole wanda yaji wanda yana farfafo da zuciyan mutun domin ya fahintarda wa mutum Hakuri juriya kafin kasamu profit na businesses muna Godiya Allah Ya Kawu kasuwan Mai Albarka Insha Allahu Rabbi wallahi saida naji wannan video sai naji courage da zan sake koma kasuwan chi na motor da bari dan ba customer Amman da naji wallahi shikenan zan Koma.
Anas magu phone store done ✅ gaskiya wannan program din zai kawo mana cigaba gaskiya kuma inajin sha awar fara online business nima sosai Mungode Allah yasaka da alkairi
Anas magu reality show muma kanmu mata zamu karu allah ya albarkaci kasuwanci ya Kara daukaka da Nisan kwana Dan gaskiya bakaramin hakuri ne dakaiba wllh
🚨Gaskiya abuda na karuda Annas mamuda kaskiya hine ka kasan ce mai hakuri kwarai da gaske sanan dole mugode wa iyayanka da Allah ya saka musu da gidan aljannah 🤲🤲sanan ina mika sakon gaisuwata ga campany Annas mamuda Allah ya daukaka kanfanin ANAS MAGU PHONES STORE Allah yarabaka da duk makiya Allah yabamu SA A 🎉🎉🎉
Anas magu phone store Abin da na karu dashi shine ka rike gaskiya Idan karike gaskiya kuma kayi hakuri to kawai kajira sakamoko mai kyau sannan anas mamuda ayita hakuri da yan uwa da abokan kasuwanci da makiya sannan ka rike addua sannan don allah a dinga wayar wa da matasa kai kuma abasu kwarin gwuwa 🙏🙏🙏
✍️✍️ Abin da na fashim ta Yadda zakayi hakuri akan kasu wancin ka dakuma yadda zaka karrama customer's 👪👪 din ka na fashim ce abubu wa da yawa da kuma yadda za ka gujewa yandan fara idan a online ka ke business din ka NARI KE ABU BUWA UKU 1: Addu,a 🤲🤲 2:hakuri 🥰🥰 3:jajer cewa 💪💪 Amma fa akwai kalubale Iya abunda na fashim ta acikin @ANAS MAGU REALITY SHOW❤❤ INAMA FATAN ALKAIRI ALLAH YAKARA DAU KAKA GA CAMPANY 🤝 🤝🤝
Anas magu phone store darashin Dana dauka akan wannan shine dole sai kayi hakuri ka jajirce kadage da addu'a har Allah yashigema gaba Allah yasa mudace Ameen 🙏
Tabbas wannan shiri yayi kyau ya nuna mana cewa mutum ya xama mai hakuri da dagiya a duk abunda yasa a gaba in sha Allah one day will be success Best of luck 🙏🥰💯
Anas magu phone store🎉 ambassador anas Reality show Inna gaisuwa Allah yakara daukaka da wadata Hakika munkaru da wannnann mahawara taka sakamakon yadda kayi gwagwarmaya da Fadi tashi da ka fuskanta yadda takaika harga xuwa station da Kuma duk wani challenging da ka fuskanta dakuma riko da gaskiya Dakayi hartakai ka wannnann matsayi
"Anas Magu, your channel is really inspiring for young entrepreneurs like myself. I'm learning a lot from your experiences and insights on how to grow a successful phone business. Please keep sharing your knowledge and expertise with us!" ❤❤🙏🙏🙏
Gaskiya Alhamdulillah na karu sosai. Babban abinda na karu dashi yau shine, HAKURI da Kuma JAJIRCEWA shi ke jawo cin nasara, sannan ADDUA tana taimakawa sosai wajan cin nasara akan kasuwancin ka, sannan na karu da cewa a kowane business dolane kayi TSARA TSARE, sannan na karu da maganan indai kana son cin nasara to dole ka rike GASKIYA DA AMANA. Insha Allah zamuyi implementing hakan a kasuwanci mu. Anas Magu Phone Store mungode sosai, Allah yasa ka da alkairi, a cigaba da wannan kokari.
