Shirin Rana na DW 03.2.2024

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 19 січ 2025
  • 1.Najeriya: 'Yan adawa na kace-nace a tsakanin su kan dabarun kwace mulki daga hannun APC a zaben 2027.
    2.Nijar: Al'umma na martani kan matakin gwamnati na tsawaita wa'adin yi wa ababen hawa takardu a farashi mai rahusa.
    3.Mozambique: Dubban 'yan kasar sun tsere zuwa Malawi mai makwabtaka sakamakon rikicin siyasa da ya barke bayan zabe.
    4.Muna tafe da Sharhunan Jaridun Jamus kan nahiyar Afirka.

КОМЕНТАРІ • 3