Na bincika wasu sunce ba'a yi na 2 ba duk da ya kamata ayi. Haka aka rika yi wasu lokutan a wancan zamanin. Amma indai anyi zan samo shi in Allah ya yarda
@@TsohuwarAjiya Ok Idan an samu din muna jira, Amma Tabbas akwai na biyun sa domin na taba kallo shi ya sa nake marmarin kara kallo domin film din ya yi mun sosai
Salamu alaykum QURAN WAHDU !!
Madallah, muna Godiya sosai dan ALLAH A Saka mana karashen sa idan akwai
Bani da na 2 a halin yanzu. Nagode.
@@TsohuwarAjiya Ok ba damuwa muna Godiya sosai
Na bincika wasu sunce ba'a yi na 2 ba duk da ya kamata ayi. Haka aka rika yi wasu lokutan a wancan zamanin. Amma indai anyi zan samo shi in Allah ya yarda
@@TsohuwarAjiya Ok Idan an samu din muna jira, Amma Tabbas akwai na biyun sa domin na taba kallo shi ya sa nake marmarin kara kallo domin film din ya yi mun sosai
@@hassancairo5785 In Allah ya yarda.