To muna godiya sosai bayan haka nafahimci komai saida hakuri kuma mutum yazama yana daukar kaddara da juriya jajircewa sannan yazama ba ha'ince a kayanka kuma da bawa customer daraja sannan kasa aranka zakayi nasara dukrintsi kuma kayawaita sa Allah a lamarinka
Allah ya bamu abinyi Wanda zamu dogaro da Kai mu daina ganin abin takaici😢 Gaskiya na wannan program ya kayatar Kuma ya bamu nishadi , ga ilimin dade ciki. Gaskiya Anasa magu ka biyamu Dari bisa Dari da wannan show Domin babu abinda baka yimana bayani dalla dalla ba. Especially bangaren scammers suna matukar cutarda mutane😢 Allah ya tona musu Asiri duniya da lahira. Allah ya bamu ikon farawa Allah Kuma ya bamu Hakurin iya jimrewa Allah ya bamu capital dan shine the most important part a anan. Daga karshe, Allah ya daukaka Darajar wannan show, ya daukaka kampanin Anas magu phone store sannan ya daukaka Shi kanshi Anas magu the BOSS. Your fan in only tiktok and UA-cam Rukayyat Khalid
Firstly: creating this (reality show is quite interesting sabida zai zamo different from ur other platform mainly for ur shows and other interesting program,,kaga duk Wanda yake son karuwa da duk wani business tips zqi garzayo Nan batare da Shan wahala ba,, Secondly: Advertisement riko da talla Kamar yadda ka fada is very important sabida haka zaisa customers su zama convince cewa u are serious about it,,gaskiya kana kokari wajen talla(I recommend you for that) And most importantly yadda ka tsaya batare da Kiran wani ya taimaka maka wajen yin talla ko wani Abu ba,,ka tsaya was kanfaninka da kanaka Thirdly:Hakuri Kamar yadda ka fada,duk Wanda zai Kai irin wanna matsayi da kake ayanzu Dole sai yayi hakuri matuka,musamman a wanna duniyan da muke ciki(per excellent) Fourth:kawo Kaya ma kyau da cika alkawarin customers Yana daga cikin abinda ya kaika sama Fifth:nasan akwai addu'ar iyaye,,Allah ya karawa hajiya lafia,,Ina kanfanin fatan alkhairi🙏
Wanna ya nuna ma duniya yanda jajircewa da hakuri yake kawo cigaba da cikan burin mutun. Online business Yanason taking risk da cire tsoro a ranka saboda ashi online business yanada hatsari fiye da offline business, idan baka cire tsoro a ranka ba bazaka iya online business ba. Gaskiya Nima tun Ina yaro babban burina shine na iya online business Amma alhamdulillah gashi a yau nasamu nasaran Daya daga cikin members na followers na company ana's magu phone store. Nagode
A gaskiya shiri natafiya dai yanda akeso Alhamdulillah shiri yanumana hanyoyi masu kyau wayanda zazuciyar da kasuwanci ya fadada sosai kuma muna saran wannan shirn da akadaukoyi Insha Allah zaiyi sanadiyar cigaban kusuwanci jama'a sosai musamman ma kananan yankasu muna fatan Allah kara daukaka mungode!!!
