Ma Sha Allah Alhamdulillah Congratulations once again Aunty Zee. I wish you all the best in your new life. May Allah's blessings be in your home Thank you very much. ❤❤❤🙌🏼
Welcome back my love, have missed you and i wish you happy married life and endless joy in your new home insha Allah, and i love you for the sake of Allah.❤
Masha Allah Allah ya Bada zaman lafia abokiyar Hira Allah ya kawo kazantan daki Masha a mika wa ango godiya ta musamman da ya barki ki cigaba da kasancewarki abokan hira Allah yasa ango yayi Miki kyakkyawan riko Kamar de irin na garuman novels Wllhi abokiyar Hira photos din bikinki was the best of the wedding pictures Kinyi kyau kamar jarumar novels 🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤❤❤ @abokiyarhiratv.
Masha Allah, congratulations Ubangijin Allah ya bada zama lfy. Yanzu dai karanta mana litafin Kuma za dinga daga mana kafa kenan, ango hayi hkr a Bata Dan lokachi tana karanta mana litafin Muna jiran chigaban labarin bani da gata 👏👍🥰
Kawai Ina bude UA-cam naga abokiyar hirarmu ta dawo ban sanda na wuntsulo ba Ina murna har da masu tambayata lfy kuwa, we really missed u. Allah ya Sanya alheri ya Baku zaman lfy ya kawo zuri'a dayyiba
Oyo oyo my dear sister barka da zuwa ❤❤❤❤ Allah ya bada zama lafiya 🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Congratulations Allah ya bada zaman lfy
Masha Allah oyoyo oyoyo amarya 🎉🎉🎉❤❤❤ gaskiya mun yi murna sosai ya Allah ya sanya alkhari
Amarya Allah ya sanya alkhari ya bada xaman lfy 🤲🏽🎉🎉🎉❤❤
Ma Sha Allah Alhamdulillah
Congratulations once again Aunty Zee.
I wish you all the best in your new life.
May Allah's blessings be in your home
Thank you very much. ❤❤❤🙌🏼
Masha Allahu Allah yasanya alkhairi yabaku xaman lafiya mai dorewa Allah yabaku zuri’a dayyiba🙏
Welcome back my love, have missed you and i wish you happy married life and endless joy in your new home insha Allah, and i love you for the sake of Allah.❤
Ma sha Allah muna godiya sosai Allah baku zaman lfy yabada zuria dayaba❤❤❤🎉🎉🎉
Oyoyo barka dazuwa 🎉amarya allah yabada Zama lafia
Wslm Masha Allah Allah Fatan Alkhairi 💥💥💥
Oyoyo, mashallah nd may Allah bless u new home Allah yasa mutuwace zata raba but honestly speaking we miss u so much.
Wow masha Allah masaul khair barka da zuwa kuma barka da yammaci my lovely sister Allah ya baku zaman lfy adaukacin rayuwar ku ♥️♥️♥️♥️🎉🌷🎉🌷🎉🌷👍🏻
Masha Allah, Allahu y sanya alkaeri abokiyar hira y bada xaman lfy da xuri'a 'dayyiba
@@FatimaAliMuhammad-u3s Ameen ya rabbi 🤲🏻 in sha Allah 🙏🏻
Masha Allah Allah ya Bada zaman lafia abokiyar Hira Allah ya kawo kazantan daki
Masha a mika wa ango godiya ta musamman da ya barki ki cigaba da kasancewarki abokan hira
Allah yasa ango yayi Miki kyakkyawan riko
Kamar de irin na garuman novels
Wllhi abokiyar Hira photos din bikinki was the best of the wedding pictures
Kinyi kyau kamar jarumar novels
🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤❤❤
@abokiyarhiratv.
WOW masha allah masaul khair barka da zuwa kuma barka da yammaci my lovely sister allah ya baku zaman lfy adaukacin Rayuwar ku
Masha Allah aunty amarya Allah ya badazan lafiya ya kawo zuriya mai albarka suna na sailuba lawal baure l.g.e.a wish you long life aunty nah❤❤❤
Halah ya marhaba amarya barada dawowa Muna yimiki fatan alkahira Allah yabada zaman lfy da zuriya daiyiba❤❤❤
Ma sha Allah Allah ubangiji ya sanya Alkairi ya baka zaman lpy munai muki barka da zuwa fatan kindawo lpy 😍😍😍
Masha Allah oyoyo my anty barka da dawowa fatan anyi biki lfy Allah yasa alkairi ❤❤❤🎉🎉🎉
Miss you too mai rabin rai munayinki rabbi yabaki zaman lfy da konciya hankali a gidanki tamou ta arziki 🥰
Mash Allah welcome back congratulations
Masha Allah congratulation For your married Allah yasa mutu karaba yabaku zuri'a d'aiba Mubaraka❤❤❤❤❤
Masha Allah oyoyo abokiyar fira Allah yasanya alkhairi wlh naji dadin dawowarki sai yau dainaxo naga ansauke lbr gaskiya muna gdy 🤣🤣🤣🤣
Masha Allah oyoyo my daughter amarya Allah ubangiji ya Sanya alkhari
Mash Allah amarya God bless ubangiji Allah ya Sanya alkhairi ya kuma bamu zaman lfiy Baki days.
