Mamman Raba Gardama ya tonawa Gundumi da Ali zuma Asiri a wata Hirarmu

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 4 січ 2025

КОМЕНТАРІ • 11

  • @QassimMalami-ud3mz
    @QassimMalami-ud3mz Рік тому +2

    Allah sarki! Tsufa ya kama. Nayi kallon damben mamman tun ina karami around 1988 to 1989 kuma ya sha kashe maza a gabana. Shifa Mamman ko baiyi dambe ba idan ya shigo gidan dambe makidin sa mai turare ya dauko wakar sa, kudin kwarai zai kwasa nan take. Wani lokaci koda zai shigo gidan dambe an riga an tashi mutane sun soma fita amma da zaran ya shiga ya aje babur din sa Roadmaster shi kuma Maiturare ya dauko wakar shi Dan Sanyinna, kai tsaye mutane zasu juyo su dinga zuba mashi kudi yana saue da Boyle din sa fari yana kirari abun sa.

  • @ahmadkasim3865
    @ahmadkasim3865 2 роки тому +2

    Allah sarki duniya labari abin cikinta ma labari,raba gardama girma ya cimmasa

  • @danyayashehu6163
    @danyayashehu6163 Місяць тому

    Allah ya jikan Manman Raba Gardama

  • @mahmudsaidu8138
    @mahmudsaidu8138 5 місяців тому +1

    Gaskiya kafada kakashe Maza an kasheka kaima amma duk wanda ya kalli idanunka yasan zaki kake baka kwanan rana

  • @aliyushehu8201
    @aliyushehu8201 Рік тому

    Allahu Akbar
    Muhammadu ne wannan?
    Na yi shekaru sama da 35 rabon da na ganshi, tun ana dambe a goron dutse a Kano.
    Babu wani abu da zai sa na gane shi, to saidai wata kila muryarsa.
    Ina makadinsa Usaini danmai kotso kuwa?

  • @AliUmar-ll1nq
    @AliUmar-ll1nq Рік тому

    Damben au

  • @zayyanaabdulrahman9049
    @zayyanaabdulrahman9049 3 роки тому +1

    Na ali sawun kura mai kare na zagi marar kare na zagi

  • @abubakarabba2846
    @abubakarabba2846 3 роки тому

    Tanbeshi dukan da gundumi yayi masa A jega