Larabcinka bazai mana amfaniba....littafi zakabamu wanda malaman duniya suka fitar dashi bawai nan afrika ba...SON ALLAH DA MANZO SHINE BIYAYYA DA ABINDA SUKA UMARCE MU BARIN ABUNDA SUKA HANEMU BABU ABINDA YAKAI WANNAN SYYYA DOMIN BABU ABUNDA YAKAI ALAMAR SO KAMAR BIYAYYA KAJI TSORON ALLAH KANA BIN ABUNDA WANI YACR
Amma dan Allah jama a masu yiwa abdulfatahi raddi dan Allah kudin gayi bisa ilimi bisa koyarwal malaman sunna banda zagi da cin fuska saboda bayya daga cikin koyarwal Sunnar monzon Allah s.a.w🙏🙏🙏🙏🙏🙏
Allah yakiyayeka mallam Abulfathi, gaskiya kayi magana sosai sai dai Allah shiyake shiryarda wanda yaso Allah yasa mudace, Allah yakara kusanci mallam.
kai Allah ya sauwaƙa wlh yadda malam daurawa yayi bayaninsa kai bahaka kafaɗa ba sannan kana takare maulidi da wasu hujjoji waɗanda ko a hankalce baya yiwuwa malam wannan bayani naka son zuciya ne
Gaskiya kana tadles acikin zance kai larabcinka akwai kuskure sosai wlh kayi ilimi amma bakada aiki se cin mutuncin manya koda yake ance kowane tsuntsu kukan gidansu yake Allah ya kyauta
Wallahi tallahi maulidi ba addinin musuluncine yakawoshi ba, tsabar son zuciyane kawai. Kuma wallahi m. Daurawa yafi karfinka, maganinka su asadussunnah, su alkanawiy
Kai dama kunsaba karyata mutane Allah yashirya damu daku baki daya kuma da yayi magana sai yace dakuye Allah yashiryar da Zukatanmu kai kullam Raddi Raddi mtsssss
Gaskiya kana da karancin ilimi, ko yaro dan islamiyya zai iya baka amsar tambayar ka, lallai na yarda karamin sani kukumi ne, kaje ka nemi ilimi, baka da wata hujja malam
Wannan maganar taka kawai kana kare abincinka ne Amma in ba jahilci ba ta Yaya zaka hada da'awa da mauludi, da masallacin mazon Allah S.A.W Dana daurawa Allah yasa ka gane gaskiya shine fatan dazamuyi maka
السلام عليكم :kuma idan mun kara ma shi Aminu Daurawa ya jagoranci auren zaurawa..Bai kuma ta ba kawo mana inda Annabi yayi ba da tarin daruruwan zaurawa.
Assalamu alaikum Malam lallai gaskiya kafada Allah yanunamana gaskiya yabamu ikun binta Allah yasamukyara dukkanninmu Sannan Allah yakarawa Malam ilimi dabasira yabaka ikun fadan gaskiya
kuma dan allah duk wanda yakr son ya gasgatani yaje channel ɗin Malam Aminu daurawa ya saurari abinda ya faɗa wlh Abulfati baka faɗi gsky akan abin malam ba
😂😂😂, wllh na zaci mgn zakai ta ilmi ashe kaima din kama-kamane Allah y sauwake ya samu daga cikin masu kare Addininsa ba wani bangaranciba,Allh yasa mu gane
Amma kai jahiline wa azine beda asali Dan ance maulidi ba addiniba. I Dan ba ayi wa aziba to mikakeso ayi maulidi kakeso ayi to a harkar addini bason ra ayi ciki kawai akoma makrnta
Dan neman suna kawai Kai a mauludin tafsiri kakeyi ? Kuma karya kake a Ina aka halasta maka mauludi in akwai to ka kawo mana ayar da take bayani akai tunda naji a bayaninka baka yarda da hadisi ba
Kay naji ruwan jahilci daga wannan qaton jahili /Aÿ Dole kuyi kariya ga mawlidi saboda nan ne tuwonku ke fitowa d'à sannu wataran na kuce ga mawlidin inyas ga mawlidi shehu
Hahahaha. Kenan baka da amsar maulid kai tsaye a littafi? Tafsir ae kowa nayi kowa yayarda da dalili malamai magabata sun yi hukuncin akan haka. Amma banda maulid
يحفظك الله يا شيخنا الفاضل على هذا المجهود الرائع العظيم
Masha allahu gaskiya ne
MUNA godiya Allahu YA
BIYAKA MAULANA
SHEHU ♥🌹🌹👍👍
Allah yasaka malan abdulfatahi
Allh kara lfy abul fatahi to konji diyan ola kukiyaye
MASHA ALLAH alhamdullilah 💖 allah ya Saka da alhairi 🙏 sheik abulfatahi atijani dodon su🤣
Allah ya kara lafiya ❤❤❤❤❤❤❤❤
