Tabbas duk wani mai ilimi yasan a wajen Allah ake neman bukata, taimakon. Da sauran su. Yana daga cikin matsalar shi, kullum shine akan raddi, shi ke jan magana Zaiyi wahala kaji malami yayi irin wannan zancen. Duk wani cikakken musulmi yasan wajen Allah kadai ake kai koke, amma shi ya tashi yayi maganar da ba ladabi a ciki.. ya kamata yana taka tsantsan da kalaman shi wajen waazi.
9:00 mutanan kurum kawai miye gudumawa zancen banza zan teburin matsiyata marassa kunya, ka jiyemin chacha wawa kidawumi marar aiki da hankali wato kadawo daga rakiyar dan Tasha Sakare na dutsen tanshi Dr JAKI sai kuma kakeso karatse saboda bukatar yadda za a temakawa don yada da'awarka dasunan tabsiri. Wlhy kunji kunya daga ku har wawayen da kuka tara agabanku jakunan yoffffii tir da irin wannan wulakancin naku, Mun samu temakonSA ArzukinSA har kulloum Muke ke Ci-gaba rabauta, idan ku kuna gani akoy wani temako dazaku nema awajen Allah ba cikin tafarki da koyarwan Ma'aiki Allah. kar Allah yabaku yakuma haramta maku dukkanin temakon daza ku nema wajen Al'ummah Annabi matukar baku neman Arzikin Manzan Allah SAW. Sahiboul Darajaatir Rafi’ah Sallallahu Alaihi Wassallam :da girmamawa YA NE MI TEMAKO alokacin da ake gwabza YAQI ATARE DA SAHABBANSA DAKUMA YIN KYAUTAR ALJANNAH GADUKAN WANDA ZAI YATEMAKA AGARE SHI (SAW). SADAUKIYA MACE TA CIKA AIKIN DA TASAMU WANNAN ARZIKIN DAUKANSA TAYI BA TARE DAWANI YASAN CEWA MACECE BA, KO ANNABI ADAMU(A.S) YANEMA AWAJEN ALLAH YAKUMA YI KAMIN KAFA DA ANNABI MUHAMMAD(S.A.W) YASAMU DUK KUSAN WANNAN TEMAKONSA ARZIKINSA MUKACI MUKECI har kwanan gobe WLHY. Idan kunce baku bukata Sai kuzauna tare wawayen daku ka tara agabanku kuna kokarin rabasu da Imani karku nemin temakon kowa kamar yadda kuke iqirarin cewa kowa. Wlhy wlhy wlhy kunyi karya ne. Annabi baya acikin( kowa) ba kamar kowa ba yake ba shi yafi kowa tunkafin kowa yazo shine afarko kuma komai.. lokaci ne zaku sauka daga wannan banzar aqidar taku ta qasqanci tafa Janibi naSa idan kuma ba Haka sai kun wulaqanta tun nan duniya kafin aje lahira ku girbi abun da kuka shiba. Allah ya karawa Annabi Daraja da wasila Allahumma Salli ala Sayyiduna Muhammadin Wa'ala ali Sayyiduna Muhammadin 🙇🙇😭😭 Ya Allah mun kasa, Ka yi mana Ya Allah mun saɓa, Ka yafe mana Ya Allah mun ɓata, Ka gyara mana Ya Allah mun gajiya, Ka iya mana Ya Allah mun tuba, Ka yafe mana Allah ka cire mana hassada Allah ka cire mana girman kai Allah ka cire mana ganin kyashi Allah ka cire mana san zuciya Allah ka zamo jin mu Allah ka zamo ganin mu Allah ka zamo tunaninmu Allah ka zamo furucinmu Allah ka yalwata Arzikin mu Allah ka tsaremu shiga wuta Albarkatchin SAYYIDOUNA RASULLILLAHI Sallallahu Alaihi Wasallam Dan Allah se yaushe Al'umar Annabi za ta fahimci inda wa'innan suka sa gaba ne ? Toh Allah ka na gani mun ba rsu da kai ya Allah ka saka mana akan abunda mukaji har ya cutar da Zukatanmu ameeeeeeen.
Jazakhumullah khairan
MASHA ALLAH
ALLAH ya saka da alhairi MALLAM
JazakALLAH Bikhair sheikh bar❤❤
Na gode cheikh 👍👍👍👍👍👍👍👍❤️❤️❤️❤️❤️
Allah yasaka da alkhairi mallam wannan hujjojin da kakawo cikin Alqur'ani da hadisan manzon Allah SAW dole mutane sugamsu, kodayake shi Dr Idris yayi qaurin suna agurin 'yan bidi'a shiyasa suketa zaginshi alhali kamata yayi sugayya ceshi azauna bawai kuta zaginshi ba kunacewa wai besan manzon Allah SAW hakan babu adalci aciki
Allah yasakada alkhairi malam. Mumunsan malam Idris Bauchi yanakan gaskiya
Jazakallahu khairan.
Jazakallah khairan, ya sheikh, wannan shine koyarwar Manzo S A W.
Bagaskiya bane makiya annabi
Kun iya naiman taimakon kudi
Masha Allah
Allah ya saka ma malan da alkhairi
Hakane malam
To Allah ya sa mudace
MU YAWAITA SALATI GA ANNABI MUHAMMAD (S.A.W)🌍
اللهم صل على سيدنا محمد الفاتح لما اغلق والخاتم لما سبق ناصر الحق بالحق والهادي الى صراطك المستقيم وعلى ءاله حق قدره ومقداره العظيم
Gudummawa kunema gurin Allah kuma ba gurin mutaneba dan Mai cin uwarku
Durun uwarka kaida ilin naka na. Rashin ganin girman annabi
Tabbas duk wani mai ilimi yasan a wajen Allah ake neman bukata, taimakon. Da sauran su.
