Assalamualaikum Yan uwa musulmai agaskiya tayi kuskure baika Mata ace dukkuncin da zasu shiga tabada jikinta harwani yayi Zina da ita Hakan yanuna cewa dukda irinkokarinda wanna bawan Allah yayi musu basu godewa Allah ba har taiya Bude gabanta Wani banza yayi Zina da ita agaskiya tayi kuskure gara ace tamatsawa wanna bawan Allah ya aureta Kuma yanema musu taimako ta hannun bayin Allah musulmai wallahi natabbata za a taimakamusu dan haka tayi kuskure Muna rokon Allah ya karemu da ribattushshaidan amen bijahi Muhammadu rasulillahi saw
Innalillahi wa inna ilaihir raji'un Allah ka gafarta muna yaya za'ayi in'sami wannan bawan Allah dan Allah ya kamata kusa'ka numbar za'a same'shi dan tsarkin mulkin Allah ahaɗa'ni da shi innalillahi wa inna ilaihir raji'un 😭😭😭😭😭😭
Kanajawo ayant alkur ani koum kana rungumar yarinyar da ba matarka.kai ba alamar tsoran allah aikin da kake cinkin wannan vidio.amma yana bayyana acikin kalaman ka.allah ya chiryemu
Irinkune Allah yace "MANNA'IN LIL KHAIRI MU'TADIN ASIM" yanzu ba gabar maganar runguma akeba, maganar Neman taimako ake kanason kaja hankalin mutane zuwa wani maudu'i daban. Idan ya rungumeta sai akace maka da niyyar Jin dadi yayi? Kokuwa idan ka taimaka bazaka samu ladaba tunda ya rungumeta? Kaji tsoron Allah, Annabi yace ayiwa musulmi kyakkyawan zato.
Dama tana sha'awar iskanci can me nata iba yar iskaba nagayawa mutum yai amfani da ita don yabata kudi ,ok kudi yafi mutuncinta kenan kaga dama can tanaso tashiga iskanci da mace batasamuba yanzu tasamu .duk layinku daya me na rungume ta kana nunawa duniya akwai duban mata wanda suke cikin halin da yafi nata ina yan uwan uwatta da ubanta suna ina wannan ba uzuri bane da zai sa tatafi taje taringa yin zunacena inda labarin gaskiya ne ba karyaba wannan ba hujjaba ce tunda kana taimakon abaya yanu in tagayama zaka yi kokarin taimakamata kuma kagayamata kar tasakegayawa wani irin wannan magana amma taki taje tayi zunar shine yanzu zatazo kuna kukan karya bata tsoran ALLAH shine kwai😢
Audulmudallabi souley irinkune Allah yakira da "MANNA'IN LIL KHAIRI MI'TADIN ASIM" Yanzu maganar taimako akeyi ba maganar rungumaba, kanaso kaja hankalin mutane zuwa wani maudui daban, idan ya rungumeta sai akace maka da niyyar jin dadi yayi? Miyasa baka kalli jahadin da yayiba; sai ka kalli rungumarta? Da mara tarbiyyane irinka da yayi amfani da damar da yasamu akanta acikin dakinsa ba social media ba. Kaji tsoron Allah ka daina sare gwiwar masu kokari, idan kuskure kagani kabishi ta 'private' kayi mashi gyara.
Shugaba Ma,aikin ALLAH yanacewa mutun daya ya shiriya ta dalilinka yafiyemaka da abaka garken jajayen rakuma.idan wannan yarinya tatuba tasamu mafita sanadiyyar wannan matashi .anrage barna. ALLAH yayimana gafara da muda iyayemmu da sauran musulmi.amin
Allah sarki dole mutum yayi kuka don tausayi Wanda mukaji kenan
Assalamualaikum Yan uwa musulmai agaskiya tayi kuskure baika Mata ace dukkuncin da zasu shiga tabada jikinta harwani yayi Zina da ita Hakan yanuna cewa dukda irinkokarinda wanna bawan Allah yayi musu basu godewa Allah ba har taiya Bude gabanta Wani banza yayi Zina da ita agaskiya tayi kuskure gara ace tamatsawa wanna bawan Allah ya aureta Kuma yanema musu taimako ta hannun bayin Allah musulmai wallahi natabbata za a taimakamusu dan haka tayi kuskure Muna rokon Allah ya karemu da ribattushshaidan amen bijahi Muhammadu rasulillahi saw
Allah yasa alkairi Allah ya kawo Mafita Bijahi sirrin zati kamilu zati sallalahu Ailahi wassalam
innalillah'hi wa'inna'ilaihi raj'un Allah yabiyaka da yasakama da alheri sukuma Allah yakawo masu dauki
Aturan number bawan Allah Nan in shaa Allah zamuyi iyaka yimmu harmu koma ga allah 😢
SUBHANAL ALLAH ALLAH ya karamu tayaya zamu taimakawa wadannan baying ALLAH?
