Allahu Akbar, Sheikh Albaniy is a fearless preacher practicing based on the guidance of Qur'an and Sunnah. May Allah forgive all his shortcomings and grant him Jannah.
Allah sarki saida nayi hawaye Danaga wannan abin Allah yajikan Mallma yakai haske kabarinsa sun muna furci mallam sunki barinsa ya fadi hujjarsa na tabbata da Mallam saiya kure wadannan malaman munafukai kawai Allah yashiryeku
Wallahi Shk Albani ya ci muqabala yazo da litatafai sa Ama babu cikin su wanda yazo da irin abin da Shk Albani yazo da shi Allah ya jikan malam Muhammad Albani zaria
😭😭wallah malam munsani dole bazasubarka arayeba Allah ya isa Allah ya isa Allah ya isa mana wallahi duk maihannu acikin kisn mlm shida jindadi rayuwa har abada duniya dalahira
toyanzu ina sarkin, Allah yajiqan sarkin zazzau Kamar yadda malam yafadi sarki sarki uban mune Kuma kakanmu ne Allah yajiqanshi yayi Masa rahama, kukama yan shanmiya da yan hassada yanzu babu sarkin Kuma ba malam sede kuci kanku, Allah yajiqan malam auwal Albany
Allah Akabar, Duniya ai dayace, shi dai Ya tafi, masu danne Gaskiya da raba mutane da duniya don buri da sha'awar jin dadinta maras morarwa, gaku ga duniyar nan, Wallahi komai daren dadewa za'a tafi
You see our problem ko... They did not even allow him to voice out his opinion... They kept on saying that the King did not welcome the ideology... Allah jikan Shaikh Albani da rahama tare da Sarkin Zazzau din.
ALLAH ka jikan. Malan cheikh Mohamed awal Adam Albany zaria ALLAH ka michi gapara dan haske annabinka rasoulilah lantarkin dounia Chine annabinka Mohamed (SAW)
Alhamdulillah malam yabar mana tarihi maikyau Duk masu hanashi magana kuwa basubar komaiba sai munafurci da annamimanci kuma shidai yatafi duk wani munafikima yatafi kozai tafi saboda haka yanzu kowa yasan gaskiya Ai Allah yajiqan Malam Auwal Albany yakai haske qabarinsa tareda malam jaafar da iyayenmu baki daya
This man(Albani) is a fearless legend.
You have said it all, may his soul (Albani) rest in peace
Of course
Allahu Akbar, Sheikh Albaniy is a fearless preacher practicing based on the guidance of Qur'an and Sunnah.
May Allah forgive all his shortcomings and grant him Jannah.
Ameen
He was indeed a very fearless man, May Allah grant him Jannah Ameen.
Aameen Yaarabb
Ameen ya rabbi
Ameen
Ameen
Amin Amin
Ooh, What a great fearless scholar, When again can we get this truthful people like Albany Zaria ❤😂
Allah yajikan babban Waliyin Allah kuma jagoran addinin musulunci abisa tafarkin salafiyya Abu abdurrahman albanin Zaria
Allah SWT yakai rahma kabarinka malam, basumasa adalciba harda hanashi magana wannan bamuqabala akayiba kawae son zuciyane akanuna muqabala ba'abar wani malami yakawo hujjarsaba kokuma yakore wata magana kawae saisuyitamagana suhade masa kae ankibarinsa yace komai toh allah yarabamu da so zuciya amin
allah ya jikan mlm yakai rahma kabarinsa.
mu kuma allah ya kara tabbatar damu akan hanyar gsky.amen amen
Allah sarki saida nayi hawaye Danaga wannan abin Allah yajikan Mallma yakai haske kabarinsa sun muna furci mallam sunki barinsa ya fadi hujjarsa na tabbata da Mallam saiya kure wadannan malaman munafukai kawai Allah yashiryeku
Samaila Umar ltnk
Masha Allah
jazakallah
Ameen summa Ameen 🤲
Allaah Yajikan Mallam Da Rahma , Ameen.