Muna godiya da wannan kwarin guywa dakake bamu Yaya anas❤
Abinda nafahimta arayuwa kazama Mai hakuri, juriya, tsoran Allah, dakuma ruko da amana, masha Allah
Annas magu reality show
Gsky Is encouraging
Allah ya qara basira
Ina mukuh fatan alkhairee
First comment Ana's magu phone store and reality show Allah ubangiji ya Kara daukaka yasa wanan program din yazama alkhairi gareka Allah ya kauda makiyanka Allah yacikamaka burinka na alkhairi Allah yabaka abunda iyayenka xasuyi alfahari dakai da al'umma Baki daya ameen ya Allah❤❤❤❤😊
Abinda na fahimta gaskiya da riqon amana sune sirrin nasarar online business sirrin nasarar rayuwa kuma prayer and dedication
Abinda na fahim ta kuma nakaru da shine kasuwanci ya nabu katan kaskiya hakuri juriya da rukon amana da jajir cewa kuma yarda da kaddara da fahim tan juna anas magu reality show ❤❤❤❤❤❤
Allahhamdulla More bless #anasmaguphonestore
First comment Anas magu a duba mani❤❤❤
Anas magu reality show Allah yaba mai rabo sa,a, Wish you all the best 👍 👌 😍
Wish you all the best
Masha Allah
Allah yakarama lafiya da arziki mai albarka babban yaya anas magu phone store done ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉
Masha Allah babban Mutum Allah ya karawa kasuwarmu albarka Ameen
Kuma Ina fatan Allah yasa nine Mutum nafarko dazan fara samun giveaway a wnn reality show din up up anas magu
Masha allah Anas magu phone store ubangiji ya kara daukaka,,,,fatan alheri
Gaskiya Abundana Fahimta Kuma nakaru Dashi Shine
Abunafarko Shine Duk Abinda Zakayi Narayuwa Amatsayin Sana,a Sekayi Hakuri Kuma Sekajure
Abinda Na fahimtah Kuma Na Karu dashi 🎉 jajircewa hakuri gaskiyah Da Amanah Anas magu reality show ✅❤
Nice one I like Ana’s Magu phone store
Masha allah Allah yaqara taimakawa saboda annabi Muhammadu ❤😢
Anas magu phone store done ✅ wlh Kai mutumin kirkine saboda wallahi bakada mugunta shiyasa kake birgeni
Masha Allah
May Allah increase your health and wealth ANAS MAGU PHONE STORE
Allah ya Kara daukaka da Nisan kwana.
Anas magu phone store,abunda na Karu dashi a wannan shirin naka Mai albarka shine..
Hakuri,juriya da Kuma gaskiya da amana shine asalin karfin ko wani Irin kasuwan ci..Sai Kuma farantawa customer rai.ma'ana,a bawa customer abunda zai sa shi yaji dadi ya Kuma ji ya gamsu da Kai,cewa Kai Mai gaskiya ne Kuma Kai Mai Amana ne..Allah ya Kara Maka girma da daraja Mallam Anas magu phone store.muna godiya sosai da wayar Muna dakai da kake yi.Thank you
Wow Masha allah anas magu REALTY SHOW 🎉
Yah Allah katai makih company Anas magu phone thanks you for thrusting Anas magu phone store
Muna godiya Allah ya Kara budi Mai albarka Allah yasa mudace anas magu phone store
yaya anas mago
muna godiya sai Allah
Yakara taimaka
Masha Allah
Masha Allah
Masha Allah
@ANAS MAGU PHONE STORE.
Allah, ya albarkaci wannan kasuwanci ya kuma ba ka nasara. Allah ya kawo wadata da farin ciki cikin wannan shiri
Allah ya shiryar da ka ya baka basira ta muamalantar mutane da hikima, Allah ya cigaba da kareka ka zama mai gaskiya, Allah ya baka hakurin Hulda da jamaa, abokan kasuwanci, customers. Allah ya kare ka daga duk wani sharri, kuma ya baka ƙarfin gwiwa don iya shawo kan duk wani kalubale. Aameen."
Allah ya dauka ka masu kasuwanci irin naku muma ya ba mu abinda zai kaimu mataki babbaba dan darajar mai daraja
Dama Haka Rayuwa take Sai Ansha wuya Sai dadi yabiyu baya gashi nan.yanzu.kazaga duniya wlh yanda kake kyautama.bazakayi asarabi anas magu reality show is the best show in Africa Masha Allah
Allah ya kara Arziki,lafiya da Rayuwa mai Albarka Albarkacin Manzon Allah SAW.❤️❤️💪💪.
Hakuri,Addu'a,Juriya sune ginshikin Kowanne irin nasara A Rayuwa.