Yana daga cikin matsalar shi, kullum shine akan raddi, shi ke jan magana
Zaiyi wahala kaji malami yayi irin wannan zancen. Duk wani cikakken musulmi yasan wajen Allah kadai ake kai koke, amma shi ya tashi yayi maganar da ba ladabi a ciki.. ya kamata yana taka tsantsan da kalaman shi wajen waazi.
Wadannan makiya annabine wln
Gaskiyane
matsala guda tinkafin yasake magana cewa yayi bayason temakon annabi Muhammad kuma naga iya sanina akiyama annabi Muhammad shine zaitamakamana KO yanzu yanacin temakon annabi Muhammad saboda alqur Ani nashine
Gaskiya ne Allah yasaka da Alkayri
9:00 mutanan kurum kawai miye gudumawa zancen banza zan teburin matsiyata marassa kunya, ka jiyemin chacha wawa kidawumi marar aiki da hankali wato kadawo daga rakiyar dan Tasha Sakare na dutsen tanshi Dr JAKI sai kuma kakeso karatse saboda bukatar yadda za a temakawa don yada da'awarka dasunan tabsiri.
Wlhy kunji kunya daga ku har wawayen da kuka tara agabanku jakunan yoffffii tir da irin wannan wulakancin naku, Mun samu temakonSA ArzukinSA har kulloum Muke ke Ci-gaba rabauta, idan ku kuna gani akoy wani temako dazaku nema awajen Allah ba cikin tafarki da koyarwan Ma'aiki Allah. kar Allah yabaku yakuma haramta maku dukkanin temakon daza ku nema wajen Al'ummah Annabi matukar baku neman Arzikin Manzan Allah SAW.
Sahiboul Darajaatir Rafi’ah Sallallahu Alaihi Wassallam :da girmamawa YA NE MI TEMAKO alokacin da ake gwabza YAQI ATARE DA SAHABBANSA DAKUMA YIN KYAUTAR ALJANNAH GADUKAN WANDA ZAI YATEMAKA AGARE SHI (SAW). SADAUKIYA MACE TA CIKA AIKIN DA TASAMU WANNAN ARZIKIN DAUKANSA TAYI BA TARE DAWANI YASAN CEWA MACECE BA, KO ANNABI ADAMU(A.S) YANEMA AWAJEN ALLAH YAKUMA YI KAMIN KAFA DA ANNABI MUHAMMAD(S.A.W) YASAMU DUK KUSAN WANNAN TEMAKONSA ARZIKINSA MUKACI MUKECI har kwanan gobe WLHY.
Idan kunce baku bukata Sai kuzauna tare wawayen daku ka tara agabanku kuna kokarin rabasu da Imani karku nemin temakon kowa kamar yadda kuke iqirarin cewa kowa. Wlhy wlhy wlhy kunyi karya ne. Annabi baya acikin( kowa) ba kamar kowa ba yake ba shi yafi kowa tunkafin kowa yazo shine afarko kuma komai.. lokaci ne zaku sauka daga wannan banzar aqidar taku ta qasqanci tafa Janibi naSa idan kuma ba Haka sai kun wulaqanta tun nan duniya kafin aje lahira ku girbi abun da kuka shiba.
Allah ya karawa Annabi Daraja da wasila
Allahumma Salli ala Sayyiduna Muhammadin Wa'ala ali Sayyiduna Muhammadin 🙇🙇😭😭
Ya Allah mun kasa, Ka yi mana
Ya Allah mun saɓa, Ka yafe mana
Ya Allah mun ɓata, Ka gyara mana
Ya Allah mun gajiya, Ka iya mana
Ya Allah mun tuba, Ka yafe mana
Allah ka cire mana hassada
Allah ka cire mana girman kai
Allah ka cire mana ganin kyashi
Allah ka cire mana san zuciya
Allah ka zamo jin mu
Allah ka zamo ganin mu
Allah ka zamo tunaninmu
Allah ka zamo furucinmu
Allah ka yalwata Arzikin mu
Allah ka tsaremu shiga wuta Albarkatchin SAYYIDOUNA RASULLILLAHI Sallallahu Alaihi Wasallam
Dan Allah se yaushe Al'umar Annabi za ta fahimci inda wa'innan suka sa gaba ne ? Toh Allah ka na gani mun ba rsu da kai ya Allah ka saka mana akan abunda mukaji har ya cutar da Zukatanmu ameeeeeeen.
Ameen ya Allah, Allah yamana maganinsu
Allah ya saka da alheri malam tijaniya kafurteite
malan kaji tsoron Allah
Kakawo Aya ko Hadith mana
Idan ka'isa ka maimaita abinda yafada kaima kace haka makiya ANNABI SALLALLAHU ALAIHI WASALIM
Cewa yayifa baya neman tai makon annabi shin kaima haka
Malam barister magajin malam Jafar.
Gaskiya dafta Allah sakada alkairi kagamakomai
Fahimtarka kafada babu laifi iliminka ne bai kai can
Kakawo naka muji tunda maganar ilimi akeyi Bata jahilci bace
malimay kunkoma kare kinjiya ba adiniba wawaye suna kayma annabi hari Kuna goyan bayansu saboda kunjiyar kudaya
Izala son Rai d kin gaskiya
Durun uwarka
Karkayi koskoroma munafikine kaima
Ai Kaine babban munafiki
Annabi fa bawasaba
دوران الوهابية 😂
Masha Allah