Mouna ma malan fatan alheri Allah ya ƙara ma malan lafiya Da nisan may albarka Da kuma wanan gida may albarka Allah ya ƙara daw kakachi sannan daga karshe ina so asani group
Hum bafa Nigeria ne kadai ba a kula da mu mutanen kauye ba Wallhi malam da zan samu lokaci na baka lbrin kauyenmu dazakayi mahmaki Amma abunda zai baka sha awa mu kauyenmu wallh Babu tachin hankali wallh shanunmu agona suke kwana sai ka turka sah dazaka Saïda kakiwata shi abakin hanya har yayi kochin Dakake ganin yayi Maka wllh Babu wonda zai taba Maka kayanka shanu awaki mukaki duka agona muke dauresu tun magariba har safe sai mata masu tasta zasu je gunsu dadere bayan haka Saïda safe xamu je museke su abisu kiyo Garinmu Babu barayi Gasky mu alhamdulilah
Allah shi karawa rayuwa albarka mlm
Amin soumma amine
Allah ya zarimu
Allah ya kare malam
Allah yasa mudace
Amin
Akwai allah
Barka malam
Allah yasakama da gidan aljanna malam wallahi malam gaskiyane maganarka yakamata mugane yansiyasar nigeria
Laifin ku ne....ya kamata Ku kashe shi...kada ya janyo muku fushin Allah
Malan dan Allah a daina yada alfasha musuyi a asirce sukeyi Dan Allah malan Abu umarnin annabi
Mouna ma malan fatan alheri
Allah ya ƙara ma malan lafiya
Da nisan may albarka
Da kuma wanan gida may albarka Allah ya ƙara daw kakachi sannan daga karshe ina so asani group
Nima ina son asa ni cikin groupe
Hum bafa Nigeria ne kadai ba a kula da mu mutanen kauye ba
Wallhi malam da zan samu lokaci na baka lbrin kauyenmu dazakayi mahmaki Amma abunda zai baka sha awa mu kauyenmu wallh Babu tachin hankali wallh shanunmu agona suke kwana sai ka turka sah dazaka Saïda kakiwata shi abakin hanya har yayi kochin Dakake ganin yayi Maka wllh Babu wonda zai taba Maka kayanka shanu awaki mukaki duka agona muke dauresu tun magariba har safe sai mata masu tasta zasu je gunsu dadere bayan haka Saïda safe xamu je museke su abisu kiyo
Garinmu Babu barayi
Gasky mu alhamdulilah
Tabbas wanna Gaskiyyane malamma
Mai yasa kabilun suke tare da Fulani su azaune basu dauki makamiba sai Fulani Yan uwanka