Wannan Gaskiyane.
Anas magu store
Gaba gaba dai Anas magu reality show....... na fahimta hakuri a cikin sana'a shine farko in baka da hakuri wallahi sana'an ka bazata Kai koinaba wallahi Oga Anas magu daga Facebook har tiktok zuwa Instagram ban taba samun point ko giveaway Allah sa a UA-cam channel na reality show inna da rabo amin ya rabbi🤲🤲🤲
Allah sarki rayuwa komai lokacine tareda hakuri ake iya cimma komai a rayuwa ka koyi hakuri hakurine matakin kowacce nasara fatan alkhairi ga wannan shiri na reality show
Doneeeeeee anas magu reality show
wayar kai kuma kakasance meyin addu'a kakasance me rokon Allah da yin biyayya da yin tallar kayanka kuma kayi hakuri da komai har Allah yasa kayi Sa'a
Gaskiya ne maganar ka Ana's magu phone store up up
Masha Allahu Annas Mamuda
Alhamdullilah awan video abunda muka fahinta shine farko dole wanda yaji wanda yana farfafo da zuciyan mutun domin ya fahintarda wa mutum Hakuri juriya kafin kasamu profit na businesses muna Godiya Allah Ya Kawu kasuwan Mai Albarka Insha Allahu Rabbi wallahi saida naji wannan video sai naji courage da zan sake koma kasuwan chi na motor da bari dan ba customer Amman da naji wallahi shikenan zan Koma.
Anas magu phone store done
This is very good
Anas magu phone store done ✅ gaskiya wannan program din zai kawo mana cigaba gaskiya kuma inajin sha awar fara online business nima sosai Mungode Allah yasaka da alkairi
Masha Allah muna samun karowa sosai Anas magu phone store
Wow Allah ya daukaka sana ar ka ❤
Ana's magu phone store first comment
Allah ya ingata rayuwarka Data iyalin ka Dan gaskiya kana iyakokarinka waje kawo Kaya masu kyau Da quality 🎉🎉🎉
Nice One Anas magu Reality show
Anas magu reality show muma kanmu mata zamu karu allah ya albarkaci kasuwanci ya Kara daukaka da Nisan kwana Dan gaskiya bakaramin hakuri ne dakaiba wllh
First comment
Anas magu reality show
In sha Allah xa muyi ko yi da'abunda kafada anas magu phone store
Anas magu phone store reality show Masha Allah
Gaskiya Kai jarumine Inice nayi wata Daya Ina talla ba siyaba ganizanyi Kamar Bani Da Rabo aharkan Amana gade dakarfafa gwiwa
🚨Gaskiya abuda na karuda Annas mamuda kaskiya hine ka kasan ce mai hakuri kwarai da gaske sanan dole mugode wa iyayanka da Allah ya saka musu da gidan aljannah 🤲🤲sanan ina mika sakon gaisuwata ga campany Annas mamuda Allah ya daukaka kanfanin ANAS MAGU PHONES STORE Allah yarabaka da duk makiya Allah yabamu SA A 🎉🎉🎉
Ana's magu phone store 👌 😍
Up up
First comment anas magu reality show done ✅ please and please bro
Masha Allah Allah y kara daukaka Dan alfarmar Manzon Allah
Anas magu phone store
Abin da na karu dashi shine ka rike gaskiya Idan karike gaskiya kuma kayi hakuri to kawai kajira sakamoko mai kyau sannan anas mamuda ayita hakuri da yan uwa da abokan kasuwanci da makiya sannan ka rike addua sannan don allah a dinga wayar wa da matasa kai kuma abasu kwarin gwuwa 🙏🙏🙏
Wow Marsha Allah . ANAS MAGU PHONE muna godiya da wanna reality show ❤❤❤❤
Nice Ana's magu reality show
Allah ya temaka bro anas magu phone store done
