Abinda Ke Faruwa A Gidan Sarkin Kano Bayan Kokarin Dawo Da Aminu Ado A Matsayain Sarki

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 1 жов 2024
  • To enjoy more of our services join our Telegram Channel by clicking on the link below
    t.me/arewarmutv
    Muna muku marhabun da zuwa wannan channel namu me albarka, wanda yayi fice wajen kawo muku abubuwan masu amfani wanda ke fadakarwa, ilimantarwa game da nishadantawar.
    Haka zalika a madadin kwamatin gudanarwa na wannan tasha me albarka muna muku godiya da kasancewa tare damu a koda yaushe.
    Sannan a karshe dan Allah kada ku manta kuyi Subscribe na Arewarmu TV channel domin ci gaba da kallon videos namu masu matukar muhimmaci a rayuwar yau da kullum ta hanyar danna link dake kasa.
    / arewarmutv
    Please Subscribe to Arewarmu TV channel:
    / @arewarmutv
    Zaku iya ziyartar shafikan mu na sada zumunta da kuma website namu me suna arewarmu.com.ng
    Domin samun labaran duniya da dumi-dumin su, kiwon lafiya, wakokin hausa, labaran kannywood, da sauransu.
    Ku biyomu a shakufanmu na sada zumunta:
    Facebook: / arewarmutv
    Twitter: / arewarmutv
    Instagram: / arewarmu_tv
    Telegram:
    t.me/arewarmutv
    Email:
    arewarmuconcepts@gmail.com
    Mungode da ziyartar wannan channel
    Please don't forget to Subscribe to Arewarmu TV channel:
    / @arewarmutv
    --
    #ArewarmuTV #Arewarmu #Hausa #Arewa #Tafsir
    #ArewarmuConcepts #HausaMusic #HausaFilms #NigerianMusic #Pantami #BelloYabo #Binusman #AbdallahGadonKaya #HausaEntertainment #MentaMusic #ArewarmuAyau #babaBuhari #MalamanSunnah #Ahlussunah #KabiruGombe #Pantami #Kannywood #Bardensunnah #HausaComedy #Wa'azi #KannywoodSeriesTV #Kannywoodseries

КОМЕНТАРІ • 2

  • @alburooj7904
    @alburooj7904 4 місяці тому

    Masu iya magana kan che duk wanda ya kira ruwa shi zai doka. 'Yan siyasa kuyi hattara, kun rigaya kun raba kan jama'ar jihar Kano. Kun rage martaba da aka sani ta wannan masarauta mai dimbim tarihi. A gaskiya zai wuya abubuwa suyi saiti kamar yarda aka saba. Amma kuma muna rokon Allah SWT Ya kawo zaman lafiya Ya kuma tabbatar da ikonsa domin samun mafita. Haba Kamar anyima masarautar kano baki. Tun lokacin Marigayi Sardauna, haka kuma lokacin marigayi Abubkar Rimi, lokacin Kwankwaso, Ganduje, ga kuma Abba gida-gida. Shuwagabanin siyasa na jihar Kano kuji tsoron Allah. Kuna da dimbin malumma, da manyan magabata,da masu arziki fitattu a jihar masu fada maku gaskiya amma bakwa ji. Allah dai ya shiryeku amin.

  • @badamasimusa8405
    @badamasimusa8405 4 місяці тому

    Gaba da gabanta raqumi ya taka wuta