Dan Allah mlm menene fassaran mafarkin na hadu da Y'an daba suna sarata da adda ko sunbiyoni suna saramun adda ajinkina Kuma sunada dayawa wlh nayi wannan mafarkin yafi so 10,amma yanzu nadan kwana 2 banyi ba
Nayi mafarkin mahaifiyata way tache min nazo mutafi kasuwa har nabita daga baya kuma nache mata bana zuwa me fassarar mafarkina, kuma fah ta mutu tun ina yarinya
Allah ya jikan iyayenmu dasuka rasu intamu tazo Allah yasa mucika da imani alfarman manzon Allah sallallahu alaihi wasallam ya Allah
Allah Ya Kai A Mizani Shehu
Slm mallah nayi mafarki maifiyata ta rasu Kuma tana Raye dan Allah Mai ma,anarsa
Slam malam, mafarki nayi mahaifiyata tana rishin lafiya dama ta rasu
Dan Allah mlm menene fassaran mafarkin na hadu da Y'an daba suna sarata da adda ko sunbiyoni suna saramun adda ajinkina Kuma sunada dayawa wlh nayi wannan mafarkin yafi so 10,amma yanzu nadan kwana 2 banyi ba
Ki ƙara dagewa da Neman tsari
@@abbas_sadauki Tom Insha Allahu nagode mlm Allah ilimi
Assalam alaikum wa rahmatullahi barakatuh annamalai in array nee Venum of LIC office in Ahmedabad
Nayi mafarkin mahaifiyata way tache min nazo mutafi kasuwa har nabita daga baya kuma nache mata bana zuwa me fassarar mafarkina, kuma fah ta mutu tun ina yarinya