Allah ya shirya wannan sarki shi kuma mlm Allah ya jikan sa ya gafarta masa
Subhanallah may Allah grant him jannatul firdaus
Allahuma gafirli warhamhu
Allah yajikan malam yakai saske kabarinsa tareda sauran yan uwanmu da iyayenmu
رحمه الله ووسع مدخله واكرم نزله اللهم اغفر له وارحمه وعافه واعف عنه
Allah yaimaka rahama jarumi malami Albani
Wallahi Shk Albani ya ci muqabala yazo da litatafai sa Ama babu cikin su wanda yazo da irin abin da Shk Albani yazo da shi Allah ya jikan malam Muhammad Albani zaria
Allahu akbar allah jikan cheik Albani zaria
Allahumma gfir li shaikh Auwal Adam Albani
Allahuakbar Allah kajikan sarkin zazau, Asheyaga barakar da yankungiya zasuhaifar shiyasa yaso yataka masu birki. to gashi yau halin raberaben kawunan dasuka samucikinta.
paix a ton âme sheik Albani mouhamad awal...amine
😭😭wallah malam munsani dole bazasubarka arayeba Allah ya isa Allah ya isa Allah ya isa mana wallahi duk maihannu acikin kisn mlm shida jindadi rayuwa har abada duniya dalahira
Ameen summa ameen
Allah ya jikan mallam
Allahu Akbar Allah yji qan mlm Albany
May almighty Allah grant mallam jannatul firdawss Ameen
Allah yagafarta Malam, daman sebaka ake Kara gane muhimmancinka
Allah yajiqan MALAM
Munyi asarar malamai allah ka jikan malam Auwal albani da shek ja.afar mahmud adam.kayi rahma ga wannan bayi naka
Allah yasa Aljannah taxama makoma agareka malam.......da sauran musulmai
Ameeen Allah
Allah ya jikan malam da rahama
Amin
toyanzu ina sarkin, Allah yajiqan sarkin zazzau Kamar yadda malam yafadi sarki sarki uban mune Kuma kakanmu ne Allah yajiqanshi yayi Masa rahama, kukama yan shanmiya da yan hassada yanzu babu sarkin Kuma ba malam sede kuci kanku, Allah yajiqan malam auwal Albany
Ameeeen... Ba su ma barshi ya yi bayani ba sammmm...
Allah yajikn malam
Allah Akabar, Duniya ai dayace, shi dai Ya tafi, masu danne Gaskiya da raba mutane da duniya don buri da sha'awar jin dadinta maras morarwa, gaku ga duniyar nan, Wallahi komai daren dadewa za'a tafi
Gashi zn tafin kuma
Allah ya jikan Malam da rahamar sa
Allah yahaskaka kabarin Mallam
May almighty Allah grant shek aljana
Ameeeen Suma Ameeeen
Ameen Thumma Ammen
Allah ya jikan malam
Allah yajikan sa da rahman dan darajar annabi Muhammad saw
رحمة الله عليك يا أبا عبد الرحمن
Lailaha ilallah muhammadura sulillah😭
May Allah SWA grant him Jannah
Allahumma gafirhu warahamhu.
Allah ya kai haske akabarin malan
Malam Albani is a radicle and a revolutionary which is not acceptable in Africa more especially Nigeria. Rest In Perfect Peace Ameen
Ana Sarki Yace, Malam Yace Hadisin Annabine Yace... Allah jiqan malam da rahma
Allahu Akbar my Allah reward you with Janna
Allah ya jikan malam...
Ameen Aysha
Bappah Aysha Amin
bonjour
ita dai fitina babu anfani me da'awar malanta ya kirkiro ta a cikin al'umma. saboda matsalar jahilcin mabiya.
Hi
رحمك الله يا شيخنا
Allah ya jikan Sheikh Albany. Allah ya karya azzaluman shugabanni.
Allah yajikan malan albani zariya
Allah Yasa kaga Manzon Allah a gobe k'iyama!
Akasarnan munafukan malamai yan'nera tafi Allah Dason girma sune matsalar kasannan wallahi,Sheikh Albani Allah yayi maka rahama.
Allahu akuba Allah ya jikan malan da rahama amin ya rabbi mukuma Allah ya mucika da imani 🤲
May his soul RIP and aljanatul Firdausi be his permanent abode
Ameen
Allah yaji kansa da rahama, yayafemasa kusakuransa, yasa aljannar firdausi itace makoma agareshi.mukuma intamu tazo yasa mucika da kyau da imani.
