Hakika dole a dinga takawa irin wadannan yaran burki domin a bawa yan bawa darasi akan irin wannan kalaman karya da soki burutso. Allah ta taimaki kungiyar Izala
Macha Allah cheikh kabiru haruna gombe Allah ya kiyaye ka que Dieu vous protège amin ya rabbi ya hay you ya kayoum ya jaljalalou Wal ikram🤲🤲🤲🤲🤲🤲🇱🇾🇱🇾🇳🇪🇳🇪
Babana cheick kabirou laisse les hypocrites dirent ce qu'ils ont à dire. . Inchallah c'est Dieu qui va vous protège et c'est aux ingnorants de les croire, ce qui connaissent la vérité et on des connaissances religieux ne le crois même. qu'Allah vous protège et ce qu'ils veulent n'arrivera jamais
Malam ayi hankuri.Wanda yayi wadannan maganganu yagane yayi kuskuri Kuma ya fito ya sanarda duniya kuskurensa Kuma ya Bada hakuri.Don Allah ayi hankuri
Wallahi malam Kabiru Gombe ka burge ni da baka yi shuru ba akan afakallah da yake yi muku sharri na cewa wai ku masu ci da addini ne,ni wallahi malam Kabiru Gombe ina daga cikin wadanda suka amfana da wa'azin ku da da'awar ku Allah ya kare mana malam sunnah da imani ❤️❤️❤️❤️❤️ wallahi yanzu na samu nistuwa
Allah gafarta Mallam Kabiru Gombe, kullum sai kai ta ce mutane ka na da sana'a, ma'aikaci 200, mi ka ke saidawa? Bala Lau ya tabs cewa, wai shi manomi ne, ko kaima manomin ne da har ka ke biyan mutum 200 duk wata, kuma har ka sai G-Wagon 2022 ta N120m? Za mu hadu lahira dukkan mu, kuma za mu yi bayani, gaban Allah(SWT).
Hmmm bazaka kare kankaba kabiru gwambe har otel kungina kunci wai sunnah otel kuma gun basiye kukai ba maulace tabaku Kai yanxu zakace baka maula to katambayai yan uwanaka yan izala zasu baka amsa
A kauye kake shi yasa kake fadar haka, ranar da ka waye ta fuskar addini da kuma zamani zaka gane menene izala. Muma a baya kamarka muke, amma yanzu Allah ya kawo haske wa rayuwarmu.
حياك الله ورعاك
Hakika dole a dinga takawa irin wadannan yaran burki domin a bawa yan bawa darasi akan irin wannan kalaman karya da soki burutso. Allah ta taimaki kungiyar Izala
MASHA ALLAH JAZAKUMULLAHU KHAIRAN sheikh kabiru gwambe Kai haquri
Macha Allah cheikh kabiru haruna gombe Allah ya kiyaye ka que Dieu vous protège amin ya rabbi ya hay you ya kayoum ya jaljalalou Wal ikram🤲🤲🤲🤲🤲🤲🇱🇾🇱🇾🇳🇪🇳🇪
Babana cheick kabirou laisse les hypocrites dirent ce qu'ils ont à dire. . Inchallah c'est Dieu qui va vous protège et c'est aux ingnorants de les croire, ce qui connaissent la vérité et on des connaissances religieux ne le crois même.
qu'Allah vous protège et ce qu'ils veulent n'arrivera jamais
merci beaucoup
Masha Allah Allah ya taimaki kungiyar izalah
Allah ya kara muku karfin imani da ikhlasi. Amin
kaji makaryaki sana anka goudane maula
Malan àllah qaralafiya hakane. 🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
Likely
Malam ayi hankuri.Wanda yayi wadannan maganganu yagane yayi kuskuri Kuma ya fito ya sanarda duniya kuskurensa Kuma ya Bada hakuri.Don Allah ayi hankuri
Masha Allah Allah yakareka Malam
Masha Allah up sunnah masu sharri kuma za asamusu albashi domin susamu qarfin gwiwa
Masha Allah yakaremuna imaninmu
Ya Allah ya jiqan Mallam Albany da Rahama
Makaryacin banza, mara kunya, Allah ya tona asirinku.
Hmmm anzageka kana tada jijiyan wuya ...Kai kamanta zaginda kakewa malamamu baa Allah yasa mudace Ashe zagin bagaba Babu dadi
Masha Allah malam Kabiru Gombe Allah ya ƙara maka lafiya da karama duniya da lahira na gode da naji wannan saƙon daga bakin ka malam
Wallahi malam Kabiru Gombe ka burge ni da baka yi shuru ba akan afakallah da yake yi muku sharri na cewa wai ku masu ci da addini ne,ni wallahi malam Kabiru Gombe ina daga cikin wadanda suka amfana da wa'azin ku da da'awar ku Allah ya kare mana malam sunnah da imani ❤️❤️❤️❤️❤️ wallahi yanzu na samu nistuwa
Allah yarabamu da sharrin qungiya da qungiyanci
Hmmmmm duk kunedai Yan izala Allah yashirya tsakaninku
Allah yasa aga ma lfy
Jazakallah khair malaman mu na sunnah Allah ya kara daukaka yakuma kara tsare manaku aduk inda kuke Ameen ya hayyu ya kayyum
Kabiru gombe Allah yasaka
Masha Allah malan Allah ya kara lafiya
Aslm alykm gaskia allah ya karemunaku daga yan bakin ciki ameen suma ameen. Kuma allah ya shiryesu idan sunada rabon shiryiya
Masha Allah, Malam naji daɗin wannan bayanin.
