Mai gida namu Allah ya barku tare da kai dadaile ya kareku daga sharin mutum da aljan don annabi daga naku Abubakar yahaya abban raudat daga madina kuhuta lafiya😊😊😅❤
Toh kai kuma, Bosho, ka kyale Da'ile yayi addu'ar sa mana. Idan ba rami me ya kawo maganan rami? Me yasa kake ture shi, baka so ayi wannan addu'ar? Ko dai da lauje cikin nadi ne??? ..
Kai Da'ile, banda kai ma da iskanci, ka ciro Radio 📻 daga daki, sai ka ajiye ta a bakin kofa, kuma wai kana tsammani ka zo ka same ta a inda ka ajiyeta? Saboda tsoranka ake ji?....
slm baba bosho banda abunka rediyo nawatake amma leifinkane baba da ile kasan gida cike da yayan baki amma ka ajiye rediyo a waje 😅😅
Wlh kaway Yayi Baqi suyi yawa 😂😂😂😂😂
SLM masha Allah megida bosho,mallam hamza wani ya bata na salamatu sultan potiskum yobe state
SLM masha hhh gidan gwauraye da barayi Allah ya shiryeku sultan potiskum yobe state
SLM masha Allah megida bosho sarkin karfin gidan gwagware
Gaskiya baba da'ile nafara yadda da maganarka akan bosho
A'a inarabaka da ile 😂😂😂😂
Kai bosho Allah yayima karfi hali
Mai gida namu Allah ya barku tare da kai dadaile ya kareku daga sharin mutum da aljan don annabi daga naku Abubakar yahaya abban raudat daga madina kuhuta lafiya😊😊😅❤
Slm barka da dare baba bosho karka barshi yayi gida hayayane ba nashi bane
Gidan gwagwari dama daga yan wiwi sai barayi sai yan kwaya andaiji kunya
Aslm kai barawu kajitsoran allah
SLM hhh mlm bosho na da'ile sultan potiskum yobe state
SLM hhh aci gaba da gashi
SLM masha allah
Toh kai kuma, Bosho, ka kyale Da'ile yayi addu'ar sa mana.
Idan ba rami me ya kawo maganan rami?
Me yasa kake ture shi, baka so ayi wannan addu'ar? Ko dai da lauje cikin nadi ne??? ..
Gum da abin wani
Kai Da'ile, banda kai ma da iskanci, ka ciro Radio 📻 daga daki, sai ka ajiye ta a bakin kofa, kuma wai kana tsammani ka zo ka same ta a inda ka ajiyeta? Saboda tsoranka ake ji?....
Bosho, baka kayuta ba. Kwana biyu baku ganni a comment na Bosho tv ba, kuma baku neme ni ba?? Haba Bosho tv, nifa babban me bibiyanku ne.
Hhh izamanka daili munsan barawunka kaima kasanshi dama nasan shini watarana babukanan naganshi yashiga dakinka yadauku dubu biyar kuma yaci kar ingayama dama shini yau asiri yatunu😂😂😂😂😂😂
Wai kura zata cewa kare maye ? Haba Unglu dangi Su Bashir Sawani
Bosho ko Kai ne Burgu ?😅
😂😂😂