Nice movie tunda aka Fara series Hausa bantaba mai maita wani film ba wajen kallo saboda yayimin sae Aduniya bana gajiya da kallansa musamman episode6 Allah ya Kara basira Ina kallanku daga kasar Algeria
Alhmdllh. Agaskiya duk Wanda zaice Shirin Nan baiyiba, toh fa zan iya cewa yayi karya don najuma banga hausa film dayayimin Dadi sosai kamar ADUNIYA....saidekuma Senior man cannnavaro baka sanya min jariminaba wato DANLAMMA......
Shawara!!!! Akowanne karshen episode ku dinga fassara duk wata hausa da zancen duhu da kukayii dan masu kallo sudinga fahimta yadda ya kamata .Allah ya Kara baseera da daukaka
A gaskiya kuna ƙoƙari sosai wajen ganin kun haska matsalolin da ke damun al'ummar mu a yau. Sai dai akwai wani kuskure da na lura da shi. A episode da ya gabata kun bayyana cewa DPO an yi mai transfer zuwa Port Harcourt idan zan iya tunawa, hakan na nufin an maye gurbinshi da wani DPOn. So ban san dalilin da zai sa a yi taron manyan mutanen unguwa da tsohon DPO ba. Kamata ya yi a yi shi da sabon. Dan Allah a kiyaye irin waɗannan ƙananan kura-kuran. Inda Rabbana !😃
ina jin dadin shirin a duniya Allah yakara basira da kuma daukaka Allah yakara stareku aduk in da kuke Albarkacin Annabi da Al qur'an
Bake kadai ba
Hafsat love ina son number ki
Oga kanavaro Allah 🙏 ya kara basira 🤲gaskiya ☝️karshen wanna film ya birgeni wallaye kanavaro na koka nakara na koka 👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰😍😍🥰😍
Macha allah gaskiya kuna kokari Wllh allah ya kara basira tijjani asase 🇱🇾🇱🇾🇳🇪🇳🇪
MashaAllah shiri yayi kyau. Allah karo basira. Kumin afwa Amma pin ake cewa lambobin sirri ba password ba, sannan kuma debit alert akecewa ba credit alert bah. Nagode 👏🏽
Masha Allah ubangiji Allah yakara basira
Dan Allah inada tambaya waesu Abdul dashida alhaji misuka Yi ake bibiyar rayuwar su hakane
Inda rabbana ba wahala Allah yakara basira mutananmu na ojuwota gidan kwali
MashaAllah ya kara basira, inda Rabbana ba wahala wnnn gsky ne. Akuri kuran nan yakamata aban aikin ta💖
Allah Kara
Basira Lallai Muna ganin
Untold story
Abokin yahaya Gyabe
Inda rabbana
Allah yakara basira Allah yataimaka munajin dadi wannan shiri sosai
Hmmm lale Akwai tsakwakiya dai ashe inda rabbana
Nice movie tunda aka Fara series Hausa bantaba mai maita wani film ba wajen kallo saboda yayimin sae Aduniya bana gajiya da kallansa musamman episode6 Allah ya Kara basira Ina kallanku daga kasar Algeria
Wow gsky film yana kyau kanabaro da alasan kwalli kun iya low masha Allah, Allah yakaro daukaka
Masha allah muna jindadin wannan shirin mai albarka
Tnx my oga kanabaro ni zan ajiye ma dan mama a chakwalkwali na batare da Wata matsalaba
masha Allah hhhhh kana baro 🔥🔥🔥🇳🇪🇱🇾🇱🇾🇱🇾
Masha Allah ena magana daga Saudi Arabia🤍🦋.
salam Tijjani wallahi kanayin kukari allah ubangiji ya kara basira ya kuma tsare daga dukkan abinki amin
Allah Kara basira gaskiya munajindadin shirinku indarabana
Gaskiya ban taba kallon Hausa series film wanda duk sati sena tuna dashi kamar wannan Allah ya kara basira da ɗaukaka.
Macha Allah Allah ya kara basira 🇱🇾🇱🇾
Es
Wow Gsky muna jin dadin Shirin nan
Alhmdllh. Agaskiya duk Wanda zaice Shirin Nan baiyiba, toh fa zan iya cewa yayi karya don najuma banga hausa film dayayimin Dadi sosai kamar ADUNIYA....saidekuma Senior man cannnavaro baka sanya min jariminaba wato DANLAMMA......
Macha Allah nice one🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
Shawara!!!!
