Gsky Al'ameen Sokoto Mirgayi Abun na Rayau makadin gaske ne wannan wakar ta Inuwa Dogo da ta Mahaukacin Teacher sunyi dadi wlh, Allah ya jikansa da rahma
Mustafa sharif Ina godiya da cin mutuncinda kake kokarinyi kaina amma dan Allah kayi hakuri kadaina kallon channel dina akwai wasu da dama dazaka iya bibiya
@@alameensokototv496 Dan Allah Al ameen kayi haquri wl ko kadan ba da nufin chin mutunchinka nake fada ba wlh ko babu wanann achikin zuchiya ta kawai inkufadi abinda Ni asanina badaidai bane raayinku kuka fada na arewawa shine nake magana Amma ba chinmutunchi ba wlh karka dauka daniyar wani Abu Mai Kama da wulaqanchi ko wani Abu Mai Kama da haka Dan Allah kayi haquri wlh Kamar yadda kanema inshaallah bazan qara kallo ko wani Abu Mai Kama dahaka inai maka fatan alkairi kahuta lafiya
Saida Habu yazo a Rijau muka hada karfi dashi muka kashi Na dustin Mari
Hhhhhh
Gsky Al'ameen Sokoto Mirgayi Abun na Rayau makadin gaske ne wannan wakar ta Inuwa Dogo da ta Mahaukacin Teacher sunyi dadi wlh, Allah ya jikansa da rahma
Ameen nagode
Baa iya ruruta ba jamuse Sai anche yakashe jafaru kura Machi kurake sarkin dambe ko su Al ameen basaso
Mustafa sharif Ina godiya da cin mutuncinda kake kokarinyi kaina amma dan Allah kayi hakuri kadaina kallon channel dina akwai wasu da dama dazaka iya bibiya
@@alameensokototv496 Dan Allah Al ameen kayi haquri wl ko kadan ba da nufin chin mutunchinka nake fada ba wlh ko babu wanann achikin zuchiya ta kawai inkufadi abinda Ni asanina badaidai bane raayinku kuka fada na arewawa shine nake magana Amma ba chinmutunchi ba wlh karka dauka daniyar wani Abu Mai Kama da wulaqanchi ko wani Abu Mai Kama da haka Dan Allah kayi haquri wlh Kamar yadda kanema inshaallah bazan qara kallo ko wani Abu Mai Kama dahaka inai maka fatan alkairi kahuta lafiya
@@sharifmustafha6896 ya akayi kasan cewa ni ba arene kaga haka saika hadani husuma da mabiyana ni banida bangare kowa nawane
@@sharifmustafha6896 Kuma wurina yawuce
Mu na dai ta nishadantuwa da wannan kokari na ka, Allah Ya kara maka hazaka.
Nagode Muhammad Allah yasaka da alkhairi
Inason Atambayar mini Muhammadu: Tsakanin dan Gero da Ali fada wa habu yafi ji dashi?
To
Munatare haryau al ame
Madallah