Masha Allah anass magu done
Masha Allah may Allah keeps your longevity Anas magu phone store ❤
Yaya anas magu mugode kunakaruda abubuwadayewa🎉🎉❤❤❤
Anas magu reality show done Allah yasa muna da rabo muma 😥
Allah yatsareka sharin makiya fatan alkairi daga saidu mairoba sokoto❤❤❤❤❤
Up up anas magu phone store
Nifa Naga alamin nasara a irin wnn kasuwancin Kuma kaga akasuwancin baka gaggawa insha Allah mutun zai cinma nasara 🎉🎉😢😢😢
Ana's magu phone store🎉🎉in Sha Allah this time zanyi sa a❤
✍️✍️
Abin da na fashim ta Yadda zakayi hakuri akan kasu wancin ka dakuma yadda zaka karrama customer's 👪👪 din ka na fashim ce abubu wa da yawa da kuma yadda za ka gujewa yandan fara idan a online ka ke business din ka
NARI KE ABU BUWA UKU
1: Addu,a 🤲🤲
2:hakuri 🥰🥰
3:jajer cewa 💪💪
Amma fa akwai kalubale
Iya abunda na fashim ta acikin @ANAS MAGU REALITY SHOW❤❤
INAMA FATAN ALKAIRI ALLAH YAKARA DAU KAKA GA CAMPANY 🤝 🤝🤝
Anas magu phone store done Allah ya taimaka 🎉
Up Up Ana’s Magu Reality Show ❤Muna Tare dakai
Masha Allah anas magu reality show ❤❤❤❤❤❤❤
Anas magu reality show
Anas magu phone store darashin Dana dauka akan wannan shine dole sai kayi hakuri ka jajirce kadage da addu'a har Allah yashigema gaba Allah yasa mudace Ameen 🙏
Allah ya jagoranci kasuwanci kowa da kowa
Nine fist likes megida
Tabbas wannan shiri yayi kyau ya nuna mana cewa mutum ya xama mai hakuri da dagiya a duk abunda yasa a gaba in sha Allah one day will be success
Best of luck 🙏🥰💯
Masha
Anas magu reality show wlh kasa naji Babu abinda bazan iya ba💪💪
Allah dau kaka Company 🙏
Anas magu phone store🎉 ambassador anas
Reality show Inna gaisuwa Allah yakara daukaka da wadata
Hakika munkaru da wannnann mahawara taka sakamakon yadda kayi gwagwarmaya da Fadi tashi da ka fuskanta yadda takaika harga xuwa station da Kuma duk wani challenging da ka fuskanta dakuma riko da gaskiya Dakayi hartakai ka wannnann matsayi
🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉 Ana's magu phone store
Gaskiya wannan bayanin nah qaru dashi ta bangaren chewa dole sai kasa hakuri da juriya da bubs sannu...
Anas Magu reality show allah yayi wa company albarka
"Anas Magu, your channel is really inspiring for young entrepreneurs like myself. I'm learning a lot from your experiences and insights on how to grow a successful phone business. Please keep sharing your knowledge and expertise with us!"
❤❤🙏🙏🙏
Allah yasa Anfara a sa'a
Anas magu phone store Done Allah ubangiji yataimaka Allah yaqara daukaka
Ana's magu reality show
Gaskiya ne megida wannan al amariyayi❤❤❤❤
Gaskiya Alhamdulillah na karu sosai.
Babban abinda na karu dashi yau shine, HAKURI da Kuma JAJIRCEWA shi ke jawo cin nasara, sannan ADDUA tana taimakawa sosai wajan cin nasara akan kasuwancin ka, sannan na karu da cewa a kowane business dolane kayi TSARA TSARE, sannan na karu da maganan indai kana son cin nasara to dole ka rike GASKIYA DA AMANA.
Insha Allah zamuyi implementing hakan a kasuwanci mu.
Anas Magu Phone Store mungode sosai, Allah yasa ka da alkairi, a cigaba da wannan kokari.
