Asslm Alkm. Wannan Shirin yayi,muna karuwa da illimi da Kuma samun labarin jeje Wanda bamu sani ba. Sai dai gaskia wannan presenter na Shirin Bai ba,saboda Bai dauki Shirin da mahimmanci kamar yanda dattiton Nan yake Kara masu ,su mafarautan Karfin gwaiwa. Shi wannan yanayi Yana latsa wata Tab din banza Kuma kwakwata Bai dauki Shirin da wani mahimmanci ba. Muna San a canza shi. Mun gode
Da kyau maza garba ga ruwa ga daji muna godiya daga Saudia 🇸🇦🇸🇦
ALLAH ya bar zumunci @drpure01
Masha Allah
Ina son kana da bada lbr tare da evidence
Ina kallon ku gd nan qasar blegium ina jin dadin shirin nan naku saura lbr sayaki da kerkeji Garba ga ruwa
Asslm Alkm. Wannan Shirin yayi,muna karuwa da illimi da Kuma samun labarin jeje Wanda bamu sani ba. Sai dai gaskia wannan presenter na Shirin Bai ba,saboda Bai dauki Shirin da mahimmanci kamar yanda dattiton Nan yake Kara masu ,su mafarautan Karfin gwaiwa. Shi wannan yanayi Yana latsa wata Tab din banza Kuma kwakwata Bai dauki Shirin da wani mahimmanci ba. Muna San a canza shi. Mun gode
Thanks
Barkada aiki
Masha Allah dg Ghana
Inajin dadin shirin naku Kuma muna karuwa sosai Ina kallonku daga kasar jordan
Allah Kara daukaka rahama tv muna Jin dadin wanan Shirin naku
Inason a fada man sunan tunku da turanci nagode
mongoose