Akowanne karshen episode ku dinga fassara duk wata hausa da zancen duhu da kukayii dan masu kallo sudinga fahimta yadda ya kamata .Allah ya Kara baseera da daukaka
Allah ya qara basira
Masha Allah muna godiya
Macha allahu Allah ya qara basira amen
Babban yaya allah ya kara basira da daukaka da albarka annabi Muhammad s a w
Inda rabana ba wahala
Allah yasaka da alkairi kuna farantamana wallahi
Mungode
Masha Allah Allah ya Kara daukaka da basira
amin summa amin
Salama agarekou
Masha Allah Allah ya Kara basira
Da kyau mona godiya alla kara basira
A gaskiya kuna ƙoƙari sosai wajen ganin kun haska matsalolin da ke damun al'ummar mu a yau. Sai dai akwai wani kuskure da na lura da shi. A episode da ya gabata kun bayyana cewa DPO an yi mai transfer zuwa Port Harcourt idan zan iya tunawa, hakan na nufin an maye gurbinshi da wani DPOn. So ban san dalilin da zai sa a yi taron manyan mutanen unguwa da tsohon DPO ba. Kamata ya yi a yi shi da sabon. Dan Allah a kiyaye irin waɗannan ƙananan kura-kuran.
Inda Rabbana !😃
Masha Allah, Allah ya saka da alkairi
Allah yakara basira Dan mama yajawon aikin hhhhhhh
Dakyau kanabaro wasa mai mai kyau,Dan Allha inaso ajedani daukar kayan amaryar nan
❤❤❤🎉🎉🎉🎉
SLM good shirinnan yanayiman dadi sosai wlh yakaro basira
Allah yakara basira
Asase👏
Masha Allah ka isar d saqo
6ter
Nifa in akarushe shafin kana baro to na daina kallon wlh kana baro shine nawa
Masha Allah yayikaukuwa
Allah ya Kara basira
Inda rabbana........
Wannan shiri yana burge ni sako daga italy 🇮🇹
Masha Allah👍👍
Cva
Yayi Kyaw amma me ya sa dan mama ya dawo gida ...ya kuma ya dawa Oga hankali
Nine naku massaoud daga Algeria
Fatan aliayri !
Mungode
@@ZinariyaHausaTV In da rabbana
Inda rabbana gaskiya naji dadin wanna episode moina godeya
Masha allah gaskiya ni yayi sosai masha allah
Inajin dadin wannan film din Allah yakara Basira
Slm sha Allah yayi
Masha allah allah yakara basira 💐💐💐💐🌹🌹🌹🌹
Masha allah allah yakara basira
Allah yakara basira
Masha Allah Godiya muke
Inda rabbana ba wahala
Meyasa akaragewa Malam wakataba power...??k?
يجي ماشاء الله ♥ انا من السعودية 🇸🇦🙈
Allah yataimaka yabada nasara Amin
Inda rabbana ????
Gaskiya inajindadin film dinnan🤗🇸🇦👈
Yayi kyau inch'Allah
allah ya badasa'a kuma allah ya temaka
Allah ya kiyaye ka oga.
Allah y kr girmah
Hahahahaha danmama ya ballowa cannavaro ruwa inda rabbbana ba wahala
Macha Allah godiya 🥰🥰🥰
Allah yayi jagora tijjani dan alfarmar ma:aiki s.a.w
Masha Allah yayi kyau
Nice work
Allah y karabasira
Anayi muna jindadi
In da rabbanah
Masha'allah munajindadi sosai ftn alkhairi🙏
Mungode
amin summa amin
macha alh alh yakara daukaka dabasira
Slm gaskiya tunda kuka sayo wadanga yan mata masu dan fara shirinku yabar dadi yaka mata kurage basu wuri dan yafara sawar shirin yabar dadi
aslm abu yayi amma ina bada shawara adenasakasu suna yawan yin rantsuwa idan abun bazai yuwuba
Sai oga Allah yakara Daukaka
Inda Rabbana oga Wish you all the best guys watching from Lagos Nigeria 🇳🇬 Masha'Allah ❤️
Aikin nan yana kyau Allah ya taimaka.
Aslm dan Allah Ibrahim kanabaro mima Ana kanabaro a Allah inajirah sahkamako 😱😱😱😱😱
Kuna bani mamaki da kuke tunanin yam downloading suna kar yaku
Masha Allah! aiki a kullun yana qara kyau.... Mun gode sosai
Inda rabbana?
godiya lodi lodi
ما شاء الله ما شاء الله فين 2020 تجاني عربيات جاني
I appreciat your effort canavaro
Indarambana🙏🏼🙏🏼🥰
Meyakawo DPOn da aka chanjawa wajen aiki gurin meeting? Wannan yanuna akwai kuskure gurin tafiyar film din.
Ina muku fatan alkhairi.
Gaskiya Munajin Dadinsa Amman Dan Allah Akara Lokachi Yazama 1 Hour Pls
Mungode
@@ZinariyaHausaTV Sai oga
Masha allah yayi
Allah Yatemaka
Marhaba Oyoyo masha Allahu q
allah yakara basira next episode
ماشاء الله
Aslm Alai kum Ina mai farin cikin ganin wannan video Ku ma Ina mai godemuku.Allah yajazanani
Cannavaro sarkin yaki 🙌🙌🙌
Ka nayi muna jin dadi
Allah ya biya tijjani ahamad
Yy
Miyasa suke bibiyar alhaji Ibrahim ne
I really appreciated more wizdom to canavaro c0z he's best💪💪💪👌👌👍👍❤❤💓💓💘💋