Larabcinka bazai mana amfaniba....littafi zakabamu wanda malaman duniya suka fitar dashi bawai nan afrika ba...SON ALLAH DA MANZO SHINE BIYAYYA DA ABINDA SUKA UMARCE MU BARIN ABUNDA SUKA HANEMU BABU ABINDA YAKAI WANNAN SYYYA DOMIN BABU ABUNDA YAKAI ALAMAR SO KAMAR BIYAYYA KAJI TSORON ALLAH KANA BIN ABUNDA WANI YACR
to ay saykace ANNABI s a w
yahana mauludi
Allah yakara basira da juriyar bayyana gaskiya
Allah yasakada Alkhairi Allah yakara basira
Ameen
Masha Allah sheikh mungode
Allahu akabar
Allah ya kara kusanci da ANNABI MUHAMMAD RASULILLAH SALLALAHU ALAIHI WASALLAM maulana
Amin
Gaskiya Abulfatahi kakai chikakken jahili wawa Dan wawa
Gaskiya ne Malam Allah ya kara kusanci amin ya rabb
Amma dan Allah jama a masu yiwa abdulfatahi raddi dan Allah kudin gayi bisa ilimi bisa koyarwal malaman sunna banda zagi da cin fuska saboda bayya daga cikin koyarwal Sunnar monzon Allah s.a.w🙏🙏🙏🙏🙏🙏
Hakane amman dai yakamata idan yafadi charri akan mutume sai yaduba alherin sa
Chifa abulfatahi baya fadan alherin mutume sai dai kuskure kowa yasan chewa dukkan dan Adam Yana da alheri ya nada charri
Masha Allah
Har Abada Bashi da Amsar Wannan Magana Ya Shehu
😁😆
aA yanada
jira
Wallahi wannan sankai ne baka fadi gaskiya ba kafadi ra.ayinkane adan gane da malan aminu daurawa
Allah yakareka malan aboul fatahi sani attijjani
Amine
Allah ya saka da Alheri
Ana gaida shehi Allah ƙara kusanci
Ameen
Allah yakiyayeka mallam Abulfathi, gaskiya kayi magana sosai sai dai Allah shiyake shiryarda wanda yaso Allah yasa mudace, Allah yakara kusanci mallam.
Jazakallahu Bikhair Akaramakallahu Afadamasu Gaskiya
Allah Alhamdulilah
Allah ya qara kusanci shehi abulfathi wallahi ka kai, ka isa. Kai kadai gayya !
kai Allah ya sauwaƙa wlh yadda malam daurawa yayi bayaninsa kai bahaka kafaɗa ba sannan kana takare maulidi da wasu hujjoji waɗanda ko a hankalce baya yiwuwa malam wannan bayani naka son zuciya ne
Masha Allah sheikh abulfathi Allah yasaka da alkairi Allah yakara basira da ilimi Mai anfani
ماشاءاللہ
الله یحفظك ویزدك شرفا یا سیدی أبا الفتح
👍🤲
Gaskiya ne malam Allah yasaka da alkairi
Allah yabiya
Gaskiya kana tadles acikin zance kai larabcinka akwai kuskure sosai wlh kayi ilimi amma bakada aiki se cin mutuncin manya koda yake ance kowane tsuntsu kukan gidansu yake Allah ya kyauta
Masha Allah
Allah ya kara kusanci yakareka da makiyanka Ameen Dan Alfarman Na Na Fadimatu zarahu A,s,w
Wlh Allah nabi narika sose nagamsu wlh Allah mun gode sose wlh Allah yakara bacira
Gaskiya abul fasadi kai wawane bakasan addini ba kakoma makaranta.
Allah yasa ka gane gaskiya ka iya magana dan Malam mu sunfiku
Allah yasaka da alkairi
Masha Allah malam muna godiya
ya shehu allah yaqa'ra hasken fahimta ina godiya shehu
Ameen
an gode
Alhmdulh allah yadaka da alkairi ngd
ماشاء الله تبارك الرحمن الرحيم الحمد الله.
Masha allah na wajan mu shifa dan izala tsoran ta lauci yasa shi baya maulidi 😂😂
MashaAllah sayyadi
Allah biya malan mungode sosai wallahi
Alhamdulillah
Allah yabiyaka malam
ماشاء الله تبارك الله كويس
Wallahi tallahi maulidi ba addinin musuluncine yakawoshi ba, tsabar son zuciyane kawai. Kuma wallahi m. Daurawa yafi karfinka, maganinka su asadussunnah, su alkanawiy
Allah yakaramaka lafiya da sawan rai dason annabi sllahu alai wasallama
Kai dama kunsaba karyata mutane Allah yashirya damu daku baki daya kuma da yayi magana sai yace dakuye Allah yashiryar da Zukatanmu kai kullam Raddi Raddi mtsssss
Ameen
Gaskiyane
Asadul islam da alkanawiy.
