Ɗan Gidan Gumi ba Ahlussunnah bane Yanzu_Yanzu saurari jawabin Dr Abubakar muhammad sani akan wasu..

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 15 січ 2025

КОМЕНТАРІ • 121

  • @abdullahiibrahimusman8135
    @abdullahiibrahimusman8135 11 місяців тому +7

    Dr. Abubakar Allah ya saka maka da gidan aljanna. Wannan maganar da ka fada gaskiyane, Allah ya shiryi Dr. Ahmed in mai shiryuwane.

  • @feyroozcode
    @feyroozcode 11 місяців тому +1

    Ma Sha'a Allah barrakallahou fikoum

  • @AtikuMzakari-oq8fw
    @AtikuMzakari-oq8fw 11 місяців тому

    Jazakhallu kakhairan Malam ALLAH yatsareka

  • @umarimam1932
    @umarimam1932 11 місяців тому

    Masha Allah
    JazakhAllah Khair
    Allah ya tsare mu

  • @mohammedel-yakubu3247
    @mohammedel-yakubu3247 11 місяців тому +5

    Wallahi malam kayi magana na hankali da ilimi, jazakallah fil jannah

  • @HabouChaïbou-y9w
    @HabouChaïbou-y9w 11 місяців тому +1

    السلام عليكم ورحمه الله وبركاته يا شيخنا الفاضل ،جزاكم الله خيرا

  • @abdullahiaminu5699
    @abdullahiaminu5699 11 місяців тому

    Allah ya sa ka da alheri kuma ya kare mana imaninmu amin

  • @khadijatsuleiman9975
    @khadijatsuleiman9975 11 місяців тому +4

    Allah ya tsinewa wadanda basa son hadin kan musulmi

    • @zeinabtidjanihassan6339
      @zeinabtidjanihassan6339 11 місяців тому

      Eh Allah ya tsinewa kafiran dake munafurcin nuna su musulmi ne amma kuma basa tare da musulmi a zuciyar su yan shi a nake nufi dan basa cikin lisafi saboda ba musulmi bane

    • @salahuddeensibaalhassan731
      @salahuddeensibaalhassan731 11 місяців тому

      ilahi ya rabbi 🤲

  • @dahirumusa1308
    @dahirumusa1308 11 місяців тому +2

    ALLAH YASAKA MAKA DA ALHERI
    UBANGIJI ALLAH MADAUKAKIN SARKI YAYIWA RAYUWARKA ALBARKA TAREDA NA IYAYENKA GABA DAYA ADUNIYA DAKUMA LAHIRA,,, AMEEN YA HAYYU YA QAYYUM
    YA RABBIL AALAMEEN
    YA SAMEE'UL BASEER
    YA SAMEE'UL ALEEM
    YA SALAAMU
    YA RABBIR RAHEEM
    YA ZAL JALAALI WAL IKRÃM ❤️💖💚

  • @abdulazizzubairu5520
    @abdulazizzubairu5520 11 місяців тому +3

    Wallahi baku da adalci, mutumin nan bai ce muku ya koma shi'a ba, don ya fadi gaskiyar abinda ya gani?

  • @sirajoahmedbako8271
    @sirajoahmedbako8271 11 місяців тому

    JazakaAllah

  • @MariyaHaruna-y6w
    @MariyaHaruna-y6w 11 місяців тому

    Allahu yubaarik fee hayatina

  • @badamasimusa8405
    @badamasimusa8405 11 місяців тому +2

    Masha Allah

  • @muhammedsunusiyusuf4998
    @muhammedsunusiyusuf4998 11 місяців тому +1

    Ya sallam

  • @MaigaAlbani
    @MaigaAlbani 11 місяців тому +1

    Wlh malam dama akan gaskiya nasanka yanzuma gaskiyan kafati sannan malam Albani zaria yayi magana akan dr Ahmad gumi

  • @umarmuhammadsani2715
    @umarmuhammadsani2715 11 місяців тому +4

    Allah ya ganarda mu daidai

  • @sahabiusman2851
    @sahabiusman2851 11 місяців тому

    Dr Allah ya Saka da alkhairi, Allah ya qara qarfafa mana akan fadin gaskiya, yayi muku kariya daga gareshi.

  • @ishaqibrahimyerima3591
    @ishaqibrahimyerima3591 11 місяців тому +2

    Jazakumullaahu Khayran Ya Shaikh. Shima Dr. Ahmad din dama tuntuni muna da shakku akan aqeedar shi.

