MAFARKAI 10 DA SUKE NUNA TSAWON RAI DA WARAKA DAGA RASHIN LAFIYA
Вставка
- Опубліковано 4 січ 2025
- Muna godiya Kwarai da ziyartar wannan shafi namu ku danna subscribe da kararrawa, Sannan ayi Shere zuwa Facebook da WhatsApp da Telegram don sakon ya Isa ga Al'umma, Domin Wanda ya Yi nuni zuwa ga aikata Alheri kamar shima ya aikata.
Sannan Muna maraba da shawarwarinku Domin Kara gyara abubuwan da suke tafiya a wannan channel. mun gode🙏
#annahjul_hameed #abbas_sadauki #kano_state #arewa #hausa #prof_ibrahim_maqari #hausa_comedian #arewa_top_10_tv #sheikh_dahiru_bauchi #ja_afar_adam #karatukan_malaman_dariqa #takaitacciyar_nasiha #arewa_tv #kannywood #musha_dariya #tijjaniyya #faira #izala #wahabiyawa #salafiyya #zumuncinmu_tv #ibro #tsohuwar_ajiya #shagirigiribau #ali_nuhu #adam_zango #rahama_sadau #sani_danja #sarkin_waka #rararara #hadiza_gabon #hafsat_idris #izzar_so #mubarakeey_tv #hausa_top_tv #shi_a #zakzaky #ambato_tv #dorayi_films_ltd dorayi_films_ltd #inda_ranka_tv #mansura_isah_tv #labarina #saira_movies #arewa_lite_tv #sirrin_arewa_tv #adam_a_zango_official_tv #bbc_hausa #arewa_24 #sakon_so #sarham_tv #mkk_hausa_tv #hafsat_idris #dorayi_films_ltd #awa24 #arewafilms #arewazonetv #nakowatv #hausafilm #arewarmuconcepts #arewateamtv #kannywoodcelebritis #kannywoodnews #kannywood #kannywoodempire #MANDAWARI_ENTERPRISES_TV #KANNYWOOD_GIST_AND_TRENDS #AREWA TV #Maishadda_Global_Resources
S a w allah ya bamu ikon yin alkhairi amine ya allah
Amine allah ya bamu tsawon rai mai albrka amine ya rabbi
Slm ya sayyadi dafatan kuna halin lafiya Allah yasa haka ameen ya sayyadi inci albarkacin annabi Muhammadu saw a fassara min wannan mafakin inadauke da cuta amma bata kwantar daniba sai nayi mafarkin wai banida lafiya jikina wasu kurajene suka mamayemin jikina sai wata kawata tanacire karo ajiki wata itaciya tana shafamin ajikina me ma anar mafakin Dan Allah inagodiya ya sayyadi
Salam Malam wanda yayi mafarkin anbashi magani a bacci yabawa wanifah❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Masha allah allah yasaka da alkhairi
Alhamdulillah malam munagodiya
S a w allah ya sa mu dace amine ya rabbi
Allah yasa mu dace amine ya allah
Allah Ya Dauwwamar Da Kwanciyar Hnkl a ckn Iyalan ku Shehi ILa Yaumul Qiyama. Mun gode
Ameen Sayyidi 🙏❤️
Ma sha Allah godiya muké
Amin ya Rabbil Alamin
Jazakumullahu khairan.
Jajakallahukairan MLM Inigodiya sosai Allah sakada alkairi
Ameen ya rabbi 🙏
Annabin dai
MashaAllah jazakallahu bikhair
Slm malam idankuma ruwanda nake wanka dashi rowan maganine shikuma meyake nufi jazzakallahu bikhair
Ameen ya Rabbi
Assalamu'Alaikum. Akhramakallahu nayi mafarkin wai ina cikin falon wani babban gida katafare na alfarmar. Kuma yanayin yana nuna kamar wai baƙunta naje gidan, kuma ban san gidan da mutanen gidan ba a zahiri gaskiya.
Amma a yanzu presently a zahirin rayuwa ni Magidanci ne ina da yara biyu, sannan iyalina tana da juna biyu yanzu haka. Sannan ni Driver ne kuma Yau a ƙalla shekara daya kenan ina zaune bana aiki saboda ba ni da Mota...
Allah ya fattaha abwabalkhar ya kuma yassara mana
kanada sunan ubana Usman jarumi ne Allah ya shiga lamarinmu
Mallam Aduk mafarkan daka fada Hakika ²ko³ wadda banyisuba, banda mafarkan nazama sarki kona ganni da shugaban Kasa ko minister bare gwamna duka wannan nakanyisu, Allah shine shaidata, mallam inasan yadda zan sameka kai tsaye.
Mallam ba ajinka sosai
As salamu aleika ya malam,mafarkin dan zaitun faaah,mutum yayi mafarki Yana cin dan zaitun ???
Malam yayana ya bata yanzu shekara 5 amma nayi mafarki yazo gida har mutane kowa yana murna
Allah ya baiyana shi a zahiri Alfarman Annabi da Al qur'an