Gaskiya kana da karancin ilimi, ko yaro dan islamiyya zai iya baka amsar tambayar ka, lallai na yarda karamin sani kukumi ne, kaje ka nemi ilimi, baka da wata hujja malam
Mungode Sayadi Abul Fatahi
وعلیکم السلام ورحمةالله
Yanxu kai nan Abdulfatah so kake mlm Daurawa yabar tuhumarku.? Ko baku da iko sai kare malamanku da shehunnaku. Allah yasa mudace.
Gaskiya kayi maganar hankali
🙏🙏🙏
Aslm...inada tambaya menene ma'anar maulidi a harshen hausa????
Dan bid'ah kawai
Ai kinkenan kucedamutum
Dan wuta tosannu Dan
Aljannah shekenanko
basafa mashayin jini, makiyin annabi
Allah kare munakai madugun salafawa
Ko yaya nbl hmmmm kuna r.......
Wannan maganar taka kawai kana kare abincinka ne Amma in ba jahilci ba ta Yaya zaka hada da'awa da mauludi, da masallacin mazon Allah S.A.W Dana daurawa Allah yasa ka gane gaskiya shine fatan dazamuyi maka
Shegiya kwaya
Gaskia wanan malamin djahiline tantara
السلام عليكم :kuma idan mun kara ma shi Aminu Daurawa ya jagoranci auren zaurawa..Bai kuma ta ba kawo mana inda Annabi yayi ba da tarin daruruwan zaurawa.
Sayyadi Allah ya qara lafiya da dauka ka
Darika suna dauka sukadei ke da ilimi kuma jahilaine na gske 😊
🤣🤣🤣kai wlh abin dariya baya karewa dan bidi'a
Assalamu alaikum Malam lallai gaskiya kafada Allah yanunamana gaskiya yabamu ikun binta Allah yasamukyara dukkanninmu
Sannan Allah yakarawa Malam ilimi dabasira yabaka ikun fadan gaskiya
BERAN FAIRA KENAN MUGUN IRI
gaskiya malam dalilan da ka basuwa gameda tafsir da kuma gwamashi da maulidi wanan son zuciyarkane
Hhhhhhhh kaje kayi karatu
kuma dan allah duk wanda yakr son ya gasgatani yaje channel ɗin Malam Aminu daurawa ya saurari abinda ya faɗa wlh Abulfati baka faɗi gsky akan abin malam ba
Waga bahujjana bane ichuru kourom
Haba Malam, kaji tsoron Allah. Ka nemo wadansu hujjoji ba wadannan tsofaffi, rubabbin hujjoji ba. Maulidi dai ba addini bane. Allah sa kagane.
To kai sai ka kuwa mana wanni latafin yayi magana akan mauldin. A cikin dukani latafin ku.
Malam duk abin da sahabbai ba suyiba baya cikin addini ko kafisu son Annabi ne
😂😂😂, wllh na zaci mgn zakai ta ilmi ashe kaima din kama-kamane Allah y sauwake ya samu daga cikin masu kare Addininsa ba wani bangaranciba,Allh yasa mu gane
Ameen
Tow qaraya akamuku
Gaskiya ka tabbata jahili tir da kai
Kaye de banagaskiya kakeiba
Kai malami ne ko dan tayi dadi ne?
Maln Aminu Durawa Jahili ne
Aa
Amma kai jahiline wa azine beda asali Dan ance maulidi ba addiniba. I Dan ba ayi wa aziba to mikakeso ayi maulidi kakeso ayi to a harkar addini bason ra ayi ciki kawai akoma makrnta
Izalatul Islam waikamatul shirka
Mekake son fadane wai?
Mu bajahilai bane yanxu komai akawo mana da hujja daga alqur ani ko hadisi iyakatta kenan in kuma bbu hujja toh abar mu qoqalenmu suyi aiki
at amadou hhhhh ayi hakuri dan allah izalatul shirka wa.ikamati islam ok
Hakane shehi
@@kaigamabako6961 شكرا كثيرا يا شيخ من حسن الإسلم المرءتركه مالا يعنيه
Dan neman suna kawai Kai a mauludin tafsiri kakeyi ? Kuma karya kake a Ina aka halasta maka mauludi in akwai to ka kawo mana ayar da take bayani akai tunda naji a bayaninka baka yarda da hadisi ba
Borin kunya
Kai dallah tafican!me son zuciya mtssswwwwwww
Kay naji ruwan jahilci daga wannan qaton jahili /Aÿ Dole kuyi kariya ga mawlidi saboda nan ne tuwonku ke fitowa d'à sannu wataran na kuce ga mawlidin inyas ga mawlidi shehu
Baka tafsiri baka wa azi saidai raddi raddi raddi raddi raddi raddi raddi raddi raddi bakada aiki wlh
Hahahaha. Kenan baka da amsar maulid kai tsaye a littafi?
Tafsir ae kowa nayi kowa yayarda da dalili malamai magabata sun yi hukuncin akan haka. Amma banda maulid
Masha Allah
Gaskiya ka tabbata jahili tir da kai
Masha allah
Masha Allah
Masha allah
Masha Allah
Masha allah