Wlh sunyi daidai su makashi akotu saboda marassa kunya irinshi duk wani makiri dazezo yayi muku surutun sa na jahilci ku makashi a kotu kowaye
HUJJA MALAM WANI LAMARIN NA GASKIYA SAI SUNNAH. UP UP SUNNAH
Allah ya albarkaci rayuwarku da na al'ummar musulmai bakidaya 1
Allah gafarta Mallam Kabiru Gombe, kullum sai kai ta ce mutane ka na da sana'a, ma'aikaci 200, mi ka ke saidawa? Bala Lau ya tabs cewa, wai shi manomi ne, ko kaima manomin ne da har ka ke biyan mutum 200 duk wata, kuma har ka sai G-Wagon 2022 ta N120m?
Za mu hadu lahira dukkan mu, kuma za mu yi bayani, gaban Allah(SWT).
Allah ya isarmuku malam yaqara tsareku daga maqiya da mahassada.
Allah yasa ka malan
Wallashi mallan kobaka fadaba munsan gaskiya Allah yaja kwanan mallan
Gaskiya neh malam wanan mutuman dan neman sunane
Sunnah Allah yakaremu da sharrin masharanta
Jazakumullah khairan
Insha Allahu Badan Kenan Daga karaman Shehu mujasimai kunaci kunaci kunaci....
Allah ubangiji yakara basira Allah yasa kuyi kararsa domin yazo ya bayyanar da hojjarsa
Malam ya dauka zafi wallahi, Allah ya tsare mana imanin mu
إنما المؤمنون إخوة فاصلحوا بين اخويكم
masha Allah thank you mallam kabiru
Allah ya Karawa malam lfy da Nisan kwana masu albarka
Masha Allah
Allah yabamu shikawa da imani
Masha Allah 👍, up up sunnah
Izala is problem of the country question let them look the history of Annabi S. w. A
Gaskiyane iyar uwa Allah yabiya
@@mammanbukar3908 you don't know who's are izala people's
Wast of time to listen to u my friend
Who are the suppoter of borkoraham?
Sunnah all the way,
Sunnah sak.
Kungiyar is izala Allah ya kiyaye tafarkin da kuke yada Islam kai Allah ka gaftarwa mallam Jafar
Allah ya karemuna ku malam
Allah ya kare ku
Allah ya kiyaye ka amin suma amin 🤲
Ku DAI mutanen banza Ne Allah ya shirye ku
Allah ya tsare ku
Fada musu Sheikh❤
Allah ya karya Izala a kasarnan
Wallahi duk abunda gonbe yafada duk rantsuwardazaiyi qaryace dalilinashine yayirantsuwacewa sunje gidanbuhari wa,azi gidan babu interlock Kuma yacce koriga buharibaitaba canzawaba Kai aqarshe cewayayi turbayace agidanbuhari sabodatsabar zun zurutunqarya Allah yashirya
Wallahi banyarda akwai wnda ybada naira milyan daribiyarba akan ginin masallaci km kunyi aiki dashi
Mashaallah
Masha allah allah yakarawa malam lfy
Allah yasa ka da ellheri
Merci tonton
Allah kareku da cherin kanan Chetan
May Allah help us
Wai badama mutum ya fadi gsky
Alhamdu lillah masha Allah
Kubarshida Allah
Allah ya kareka malan
Allah ya karemanaku MLM
Ma shaa Allah. Kamini daidai sheikh
Mach allah malam
Wllh karyane KBR wllh anbaku kudi'yan tikkto ma ambasu
Muzuran bazan kakeyi
Allah Ya Kara Daukaka
Allahu akbar
mashallah!!!
masha Allah
Hmmm bazaka kare kankaba kabiru gwambe har otel kungina kunci wai sunnah otel kuma gun basiye kukai ba maulace tabaku Kai yanxu zakace baka maula to katambayai yan uwanaka yan izala zasu baka amsa
Jazakallahu khairan
اللهم امين
حفظكم الله ورعاكم
❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Amma Kuna zuwa jidan Yan siyasa suna Baku kudih
Waye afakallahu ne wai
Macha Allah
Yes
Yan chida addidi kawai makaryata kokunya bayaji
Wai yace kungiyar izalah kungiya ce ta wa ari .sunan kungiyarku kungiyar neman kudi .mai ci da adini
Malamin alart da karya
sanaa kukeyi bara damawiaba
Kunayi munajin dadi, Ai dama Ramin qarya qurarre ne
Karya kuke malaman man izallah wallahyi du chwagabanni babu wanda bakubi didigi kuna bara ba
ai yayi dai dai su kaishi kotu sai yabada Hujja akan ƙaryar sa da yayi masu.
Abin tausayi Duniya ta kai ga karshe
Wlh mungano ku malaman alart
Gyara spelling din Alert din tukun
Q❤❤❤❤❤❤❤
YAYANA GAYA MASA HARDA IRIN SANAAR MA KAWAI KA BARSHI
Maci Amana yan Izala
A kauye kake shi yasa kake fadar haka, ranar da ka waye ta fuskar addini da kuma zamani zaka gane menene izala. Muma a baya kamarka muke, amma yanzu Allah ya kawo haske wa rayuwarmu.
Kwadayi mabudin wahala
Himmmm.kji wnda yrantse cewa bahari tsawon shekara shida ko kujerun falonsa baichanzaba.km wallahi bahakabane.shine ynzu don ance ykarbi kudin ynsiyasa yketa wnnnan haushin
Ashe dai abin ba dadi
Makaryaci kake na kanaka kana kariya akan kujerin gidan buhari . Tun ranar ka zubar da dareja ka da ta kungiyar izala
Mu fa mun sanku yan izalah
Kabiru duk da amma laifi ,gaskiya ya kamata kayi hakuri saboda Allah ya ce خذى العفو وأمر بالمعرف واعرض عن الجاهلين
in chat allah
Karyakayi cida adini kukeyi