Mutuwan Mawaki El-Mu'az Malam Ya Gano Anunda Ya Kasheshi Yayi Bukaci Mutane Suyi Hattara...

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 10 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 87

  • @Babykakke23
    @Babykakke23 3 години тому

    Allah yakaremu da sharrin bakin su , gaskiya ne Malam manzon Allah s a w yafada ,Allah yajikanshi darahama,muna godiya malam

  • @JameelahhabibHabibAhmad-ge6ck
    @JameelahhabibHabibAhmad-ge6ck День тому +1

    Allah ya sakawa malam da Alkairi wallahi nima dana gani saida na kawo haka a raina

  • @rabiatualiyuibrahim4524
    @rabiatualiyuibrahim4524 3 дні тому +1

    Wnn gaskia ne mlm gashi baa cewa masha Allah

  • @Quee6067
    @Quee6067 4 дні тому +7

    Wlh Gaskiya ne, Ni na gamsu da Wannan Jawabin Malam

  • @FiddausiAliyuAdam
    @FiddausiAliyuAdam 4 дні тому +4

    Wlh nema na fada ,baking Mai magana nan ne ya kamashi, ba Masha Allah,Allah yayi Masha rahama.

  • @UmmySuddais
    @UmmySuddais 3 дні тому +1

    Allah ya jikansa,wlh na gamsu da bayanin ka shi yasa ni ko mace ban yadda in zauna a gabanta Babu hijjabi ba Bali aga Wani Abun a tanka allah ya tsaremu

  • @kabiruibrahim5454
    @kabiruibrahim5454 4 дні тому +7

    Wannan gaskiyane haka annabi yafada gaskiyane Allah ya kyauta Allah yayi mishi rahama ameen

  • @DjamilouAboubacar-yx5sk
    @DjamilouAboubacar-yx5sk 4 дні тому +1

    Macha allah allah ya saka ma malan da alheri dunia da lahira ❤❤❤

  • @DanladiGambo-y7u
    @DanladiGambo-y7u 4 дні тому +3

    Annabi sallahu alaihi wassallam ya yi gaskiya Allah ya tsare mu baki daya

  • @aysha8836
    @aysha8836 4 дні тому +4

    Wlh nema da nagane saida nafada arena nefa nasane mutum yafadi abu ajikina baice masha allah ba 😢

  • @marymchcn4066
    @marymchcn4066 4 дні тому +2

    wlh hakane kam shiyasa munan saudiya sai kace masha allah kafin kayi mgn allah yajiqanshi d rahama 😭🇸🇦🇸🇦

  • @kuburasaddik9688
    @kuburasaddik9688 4 дні тому +1

    Wallahi wannan gaskiya ne nima na fada, babu masha allah, wai tutubur tutubur,

  • @هيموكنك-ظ3خ
    @هيموكنك-ظ3خ 4 дні тому +4

    Allah yarabamu da kanbun baka Allah yasakama da alkhairi malam

  • @PrincessFeenarh-xb4tv
    @PrincessFeenarh-xb4tv 4 дні тому +3

    Allah ya jikansa da rahma yasa muyi kyakkyawan karshe

  • @Souleymane.
    @Souleymane. 4 дні тому +2

    Walahi Kaskiané, Allah ruffamuna assiri.

  • @zarukuahmaddshehu6688
    @zarukuahmaddshehu6688 4 дні тому +3

    Allah ya sakama Malam da Alheri

  • @ajyal-bd2ln
    @ajyal-bd2ln 4 дні тому +2

    Wlh nima saida nafada ba Mashaa Allah tuda nagane

  • @Frdoes
    @Frdoes 4 дні тому +4

    Innalilahi wa inna ilehi rajiun wan nan gaskiyane mlm anan saudiya muddin kafadi magana Daya sai kafadi gulli Masha Allah wal,la bazimne inkatanka Abu kul,li she en mutum yafada Masha Allah Allah yajikansa da rahama wllh nakara tsorata

  • @ARREARRE-hj6lc
    @ARREARRE-hj6lc 3 дні тому +1

    Gaskiya malam aitafadankarwa ALLah yaganar damu

  • @HannatuSanikamba
    @HannatuSanikamba 4 дні тому +1

    Nima Ina kallo naji abinda ake fada nace to akwai matsala kitibir kitibir se ance barikallah Masha Allah barikallah

