Tattaunawa da Sanata Rabiu Kwankwaso kan halin da Najeriya ke ciki karkashin APC… • RFI Hausa

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 3 січ 2025

КОМЕНТАРІ • 26

  • @zahraddeeniabubakar8416
    @zahraddeeniabubakar8416 4 дні тому +3

    Allah ya kara lfy da nisan kwana jagora

  • @bashirmuhammadsani
    @bashirmuhammadsani 4 дні тому +2

    Allah yai riko da hannayenka💪💪💪🥰🙏

  • @urwatuumar5141
    @urwatuumar5141 4 дні тому +2

    Gaskiya ne jagoranmu❤

  • @aliyuabdullahitoranke7994
    @aliyuabdullahitoranke7994 4 дні тому +2

    Allah ya taimake ka Madugu

  • @BashBash-i2x
    @BashBash-i2x 4 дні тому +2

    Allah ya tai make ka Dan musa

  • @NuraSharifbala
    @NuraSharifbala 4 дні тому +3

    Allah yatemaki jagora madugu Kwankwaso
    In Allah yayarda Kaine shugaban gobe Da yardar Allah
    A arewa kane karage mama
    Sauran Basu Da tsari me kyau
    Kayi mungani Koda maƙiya bazasu yardaba Suma munsan hassada ce

  • @HassanAbubakar-jh8yd
    @HassanAbubakar-jh8yd 4 дні тому +2

    Allah ya sa ka maka da Alkairi

  • @aliyuabubakar7197
    @aliyuabubakar7197 3 дні тому +1

    Allah ya Maka albarka

  • @Planet40239
    @Planet40239 4 дні тому +2

    Inde kuri ne GA babanki😂😂

  • @nazifimamman6859
    @nazifimamman6859 2 дні тому

    Allah ya jagoranci lamarin

  • @BashirMohammedNazifi
    @BashirMohammedNazifi 3 дні тому +1

    Madugu

  • @adamakamiluadam3247
    @adamakamiluadam3247 4 дні тому +1

    Jagoranmu

  • @abubakarmuhammedbaba172
    @abubakarmuhammedbaba172 2 дні тому

    DAN HASADA

  • @MahamatAhmatDangmalloum
    @MahamatAhmatDangmalloum 4 дні тому +2

    ❤❤❤❤❤👌👌👌👌👌👍👍👍👍🤲❤️🙏

  • @abdulrahimsaidu3958
    @abdulrahimsaidu3958 4 дні тому +1

    Jagoran siyasar arewa ko anaso ko ba'aso wanda ma ya kasa ganewa hassada ce da san zuciya irin na mutane kuma shiyasa aka barmu abaya a fannin cigaba

  • @abdulazizchikaire2044
    @abdulazizchikaire2044 17 годин тому

    Gaskiya kwankwaso mutuwan kasko yake so aiyi 2027, soboda jamiyyar NNPP iya tasirinta a kano ya tsaya, nationally basu da weight dasu chanja matakin siyasa a kasa, se dai zasu marar wa PDP votes kawai.

  • @sagirhabib3530
    @sagirhabib3530 4 дні тому

    To ai ni kida kawai nakeji ba magana

  • @AnFoOtYwOrLd
    @AnFoOtYwOrLd 3 дні тому

    Kai nifa ba wanda na yarda dashi indai acikin wadannan generation dinne na yanxu,kowa da kashinsa a gindi,magani kawai wadannan duka a zubar dasu ayi sabon zubi kawai,kuma wannan yana garemu matasa muddin bamu tashi mun yi bore bah ko a mutu ko ayi rai wlh zamu gadarwa kanmu da 'ya'yan mu bauta kuma jikokin mu zasu yi Allah wadai damu domin bamu tashi tsaye mun yi maganin matsalar bah,nifa idan da ta tawa ce kawai a tara su a guri daya ayi musu atile duka a murkushe su,idan ba haka bah bazamu taba samun cigaba ba wlh

  • @nafiumikailu5381
    @nafiumikailu5381 4 дні тому +1

    Haukan banza asararene kawai zai yadda da maganar wannan dan san zuciyar

  • @ahmadbaffa7453
    @ahmadbaffa7453 4 дні тому +1

    Dashi aka jefa kasar a matsala

  • @audualiyu4524
    @audualiyu4524 4 дні тому

    Kai dillalin APC

  • @jobest1112
    @jobest1112 4 дні тому +2

    Tsakanin Atiku Abubakar da Peter Obi dukkaninsu yan takara ne na gaske, gangariya.
    Kaf cikinsu babu wanda ya bi Shugaba Tinubu kasar Faransa neman kujerar Minista. Kuma a cikin su biyun babu wanda Tinubu zai iya tunkara da batun bashi kujerar Minista.
    Don haka ko a 2027 munsan bukatar kowanne dan takara.
    MUNSAN SHAFE SHAFE.....MUNSAN KALA 😹

    • @ABDUSSAMADAHMAD-o2x
      @ABDUSSAMADAHMAD-o2x 4 дні тому +1

      Yakamata idan zakayi magana kayi wadda ko kamaka akayi zaka iya bada amsa idan baka kaunarsa kawai baka kaunarsa Amma kwankwaso me zai da wani Minister Wanda tun minister tanada kima yaqriqeta

    • @urwatuumar5141
      @urwatuumar5141 4 дні тому

      Ka kama makarnata 🙏

  • @Umarjbrilabdullahi-z9o
    @Umarjbrilabdullahi-z9o 4 дні тому

    Maigirma jarora kace baka barbashi ajahar kano ba sukuma yan' fanshow fa sukuma baba shibani

    • @mustaphagarbabello7450
      @mustaphagarbabello7450 3 дні тому

      Assalamu Alaikum Warahmatullah Wabarakatuh, Mal. Kje ka saurari hiran da akai akn yn fansho byn ya sauka da shi da yn jarida ya yi mgna mai Muhimmanci fa, In Sha Allah, zka fahimta, kai hkuri Inna bta mka rai Bissalam