  • @fatimaabubakar3048
    @fatimaabubakar3048 11 місяців тому

    Allah yakara mk lapiya imani konciyar hankali harda iyalanka, Allah ya yawaita mana irinku

  • @musaadamubiu7997
    @musaadamubiu7997 11 місяців тому +4

    Allah hada kan musulmi

  • @Saniadamuchakala-t9s
    @Saniadamuchakala-t9s 11 місяців тому +1

    Masah Allah

  • @ABUBAKARSUFYAN-gr7ir
    @ABUBAKARSUFYAN-gr7ir 11 місяців тому +6

    Wlh Dr gumi ahlusunnah ne tabbas shakka babu

    • @ishaqibrahimyerima3591
      @ishaqibrahimyerima3591 11 місяців тому

      Bisa ga dukkan alamu baka san wanene Dr. Ahmad ba kuma baka san menene ake nufi da Ahlus Sunnah ba.

    • @umarmuhammadsani2715
      @umarmuhammadsani2715 11 місяців тому

      Ashe kai har ka fisu sanin waye ahlussunna

    • @dahirumusa1308
      @dahirumusa1308 11 місяців тому

      KARYA KAKEYI JAHILIN BANZA...
      DR AHMAD GUMI KASURGUMIN ZINDIQI NE 💯

  • @BelloDikko-wt7mi
    @BelloDikko-wt7mi 11 місяців тому +2

    Allah ya saka da alhairi

  • @hajiyamama2895
    @hajiyamama2895 11 місяців тому

    Ya ALLAH ya biyaka da aljannar fiddausi malam abubakar

  • @muhammadkhamismuhammadkham3152
    @muhammadkhamismuhammadkham3152 11 місяців тому +4

    Wannan haka yake malam Allah ya Saka da alkairi

  • @fatimaaliyumainamaina3857
    @fatimaaliyumainamaina3857 11 місяців тому +1

    ❤❤❤❤❤

  • @d.bcooper2271
    @d.bcooper2271 11 місяців тому +7

    Yaje Iran ne saboda Palestine 🇵🇸 da Kisan gilla da Yahudawa sukeyi a Gazza tare da taimakon America 🇺🇸, babban ƙawar Saudiyya.

  • @muktarimuhammadbamaina
    @muktarimuhammadbamaina 11 місяців тому +1

    Haka kuma mai zagin ahlul baiti da rage darajar Annabi shima Munafukine

  • @muhammadbellosulaiman7289
    @muhammadbellosulaiman7289 11 місяців тому +4

    Gsky Dr gumi ya fiku gsky saudiyya bata tabbatar da shari, a.

    • @umaradam1996
      @umaradam1996 11 місяців тому

      Muna binka bashin dalili kamar yadda yayi bayani

    • @umarmuhammadsani2715
      @umarmuhammadsani2715 11 місяців тому

      Kai kuma a wa

    • @abdullahiibrahimusman8135
      @abdullahiibrahimusman8135 11 місяців тому +1

      Anan ba ana Neman waye Mai gaskiya ko waye Mara gaskiya ba abinda Dr. Ahmed yayi kuskure ne Kuma rashin aqidane na ahalussuna kuma dole a fada. Kuma yau aduniyar musulunci Babu wata gwamnatin da ta kai gwamnatin Saudi Arabia aiwatar da shari'ar musulunci.

    • @salahuddeensibaalhassan731
      @salahuddeensibaalhassan731 11 місяців тому

      ​@@abdullahiibrahimusman8135
      Night club, casino da wrestling muslinci ne yace ayi,,?

  • @mansuryunus4384
    @mansuryunus4384 11 місяців тому +1

    Mallam shima ai ba maganar aqida ce takai shi Iran ba maganar siyasa ce takai shi yanda za'a taimaki Palestinawa

  • @abdullahiismaila8284
    @abdullahiismaila8284 11 місяців тому +1

    Wallahi Qarya kakeyi, saudiyya Banda sharri da MIYAGUn aqida ta qin Manzon Allah (SAWA) da Iyalan gidan sa tsarkaka ba wani wayancewa da zakuyi Mana

    • @BelloDikko-wt7mi
      @BelloDikko-wt7mi 11 місяців тому

      Kai amma kacika azzalumin kwarai,shirgegen makaryaci

    • @abdullahiismaila8284
      @abdullahiismaila8284 11 місяців тому

      Akwai makaryacin da ya wuce makwadaitan MALAMANKU, wakilan shaidan ulama'us suui

  • @muhammadbello9341
    @muhammadbello9341 11 місяців тому +1

    Toh idan dai kayadda da Saudi Arabia Malam, ai kafin dan gidan Gumi yaje yazauna da mutanen Iran, yan Saudi Arabia suka fara yin hakan kuma musamman saboda maganar Palestine dakuma hadin kan Musulmi, wannan abun da kukeyi wallahi zalunci ne, ku kyale mutane su zauna lafiya don Allah.