  • @SHAWARATV-r1e
    @SHAWARATV-r1e 4 дні тому +2

    Allah yasaka da Alkhairi Ameen

  • @fatimausman811
    @fatimausman811 4 дні тому +2

    INBANDA RASHIN TARBIYA BAMA ME YAKAITA KARESHI DA KALLO HAR WANI WAI KITUBUR KITUBUR ALLAH YA SHIRYA

  • @harunazubaida5380
    @harunazubaida5380 3 дні тому +1

    jazakallah khair

  • @adilaosman500
    @adilaosman500 3 дні тому +1

    Allah yajikan shi

  • @youssoufabdouscience3523
    @youssoufabdouscience3523 4 дні тому +3

    ألله اكبر ،غفر الله له واسكنه فسيح جناته

  • @Fatma-tr2im
    @Fatma-tr2im 3 дні тому +1

    Allah ya masa Rahama

  • @RokiaOsman-c1x
    @RokiaOsman-c1x 4 дні тому +2

    Allah yarabamu da kambun baka

  • @amathman5249
    @amathman5249 4 дні тому +2

    Allah ya jikansa da Rahma

  • @forflowers753
    @forflowers753 4 дні тому +2

    صحيح ١٠٠ في ١٠٠يشيخ جزاك الله خيرا

  • @UsainiySharif
    @UsainiySharif 3 дні тому +1

    Wannan gaskiyane Allah ya kiyaye mu

  • @DonnkandsonsNigerialimited
    @DonnkandsonsNigerialimited 4 дні тому +1

    Allah Ya Jikanshi da rahama

  • @MuhammedAbacha
    @MuhammedAbacha 10 годин тому

    ameen ya allah

  • @muhammadjazuli3402
    @muhammadjazuli3402 3 дні тому +1

    Ma Sha Allah

  • @ابويزيد-ي1م
    @ابويزيد-ي1م 3 дні тому +1

    الله يرحمه ويغفر له ويسكنه فسيح جناته يارب العالمين

  • @fatimausman811
    @fatimausman811 4 дні тому +1

    MALAM MAGANARKA GASKIYA NE KUMA FADAR ALLAH NE ALLAH YAJIKANSA DA RAHMA YASA ALJANNA CE MAKOMA SA DAMU BAKI DAYA

  • @ابويزيد-ي1م
    @ابويزيد-ي1م 3 дні тому +1

    كلام جميل جداً

  • @KabeerAmeenu
    @KabeerAmeenu 2 дні тому

    Allah yasa mu dace koma minene time nashi yayi saidai muyi mashi addu'a

  • @MaryamAlhassan-ju1bq
    @MaryamAlhassan-ju1bq 2 дні тому +1

    Shysa balarabe duk yanda yake dakai baya taba yarda kayabeshi bayreda kace ma sha Allah b koda kuwa yannuwqnsu ne shysa muma yakama bakinmu ynz

  • @FatimaYakub-ww7do
    @FatimaYakub-ww7do 4 дні тому +2

    Wannan gaskiya ne wlh nima saida na fada

  • @hidouissa8767
    @hidouissa8767 4 дні тому +1

    Masha Allah ❤❤❤

  • @MaryamAlhassan-ju1bq
    @MaryamAlhassan-ju1bq 2 дні тому +1

    Wnn gsky ne mlm kambun baka musiba ne,Allah yatsremu da mummunar kaddara.yar film ce yar uwarshi te wnn mgnr

  • @Muhammadbala014
    @Muhammadbala014 4 дні тому +2

    Maganar annabice zata hadaku fada? Annabine yace inkakalli wani abu yabirgeka kace masha Allah

  • @YunusaAWada
    @YunusaAWada 4 дні тому +1

    Ameen Ya Hayyu Ya Qayyum.

  • @jafarskhalid405
    @jafarskhalid405 День тому

    Gsky ne masu yawan cikin namijin goroma dan Allah sudunga kiyayewa dan yanada matsala

  • @ibrahimattahiru5865
    @ibrahimattahiru5865 4 дні тому +1

    Masha allah

  • @Nasihamha6365
    @Nasihamha6365 4 дні тому +3

    Gaskiya ne nima naji tace

  • @MohamedHoussane-m9q
    @MohamedHoussane-m9q 3 дні тому +1

    😭😭😭😭😭

  • @AHMADSAADATUALIYU
    @AHMADSAADATUALIYU 4 дні тому +3

    Gsky ne maganar Mal sosai, Amma lkc inyayi ko beje ball ba bazai wuce ranar ba, Allah ya tsaremu daga sharrin masu sharri ya jiqanshi ya kauta namu bayan nasu, Amma tabbas Baki masiface , Baki yafi asiri xafi da tasiri muna godiya

    • @rabiatou1643
      @rabiatou1643 4 дні тому

      Eh hakane amma komai yanada sanadi🎉

  • @jibrinalkhaseem5278
    @jibrinalkhaseem5278 4 дні тому +4

    Nifa baruwana kowa zaimutu kokukasheni kokubarni

  • @حليمهالهوساوي-ر4ه
    @حليمهالهوساوي-ر4ه День тому +1

    Sun cinyeshi dabaki

  • @maryamsaiyyada
    @maryamsaiyyada 3 дні тому +1

    S,A,W

  • @خديجه-ق1م
    @خديجه-ق1م 4 дні тому +1

    Naam malan shkuran

  • @AminaAmfaniNasir
    @AminaAmfaniNasir 2 дні тому

    Wannan haka ne amman ba lallai ya zama ita bace wannan kaman kazafi ne ajali ba a inda bai zuwa koh tai magana koh ka tayi Allah ya sa mu dace