Wallahi duk Wanda ya mutu sanadiyyan wadan nan azzaluman shugabanin saboda su toko su. Shiga uku gobe kiyama.
Ya Allah duk yanda zaka jarabce mu ka barmu da Imani mu
Amenn yahayyu ya kayyumu
Amin
Amen ya rabbi
Ameen ya RABB
Allah ya kawo Muna dauki
Kaima Allah yasaka maka da Alkairi
Allah ya bashi lfy amine ya Rabbi
Hasbunallahu wa nimal wakeel
Ya Allah 😭😭😭
Innalillahi wa Inna Ilaihi Rajuun
Allah sarki Rayuwa
Allah ya Kara kare Muna Imani mu
انا لله وانا اليه راجعون اللهم اجرني في مسبت
INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIRRAJI'UN ALLAHUMMA AJIRNI FI MUSABATIH WAKALLIF SHARRAN MINHA
Nikam wannan kamar mahdi coordinateur
Allah kawo saukin lamarin
allah yasaka maka da alkairi 😢😢
الله أكبر لاحول ولاقوة إلابالله العلى العظيم إنالله وإناإليه راجعون 😭😭😭
Allah yasakama da alkhairi shikuma Allah yabashi lpy
Shiné sais kazo midiyz ka sa bazaka roufamata asirieba bayan Allah ya Hana d'ans Nigeria n'a ban hawshi wlh
😭😭😭 Allah ya saka maka da Alkairi, Allah ya bada ikon taimakawa
Allah ya fitar dasu
Innalillahi wa inna ilaihir raji'un Allah ka gafarta muna yaya za'ayi in'sami wannan bawan Allah dan Allah ya kamata kusa'ka numbar za'a same'shi dan tsarkin mulkin Allah ahaɗa'ni da shi innalillahi wa inna ilaihir raji'un 😭😭😭😭😭😭
Gaskia wannan mutumin kirki ne ALLAH ya biya maka bukatunka na alkhairi
Yakamata wannan yazama darasi garemu mu kula da neman na kanmu
Hasbunallahu wani'imal wakeeeel
Kakai da Allah yamaka albarka
Allah y saka mana halin d shugaban nin Nigeria suka samu wlh bazamu yafe musu ba😢😢😢
Dan Allah a Ina take ?
gaskiya kana da imani Allah ya taimaka
😭😭😭😭😭😭😭 Allah tamkk lmay ktmaK baya allah
allha yasakamaka daalhairi
Allah ya rufa asiri Yakuima sakama da alkairi
Itace ta rungume sa Kuma yarinyar a riki ce take Allah ya raba mu da mugun talauci ko annabi ya nemi tsari da shi
10:41
Kanajawo ayant alkur ani koum kana rungumar yarinyar da ba matarka.kai ba alamar tsoran allah aikin da kake cinkin wannan vidio.amma yana bayyana acikin kalaman ka.allah ya chiryemu
Irinkune Allah yace "MANNA'IN LIL KHAIRI MU'TADIN ASIM" yanzu ba gabar maganar runguma akeba, maganar Neman taimako ake kanason kaja hankalin mutane zuwa wani maudu'i daban. Idan ya rungumeta sai akace maka da niyyar Jin dadi yayi? Kokuwa idan ka taimaka bazaka samu ladaba tunda ya rungumeta? Kaji tsoron Allah, Annabi yace ayiwa musulmi kyakkyawan zato.
😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
Allah ya ba shi lafiya 😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
Ya Allah 🤲🤲🤲🤲🤲😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭🤲🤲☝️🤲☝️🤲☝️☝️🤲☝️🤲
Arewa ana cikin bala i
😭😭😭😭😭😭😭 Allah yasa. Mudace .