  • @auwalauwalkundi6118
    @auwalauwalkundi6118 11 місяців тому +1

    Allah ya kyauta mana

  • @shamsuddenabubakar-rl6vu
    @shamsuddenabubakar-rl6vu 11 місяців тому +8

    Gaskia ba haka bane Malam Bama tare dakai anan, saboda Malam koda yaje Iran ya Fadi dalilin zuwan Shi ayi masa adalci kuma sannan daya dawo baice Muku ya koma shiah ba

    • @d.bcooper2271
      @d.bcooper2271 11 місяців тому +1

      Gaskiya kam. Malaman mu su na zubar da mutuncin su wallahi 😢

    • @zeinabtidjanihassan6339
      @zeinabtidjanihassan6339 11 місяців тому

      ​@@d.bcooper2271to mene na yababon su da kuma cin mutuncin saudiya ai ina ga koda arna ne suke mulkin saudia tunda dai har manzon Allah asalinsa ya fito daga saudia ai sai suci darajar sa ko?ba a ce basa kuskure ba amma kuma aqidar su alkitabu wasunnah kuma idan anyi shuru toh an bude kofar barna

    • @BelloDikko-wt7mi
      @BelloDikko-wt7mi 11 місяців тому

      Idan kaga kare na shinshinar takalmi, to dauka zaiyi

  • @umaradam1996
    @umaradam1996 11 місяців тому

    MASHA ALLAH

  • @YazeedAbdullahisalihu-pj6og
    @YazeedAbdullahisalihu-pj6og 11 місяців тому +1

    Hmmm aikinku kenan wahabiyawa

  • @hussainiabdullahi5209
    @hussainiabdullahi5209 11 місяців тому +2

    Wannan mashirmachine wlh bagasgiya Yake fadaba karyace mufa yanzu munganeku

    • @umarmuhammadsani2715
      @umarmuhammadsani2715 11 місяців тому

      Sakarai…….kana fama da jahici

    • @dahirumusa1308
      @dahirumusa1308 11 місяців тому

      Wancan kasurgumin tsinannen zindiqin ARNEN maisuna zakzaky LA'ANATULLAHI ALAIHI shine dai tsinannen mashirmanci nacikin karshen ZAMANI

  • @salahuddeensibaalhassan731
    @salahuddeensibaalhassan731 11 місяців тому

    Babu mu babu masu 6atanci ga mahaifan fiyayyen halitta (SAWA) har'abada

  • @ameenujibirin5572
    @ameenujibirin5572 11 місяців тому

    Wan Nan mutumin wai da sunan malami makaryacin banza ne ma sharranci babu Inda ya taba ji wani Dan sha,a ya kafurta sahabbai, mutuwa tana maka sallama Amma baka da aiki sai shari stohon banza.zakayi bayani akiyama.

    • @dahirumusa1308
      @dahirumusa1308 11 місяців тому

      Kai acikin dangin ZINDIQAN 'YAN-SHI'AN ma kasurgumin baqin jahilin dan-kauye ne Wallahi

  • @aminuabdullahi2783
    @aminuabdullahi2783 11 місяців тому

    Makaryaci Dan Addini kasuwa
    kanshan ku yakusa
    kowa zai gane Sunnar ku.

  • @Danmani-mz3dc
    @Danmani-mz3dc 11 місяців тому +2

    Duk mutanen da ya bar Sunna sai ya halaka daga karshe.

  • @abdullahiismaila8284
    @abdullahiismaila8284 11 місяців тому +1

    Ga ka kamar Mai ILIMI Amma Ina, Allah ya wadaran naka ya lalace

  • @ayyoubkamalou4393
    @ayyoubkamalou4393 11 місяців тому

    علماء الدين في السعودية علماء السلطة. والعلماء الربانيون في السجون.