To muna godiya sosai bayan haka nafahimci komai saida hakuri kuma mutum yazama yana daukar kaddara da juriya jajircewa sannan yazama ba ha'ince a kayanka kuma da bawa customer daraja sannan kasa aranka zakayi nasara dukrintsi kuma kayawaita sa Allah a lamarinka
Masha Allah 🎉 Anas magu Phone
Allah yakara daukaka
Masha allah
Masha Allah muna godiya ga Allah da wannam program @anasmaguphonestore Allah ya Taya ma 🙏✊
Allah ya kara arziki anas magu phone store dan allah abani kyauta
Anas magu phone store nikam arnadena yin comment because give away sai masu followers kake bawa tunda kafara bada keuta nafara yin comments wlh
Allah ya bamu abinyi Wanda zamu dogaro da Kai mu daina ganin abin takaici😢
Gaskiya na wannan program ya kayatar Kuma ya bamu nishadi , ga ilimin dade ciki.
Gaskiya Anasa magu ka biyamu Dari bisa Dari da wannan show
Domin babu abinda baka yimana bayani dalla dalla ba.
Especially bangaren scammers suna matukar cutarda mutane😢 Allah ya tona musu Asiri duniya da lahira.
Allah ya bamu ikon farawa
Allah Kuma ya bamu Hakurin iya jimrewa
Allah ya bamu capital dan shine the most important part a anan.
Daga karshe, Allah ya daukaka Darajar wannan show, ya daukaka kampanin Anas magu phone store sannan ya daukaka Shi kanshi Anas magu the BOSS.
Your fan in only tiktok and UA-cam
Rukayyat Khalid
Firstly: creating this (reality show is quite interesting sabida zai zamo different from ur other platform mainly for ur shows and other interesting program,,kaga duk Wanda yake son karuwa da duk wani business tips zqi garzayo Nan batare da Shan wahala ba,,
Secondly: Advertisement riko da talla Kamar yadda ka fada is very important sabida haka zaisa customers su zama convince cewa u are serious about it,,gaskiya kana kokari wajen talla(I recommend you for that)
And most importantly yadda ka tsaya batare da Kiran wani ya taimaka maka wajen yin talla ko wani Abu ba,,ka tsaya was kanfaninka da kanaka
Thirdly:Hakuri Kamar yadda ka fada,duk Wanda zai Kai irin wanna matsayi da kake ayanzu Dole sai yayi hakuri matuka,musamman a wanna duniyan da muke ciki(per excellent)
Fourth:kawo Kaya ma kyau da cika alkawarin customers Yana daga cikin abinda ya kaika sama
Fifth:nasan akwai addu'ar iyaye,,Allah ya karawa hajiya lafia,,Ina kanfanin fatan alkhairi🙏
Wanna ya nuna ma duniya yanda jajircewa da hakuri yake kawo cigaba da cikan burin mutun.
Online business Yanason taking risk da cire tsoro a ranka saboda ashi online business yanada hatsari fiye da offline business, idan baka cire tsoro a ranka ba bazaka iya online business ba.
Gaskiya Nima tun Ina yaro babban burina shine na iya online business Amma alhamdulillah gashi a yau nasamu nasaran Daya daga cikin members na followers na company ana's magu phone store.
Nagode
Allah ya taimaka, ya kuma sa mu anfana da wannan show din sir
Ana’s magu reality show Allah yakara maka budi
Patience, patience, patience, trust and truth, and you will succeed, God willing
First comment 🎉❤❤❤🎉🎉❤
A gaskiya shiri natafiya dai yanda akeso Alhamdulillah shiri yanumana hanyoyi masu kyau wayanda zazuciyar da kasuwanci ya fadada sosai kuma muna saran wannan shirn da akadaukoyi Insha Allah zaiyi sanadiyar cigaban kusuwanci jama'a sosai musamman ma kananan yankasu muna fatan Allah kara daukaka mungode!!!
Masha Allah Allah yakara basira ❤❤
Nina Fara Yi Anas magu phone store DONE ✅ from monguno LG borno state
Lovely 🌹😍🌹
Anasmagu phone store all the way