    • @HassanBala-v3e
      @HassanBala-v3e День тому

      To ai dama mln baice itace ta kasheshi ba, yayi magana akan tanka halittar wani batare da kace masha Allah b, zai iya yuwa yakasance hakan inji mln, tinda maganace daga gurin shuga S A W, idan kuma kin 'karyata hakan ke da Allah

  • @muktarmuhammed-br5vo
    @muktarmuhammed-br5vo 4 дні тому +2

    Miye maganin kabun baka

    • @kamaladeenhamisu3857
      @kamaladeenhamisu3857 4 дні тому +1

      Azhakar
      Farko dai in kaji wani Ya yi yabo to kace barakallahu/ masha'allah; to zai lalace in kuma kana tsoron Wanda bakajiba sai kayi addu'a Hasbiyallahu la'ilaha illahuwa Alaihi tawakkaltu wahuwa Rabilu arshil axim ×7
      To ido da baki Allah zai tsareka
      A'uzu bikalimatullah tamat min sharri makhalaq× 3 D/s

    • @rabiatou1643
      @rabiatou1643 4 дні тому

      ​@@kamaladeenhamisu3857wato muna sakaci da addu'a saboda da muna naman tsarin Allah a komai da wasu abubuwan sunragu.mu yawaita neman tsarin mutun da aljanu

    • @HannatuSanikamba
      @HannatuSanikamba 4 дні тому

      In kaya ba abu kace barikallah Masha Allah

    • @HannatuSanikamba
      @HannatuSanikamba 4 дні тому

      Azkhar kiyaye karatun alkur ani

    • @AminaMuhammad-k5p
      @AminaMuhammad-k5p 4 дні тому

      Furta masha Allahu lakuwata a lokacin yaba abu ko kace tabarakallah masha Allah shine maganinsa.

  • @AhmadMardhiya
    @AhmadMardhiya 4 дні тому +1

    Waya gaya maka fada zai Hada ? Annabi ya Fadi Abu Kace Hada fada bakada hankali ,shi Wanda ke da shi bai San Yana dashi ba

  • @muhammedadamu6013
    @muhammedadamu6013 4 дні тому

    lukacinsa dai yakai

  • @NaziruMurtala-si2lk
    @NaziruMurtala-si2lk 4 дні тому +1

    Ita wlh batsa ta yi! Kawai Allah ya tabbatar da ayarsa, sabo da rai ba za ta mutuba sai da izinin Allah!

    • @rabiatou1643
      @rabiatou1643 4 дні тому +3

      Eh hakane amma komai yanada sanadi kuma kambum baka gaskiya ne

    • @NaziruMurtala-si2lk
      @NaziruMurtala-si2lk 4 дні тому

      @@rabiatou1643 ba Wanda yake musanta kanbun baka! Amma rajman bilghaib ne! Shima malamin zato yake yi! Amma ainahin sanadin mutuwar Allah kadai shi yasani

    • @rabiatou1643
      @rabiatou1643 3 дні тому

      @@NaziruMurtala-si2lk eh hakane dama yace

    • @NaziruMurtala-si2lk
      @NaziruMurtala-si2lk 3 дні тому

      @@rabiatou1643 Allah yasa mu dace

    • @rabiatou1643
      @rabiatou1643 3 дні тому

      @@NaziruMurtala-si2lk ameen ya Allah

  • @UsmanAhmad-jz1nt
    @UsmanAhmad-jz1nt 4 дні тому +2

    Kardai kahada mutane Fada

    • @Mamama-v2t
      @Mamama-v2t 4 дні тому +3

      Sai Dai in jahilai ne

    • @kuburasaddik9688
      @kuburasaddik9688 4 дні тому +3

      Wallahi magarsa gaskiya ne bakinta ne yakasheshi su hausawa basusan meye baki ba

    • @rabiatou1643
      @rabiatou1643 4 дні тому +1

      Bece hakan bane amma yace iya yuhuwa

  • @muhammedkabirahmed6443
    @muhammedkabirahmed6443 3 дні тому

    Kar dai ka hada rigima sheikh

  • @fatimausman811
    @fatimausman811 4 дні тому +1

    MALAM MAGANARKA GASKIYA NE KUMA FADAR ALLAH NE ALLAH YAJIKANSA DA RAHMA YASA ALJANNA CE MAKOMA SA DAMU BAKI DAYA

  • @AhmadAminababansaka
    @AhmadAminababansaka 16 годин тому

    😢😢😢😢😢😢😢

  • @MomiRaihan-s3m
    @MomiRaihan-s3m 2 дні тому +1

    😢😢😢😢😢😢