Allah yajikan mallam albani ...shi kuma sarki yajira nashi ..sarkin gargajiya Dan bidiya Mara soron Allah.. Allah yayimana maganinka
Eh lallei mlm Albany yayi gaskiya acikin qudirinsa na kare rayukan al umma
Batun hujjar da yayi dogaro da wajen yin sallar juma'a wasu mlmai sunce raunanannace
Allahu Aalamu
Allah ya jikan malam Allah ya ganarda da bayinsa kabamu ilimi mai amfani
we truly miss malam
Wallah 🥺😓 May Allah S.W.T have mercy on his soul.
Allah yajikan malam no one can replace u allahumma ghafirhu warhamhu
You see our problem ko... They did not even allow him to voice out his opinion... They kept on saying that the King did not welcome the ideology... Allah jikan Shaikh Albani da rahama tare da Sarkin Zazzau din.
Allah kaji qan malaman mu da rahma
Allah ta'ala ya jikan duk mamata malaman sunnah da rahama amin
Masha allah
Khalifa Yakubu Rabiu my
Malam dole su kau da kai, ba sa son gaskiya, ALLAH ya rahamshe ka.
Allah ya jiqan malam.. ance "annabi yace" amma kaji wani danqauye yana wai sarki yace..hauka kawai
Kasan jahilai sun Yi yawa,shi Kansas sarkin jahili be,shine yasa suka kasa gane gaskiya,Allah ga jikan Mallam Albani
Allah ya jikan Malam da rahamah
My legend the fearless preacher of our time.
Allahu. Akbar. Allah ya jikin su. Da rahama. 😢
allah yaji qan malam da rahama amin👍
Allah ya jikan malam da rahama
May Allah grant him jannah
Amin ya hayyu ya kayyum
Allahu Akbar Allah ya jiqan malam Albany.
Allahu akbar Allah kajikan Malam Albany
Allah ya jikan malan.
Allah ya jikan yan gwagwarmayar sunnah na haƙiƙa
ALLAH ka jikan. Malan cheikh Mohamed awal Adam Albany zaria
ALLAH ka michi gapara dan haske annabinka rasoulilah lantarkin dounia Chine annabinka Mohamed (SAW)
Allhhu akbar allh jikan Albani da Rahma ameen ya rabbi allh
Allah Ya jikan malam
Allah ya jikan Malam Albany
Allahu Akbar
Allah ya bamu irin ku mallam
Allah ya jikan malam Albani
Allah ya Jinan malam albani
Allahu akbar, allahumagfirllahu war ham Hu Wa kulla amwatul Muslimin fi kuli makan, ama tabass munyi rashin mallam
الله يرحمك ياشيخ محمد او ال الباني زاريا
حواء نواف
ALLah yajikan mlm da rahmar sa
Allah ya gafartawa malaman mu na sunnah dasukayi shahada Allah ya axurtamu muma da mutuwar shahada
Ameeen
Alhamdulillah malam yabar mana tarihi maikyau Duk masu hanashi magana kuwa basubar komaiba sai munafurci da annamimanci kuma shidai yatafi duk wani munafikima yatafi kozai tafi saboda haka yanzu kowa yasan gaskiya Ai Allah yajiqan Malam Auwal Albany yakai haske qabarinsa tareda malam jaafar da iyayenmu baki daya
Allah yah jiikan shaik albanii xaria ameen
Allahu akbar Allah yakai rahama kabarin malam wlh bazasu iya dakai ba indai a bangaren ilimine saidai subi ta fada to Allah yafiku 😭😭
Allah ubangiji yaji kan Malam
Alahamdulullah sheik albani yace manzan Allah s a w yace sukuma sukace memartaba yace dagananma answer tazo
May Allah SWT grant him Aljannah
Allah kajaddada rahamarka ga sheikh albani Zaria da sauran duk musulmai Baki Daya.
Allah swt ya jikan Mallam Albany, ya haskaka kabarin ka.Allah ya Albarkaci da'awar ka . Amin summa Amin
Allah ya jikan Albani Zaria 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭 Allah ya raba mu da girman kai
Allah ya jikan malam ya gafarta mai zunubansa amin
Allah ya Jikan Mallam
اللهم اغفر له و ارحمه واغفر له يا حي يا قيوم
Allah jiqan sa da rahma
Ameen summa ameen
Allah yasadaka da rahamar sa
May Allah bless him with jannah
Allah yasa mal ya huta.... kunyi jahadi wllh ... Allah sarki
Allah gafarta wa Sheikh Albani Zaria
Allah yajikanshi gaskiya munyi rashi babba