Malam yau kuma akan tsohon najadu ka dira to ai hakan yayi daidai to ama ina maganar kare shugaban bola da su nuhu rubado akan zargin da chani yayi musu kuka fito kuka karesu to yanzu macron ya fito fili ya tabatar da maganar yanzu me zaku che
mai makon kowa ya tsaya a faninsa - yanzu masu wa'azi sun zama masana a komai sai sun yi shisshigi Canjin Naira ya tsaya tsayin daka kusan shekaru uku daga 2019 zuwa 2021 har sai da corona ta bayyana . Rufe iyaka ya rage yawan ambaliyar shinkafa, kaji da sauransu zuwa cikin nigeria wanda yan India da Thailand sukafi manoman Nigeria amfana - sama da dala miliyan dubu tara aka ceto. Yanzu dala daya takai naira 1600 yayin da buhari ya rike ta akan 400 !! . To yanzu buhun shinkafa ya wuce Naira dubu dari , da buhun albasa da komai ma saboda an bar naira ta lalace.A Yi hankali a cikin yin wa'azi ba ku san abubuwa da yawa ba ya masu wa'azi.
Kai wllh wannan munafikine miyasa bakafadaba harsaida yabar mulki yakamata yafadi haka lokacin da zaiyi amfani Amma stabagen karenawa mutane hankali sai lokacin da maganar batada amfani irin maganar rarara Keenan wawa ye
Gaskiyane malam❤
Allah ya isa tsakaninmu mu da Buhari Liti mugu,
Allah yasa ya girbi abinda ya shuka
Gaskiya fah yake Fada wallahi
Gaskiya ne
Maganganu nda nake fadawa wasu kanawa kenan, wallahi kai kace malaminan ba wurin.
Wlh tallahi ko ni banama Buhari fatan alkairi insha allah sai yashiga wuta munafiki azzalumi
Wannan maganar gaskiyane
Malam yau kuma akan tsohon najadu ka dira to ai hakan yayi daidai to ama ina maganar kare shugaban bola da su nuhu rubado akan zargin da chani yayi musu kuka fito kuka karesu to yanzu macron ya fito fili ya tabatar da maganar yanzu me zaku che
mai makon kowa ya tsaya a faninsa - yanzu masu wa'azi sun zama masana a komai sai sun yi shisshigi
Canjin Naira ya tsaya tsayin daka kusan shekaru uku daga 2019 zuwa 2021 har sai da corona ta bayyana . Rufe iyaka ya rage yawan ambaliyar shinkafa, kaji da sauransu zuwa cikin nigeria wanda yan India da Thailand sukafi manoman Nigeria amfana - sama da dala miliyan dubu tara aka ceto. Yanzu dala daya takai naira 1600 yayin da buhari ya rike ta akan 400 !! . To yanzu buhun shinkafa ya wuce Naira dubu dari , da buhun albasa da komai ma saboda an bar naira ta lalace.A Yi hankali a cikin yin wa'azi ba ku san abubuwa da yawa ba ya masu wa'azi.
Kai wllh wannan munafikine miyasa bakafadaba harsaida yabar mulki yakamata yafadi haka lokacin da zaiyi amfani Amma stabagen karenawa mutane hankali sai lokacin da maganar batada amfani irin maganar rarara Keenan wawa ye
Allah yakyauta allah yabamu ikon gane gaskia
Amma kai garaneko? Bakasan akan mai yafara maganaba kazo kana wata magana ta wauta.
Lokaci kana ina? Kuma tsakani da Allah an rufe boda ne da nufi samar da tsaro saboda kwarara makamai da yan uwa ku suke jigila zuwa yanki nan
Ai gashinan tsaron yasamu ko