Innalillahi😢😢😢😢
Ismail,Aliyu,Adamawa,Allah,ya Buda,maka,Allah,yakareka,Ameen
Dama tana sha'awar iskanci can me nata iba yar iskaba nagayawa mutum yai amfani da ita don yabata kudi ,ok kudi yafi mutuncinta kenan kaga dama can tanaso tashiga iskanci da mace batasamuba yanzu tasamu .duk layinku daya me na rungume ta kana nunawa duniya akwai duban mata wanda suke cikin halin da yafi nata ina yan uwan uwatta da ubanta suna ina wannan ba uzuri bane da zai sa tatafi taje taringa yin zunacena inda labarin gaskiya ne ba karyaba wannan ba hujjaba ce tunda kana taimakon abaya yanu in tagayama zaka yi kokarin taimakamata kuma kagayamata kar tasakegayawa wani irin wannan magana amma taki taje tayi zunar shine yanzu zatazo kuna kukan karya bata tsoran ALLAH shine kwai😢
Wannan jarrabawace kuma batahuce kan kowaba
Muyifatan kar ALLAH ya jarrabemu acikin iyalinmu da hakan itakuma ALLAH yakawomata wata hanyar ameen
Idan mutum yarasa madafa halayensa suna iya chanzawa .muroki ALLAH yajarabemu da abunda zamu iya dauka.kowa da jarabawarsa saidai ba kowa bane akasan meye abunda yake ciki. Abunda yadace suyi idan sukasamamasu taimako ita kuma suyi kokari sunemamata muji saboda shikadaine mafuta.
Ina manyan masu kudin arewa ana cikin bala I da masifa kuntaima fa tura takai bango
إن لله وإن إليه راجعون إن لله وإن إليه راجعون اللهم أجرني فى مصيبت واخلفلى خيرا منها
Innalillahi wa inna ilaihirrajiun
Subahanallah 😭😭😭😭😭
Inna lillahi wa inna ilaihi raji UN Allah yakawomusu mafita aina suke wani gari wani waje Dan zuwa akaimusu dauki
Innalillahi wa'inna'ilaihirraja'un😭😭😭
Kai! Wai ace haka ce take faruwa a kasar musulmi!
Allah ya kawomiku mafita
Innalillahi wainnaillaihir rajiun
😭😭😭👏👏👏
Allah maka albarka yatsare maka mutuncinka
لا حول ولا قوته إلا بالله على العظيم 🥹😭😭😭
Audulmudallabi souley irinkune Allah yakira da "MANNA'IN LIL KHAIRI MI'TADIN ASIM" Yanzu maganar taimako akeyi ba maganar rungumaba, kanaso kaja hankalin mutane zuwa wani maudui daban, idan ya rungumeta sai akace maka da niyyar jin dadi yayi? Miyasa baka kalli jahadin da yayiba; sai ka kalli rungumarta? Da mara tarbiyyane irinka da yayi amfani da damar da yasamu akanta acikin dakinsa ba social media ba. Kaji tsoron Allah ka daina sare gwiwar masu kokari, idan kuskure kagani kabishi ta 'private' kayi mashi gyara.
Innalilla,hi😭😭😭😭
Ya jama mutaimaka
Da kun sama mana hanyan da zaayi musamu numbansa
😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭🙏🙏🙏 ya Allah kayimana dan haskin fuskan manzan Allah s a w
😢😢😢😢😢
ALLAH yatsaremu daga mummunar gaddara
Douniya menene sabo zinache KO rachin lafiya mahayfa
Shugaba Ma,aikin ALLAH yanacewa mutun daya ya shiriya ta dalilinka yafiyemaka da abaka garken jajayen rakuma.idan wannan yarinya tatuba tasamu mafita sanadiyyar wannan matashi .anrage barna. ALLAH yayimana gafara da muda iyayemmu da sauran musulmi.amin
😭😭😭😭😭😭
😭😭😭😭😭😭😭😭😭
😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭💯
😢
Tou meye na rungumarta kai muharramin take ko yaya
😢😢😢😢
😢😢
😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
To ai bashi ya rungume taba
😭😭
Hazbinallahu wa niimal wakil
Allah yakyautata rayuwarmu
Ya tsare Imaninmu
Dan alfarmar annabi muhd s a w taya zamu samu account number?
😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
Innalillahi wa inna ilahirrajiun😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭 Ina acc no
🙏🙏🙏😭😭
Aslml😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
😂😂😂😂
😭😭😭😭🇳🇪🇳🇪🇳🇪😭😭😭😭😭
🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
Katoro number kamuyi magana
Akwai alamomi dayawa na karya
🤣🤣🤣
Can I get his number please?
Miyé n'a mamaki d'uns Nigeria né fah Allah ya kiowta
Entertainment center
Ya ake Nemo account number a profile
Innalillahi wainna ilaihirajiun
😭😭😭😭😭😭
😢
😢😢😢😢😢
😭😭😭😭😭😭😭😭😭
😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
😭😭😭😭😭😭😭😭
😭😭😭😭
😭😭😭😭😭