  • @YahayaYusuf-nc3pb
    @YahayaYusuf-nc3pb 11 місяців тому +1

    ba dadi malaman sunnah suna sukan juna. yakamata inda wani abu, su hadu a sirrince su fahimci junansu.

    • @almajadacademydabai9988
      @almajadacademydabai9988 11 місяців тому

      Ay, duk wanda ya fito a gaban jama'a yana kokarin ɓatar dasu, dole ne malamai su bayyana kuskurenshi a bainar jama'a

  • @YUSUFAHMADGWARZO
    @YUSUFAHMADGWARZO 11 місяців тому

    Tamabaya ta anan su Malam IZALA shin ba mai yin dai dai ne in basuba ko kuma hassada ce a zuciyarsu tayi masu yawa?

  • @AshuraadamAdamashura-ej8ig
    @AshuraadamAdamashura-ej8ig 11 місяців тому +3

    Ni bantaba ji anzagi sahabai ba sai sai dai mu,awiya shikwa
    Annabi Muhammad slh yafada basahabi bane

    • @LamidoYahaya-t5p
      @LamidoYahaya-t5p 11 місяців тому +1

      A Ina Annabi yace Mu'awiya ba sahabi bane?

    • @zeinabtidjanihassan6339
      @zeinabtidjanihassan6339 11 місяців тому

      Kaje ka karanta litatafansu zakiki bayani ali Allah ne ma a wajansu shi a fa ba musulmi bane kwata kwata

    • @salahuddeensibaalhassan731
      @salahuddeensibaalhassan731 11 місяців тому

      ​@@zeinabtidjanihassan6339Yaya sunan littafin,,?? Tunda kin karanta kina da sheda.

  • @veritasmedia515
    @veritasmedia515 11 місяців тому +1

    Ko wani musulmi ahlusunnah ne.

  • @saluhusaadu160
    @saluhusaadu160 11 місяців тому

    Kafadi gaskiya malam Dan gidan malam gumifa yy kuskure sosai

  • @abdulhamidyunusa
    @abdulhamidyunusa 11 місяців тому

    Mu abakinku mukaji zagin sahabbai sheda a Nigeria ga jalo jalingo ubane atafiyarku

  • @abdulmajidliman9620
    @abdulmajidliman9620 11 місяців тому

    Kai Malam Birnin kudu wallahi tallahi baka kyauta ma Dr Gumi Adalci ba! Indai irin wannan maganganun naka daka keyi akanshi akwai rashin adalci....Akwai alamun wulakanci da cin mutunci karara wlh!

  • @BilyaminuIshaq-h3c
    @BilyaminuIshaq-h3c 11 місяців тому

    Mlm inada tambaya mene shia san yan annabi s a ww ne ko zagin sahabbai ne in zagin sahabbai ne to fa kuma yan shia ne dan kuma zaginsu kai kune asalin masu zagin sahabbai aduba min hajil sunna

  • @usmanabubakar2402
    @usmanabubakar2402 11 місяців тому +1

    Hassada ta yi muku yawa,Dr yayi gaba

    • @abdullahiibrahimusman8135
      @abdullahiibrahimusman8135 11 місяців тому +2

      Menene hassada a Nan don an fada masa gaskiya? Kuma anan menene Dr. Abubakar ya fada akan Dr. Ahmed gummi Wanda ba gaskiya ba, wallahi Dr. Ahmed bashida aqida Mai kyau, wannan tabbas munada yaqini akan haka da hujjoji masu tarin yawa. Allah ya sauwake.

    • @usmanabubakar2402
      @usmanabubakar2402 11 місяців тому

      @@abdullahiibrahimusman8135 Kai ne masanin gaibu ko ?

    • @usmanabubakar2402
      @usmanabubakar2402 11 місяців тому

      @@abdullahiibrahimusman8135 matsalar ku ba kwa ban bace akida da diplomasiyya

    • @dahirumusa1308
      @dahirumusa1308 11 місяців тому

      MAKAHON banza...jahilin wofi ....gaba a ina?!!!
      Yayi gaba acikin munafunci dakuma zindiqanci dai yakamata kace dai koh?

    • @usmanabubakar2402
      @usmanabubakar2402 11 місяців тому

      @@dahirumusa1308 zagi ka iya,ba hujja ba, duniya ta nisa kananan da Dan gajeran tunani.

