Rabi'u Sulaiman Lawancy ya yiwa Freedom Radio karin haske yayin da yake tsare a Hukuma Hisbah

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 1 лют 2025

КОМЕНТАРІ • 20

  • @AmeenatuAbdulqader
    @AmeenatuAbdulqader 8 місяців тому

    To ALLAH yasa wannan ne na qarshe

  • @NusaibaHaido
    @NusaibaHaido 8 місяців тому

    Allah ya kyauta

  • @fatimaabdullahi3937
    @fatimaabdullahi3937 8 місяців тому

    Dan girman Allah Hisba kada ku hakura ku kaisu gidan Gyaran hali. Wannan karya yakeyi yana dawowa zaici gaba daga inda ya tsaya

  • @sagiralhassandawaki1682
    @sagiralhassandawaki1682 8 місяців тому +1

    Lawancy Bakajin wa’azi gidan gyaran hali ya kamata Kaje jikinka ya fada maka

  • @jamilaayubawakili6744
    @jamilaayubawakili6744 8 місяців тому

    Makaryacin bnza wllh an raina hukuma babban malami kamar daurawa kuke bashi ciwon kai

  • @Freedom-l1g
    @Freedom-l1g 8 місяців тому +1

    Lawancy kaji tsoron Allah , domin dachan kace ayi maka afuwa kuma hisbah tayi maka afuwar, toh yanzu kam kara tunani kayi hakuri ka nemi wata sana'a daban domin tarbiyar alumma.

  • @AbdoulrachidSalouhou-gd5gy
    @AbdoulrachidSalouhou-gd5gy 8 місяців тому

    Hum Gaskiya bane 'tun farko ai kace kayi nagama

  • @NusaibaHaido
    @NusaibaHaido 8 місяців тому

    Shege dan iska dan ubankak aure ta mn seta kasheka d duka

  • @ABDUSSAMADAHMAD-o2x
    @ABDUSSAMADAHMAD-o2x 8 місяців тому

    Yanada kyau ahukuntaka shege Dan daudu

  • @zainafshariff454
    @zainafshariff454 8 місяців тому

    Maganar gaskiya ai baka kyautawa

  • @NusaibaHaido
    @NusaibaHaido 8 місяців тому

    Hhhhhhhhhhhhhhhhhh

  • @GatanarewaTradinghub
    @GatanarewaTradinghub 8 місяців тому

    Hisbar banza