  • @Imam-f5b
    @Imam-f5b 11 місяців тому

    alamu ya nuna kai baka san saudi ba toh koma baka fin kanchi ad'dine ba

  • @Kebbifestival406
    @Kebbifestival406 11 місяців тому

    To Su Sahabbai suna da Gado ne a Nigeria

  • @Imam-f5b
    @Imam-f5b 11 місяців тому

    abunda yake chotarko har'kofita kobar addine bako saneba.shine bakofus kanchi addine ba

  • @salisumusa3367
    @salisumusa3367 11 місяців тому +1

    Hassada

  • @MohammedHaruna-u3j
    @MohammedHaruna-u3j 11 місяців тому

    Àhlul ubanku ne yanzu?

  • @TukurAliyu-l4g
    @TukurAliyu-l4g 11 місяців тому

    Kudinga hadakan mutane

  • @abdullahihalliru9499
    @abdullahihalliru9499 11 місяців тому

    Kwadayi mabudin wahala

  • @yahayaabdullahi5092
    @yahayaabdullahi5092 11 місяців тому

    Wai kune yansandan musulunci? Su Ahlal naira dan bazance Ahlal sunnaba baku taimaki yan'uwa na Gaza ba sai Yan'shia? Anan kam shia sunyi daidai.Dukda bana tare dasu a akidarsu

  • @MuhammadUsman-gb5fm
    @MuhammadUsman-gb5fm 11 місяців тому

    Ahlussunnah Kam Dan wuta be?

  • @mahamadoudoucoure1068
    @mahamadoudoucoure1068 11 місяців тому

    Because been a sunna is for you

  • @jamiluadamumagaji7315
    @jamiluadamumagaji7315 11 місяців тому

    Nikuma aganina malam baikyautaba tunda gumi baiche yabar sunnah ba aibaikamata kudameshiba, kuma shi a akidache maizamankanta sai ansanta akeyinta , kuma meyasa malammai basa magana akan dangantakar dake tsakanin saudiya da america sai tsakanin musulmi da musulmi , saboda banbanchin akida , addinidai na Allah ne babu maisakamako saishi, tunda kayarda kuzauna da masu chewa allah ukune kuma harma kuhada dangantaka dasu dangantakarma tatsaro data tattalin arziki banga dalilin daza a hana ahlissunnah dangan taka da dan shi aba ,saboda achikin littafsnku akwai hadisan sahabbai yan shi a ,misali saiyidina amar dukmai ilmi yasandan shi a ne saboda ankashishi agurin yakin da akayi tsakanin mu awiya da asaiyidina ali , amma kuna amfani da hadisan saiyidina amar , Kai wanda akekira warshu wato maikiraarwarshi dan shi a ne , haka ,wanda akechewa hafsu ma a' na maikiraarhafasu shima dan shi a ne , haka saiyidina huzaifa wanda akechewa yanarike da buhun asirin annabi saw shima dan shi a ne , kai shugaban samarin aljanna dan shi a ne , shugaban matan aljannah yarshi a che , shugaban shahidai imam husaini dan shi a ne , nibansan wani irin addinine kukeyiba kana sunnah saboda shugabanka naduniya ammakuma shugabanka nalahira yana shi a ba ,kuma inkunche anazagin ummar nizan baku shawara tunda Allah da annabi saw basuche umarne shikashikan musulunchiba to in mutun yazagesu shida Allah amma baifita daga musulmi ba kuma Allah zaitantanche aikin danayi danaka da umaru nibanga abin fitinaba ,ballantana taro yaje domin nemama palastinawa yanchi wannanfa taron saudiya yakamata tahadashi amma saboda yarjejeniyar dake tsakaninsu da yahudawa da america shiyasa bazasu iyayiba wasalam

    • @dahirumusa1308
      @dahirumusa1308 11 місяців тому

      JAHILCI TAYI MAKA DABAIBAYI SHIYASA.
      KANA FAMA DA CUTAR DUHUN-KAI NA BATAR BASIRA

    • @dahirumusa1308
      @dahirumusa1308 11 місяців тому

      Kaima WANI TSINANNEN MUNAFUKIN JEMAGEN NE KAM.
      TAQIYYARKA BAZATAYI AMFANI ANAN BA.
      ANTABO 'YAN-UWANKA ZINDIQAN ARNAN NAN KABI KA WANI TÃDA HANKALINKA

  • @abdulsamadabubakar179
    @abdulsamadabubakar179 11 місяців тому

    Kaji wawa jahili, marasa son zaman lafiya.