Congratulations Amarya 🎉❤
Allah ya Baku zaman lfy
Masha allah amarya andawo hutu lfy allah ya bada zaman lfy da zuri,a dai yuba
Masha Allah thanks, abokiyar hira we really missed you so much, welcome back, ya new home dinki
Masha Allah ubangiji Allah yabada Zaman lfy da Zuri a daiyiba inatayaki murna abokiyarhira love you
Wow alhamdulillahi inatayaki murna Allah ya bada zaman hakuri da zuri'a dayyaba ameen ya hayyu ya qayum 🤲🤲🤲
Oyoyo sister zee we really missing you ❤❤❤😊😊😊😊Muna godiya soisoi da dawo wa 🎉🎉🎉🎉Allah ya bada Zaman lfy 😂😂😂
Masha Allah abokiyarhira Allah ya sanyaalkairi da zuria taiyaba ❤️🥰🫀👰♀️
Masha Allahu barka da zuwa abokiyar hira Allah yabada zaman lpy ysa albarka aciki🎉
Well come back 🎉🎉sis 🎉🎉😊happy married Allah yabada zaman lfy Allah yasa har aljanna Allah yakawo zureya mai albarka
We miss you so much ❤️
Masha Allah!Allah ya saka da alkhairi Amarsu,Allah ya albarkaci auren ku❤❤❤❤❤❤.
Allah ubangiji yasanya alkairi abokiyar hira mu, Amma fah munyi kewar barka da dawowa❤
Welcome back my sister Allah ya Bada zaman lafiya with ever lasting love❤❤
MashaAllah muna godiya Allah ubangiji yabada xaman lfy da xurria dayyiba ❤
MashaAllah barka da dawowa Allah ya sanya alkhairi 🎉
Masha Allah barka da dawo ❤ may urs be among the best 🤲❤️ Allah ya sanya alkairi ❤
Masha Allah, Allah ya bada zaman lfy da zuri,a dayaba
Masha Allah auntie zee Allah yabada zaman lapia da zuria mae albarka
Machallah thanks you Allah yabada Zaman lfy je ma Aïcha Touré je suis Abidjan Côte d'Ivoire je te souhaite une bonne heureuse ménage dans ton mariage
Masha Allah congratulations dear
Oyoyo barka dadawo Masha Allah Sanya alkairi yabada zaman lafiya 🎉🎉❤
Oyo oyo Masha Allha my sister ❤mingode
Masha Allah Allah Ya ba da zaman Lafiya 🎉🎉🎉
Oyoyo Abokiyar hira, gaskiya kinyi kokari. Najidadi'n dawowaki❤🎉
Ma shaa Allah. Allah ya sanya Alkhairi ya baku zaman lafiya da zuri’ah ta gari masu Albarka Aameen🤲 Wishing you all the best In shaa Allah 🥰
Oyoyo welcome back dear 💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼 happy marriage life sis allah ya Baki zaman fly yasa mutuwa ne ze raba ku ❤️
Masha Allah Allah yasa auran dakika ye har a aljanna Allah yakauda idon makiya 👀
Masha allah amarsu allah ya sanya alkairi ya baku zaman lfy
Oyoyoyoyo aunty xee gsky vamuji dd ba da baki fada munaba wlh allah ya baku xaman lpy da xuri,a dayyaba ameen 🙏🙏🥰🥰
Mash Allah yabaku zaman lfy mai dorewa you welcome back
Masha Allah ❤❤
Oyo my dear sister barka da zuwa allah ya baba zama lafiya❤❤❤❤❤🌹🌹🌹🌹🌹🙏🏻🙏🏻🙏🏻
🎉 Masha Allah
Macha Allah Tanti tout mes félicitations heureux ménage😅😂😂
Masha Allah Allah yaba da zama Lafiya ❤❤🎉🎉
Sister congratulation on your wedding
Masha Allah, congratulations Ubangijin Allah ya bada zama lfy. Yanzu dai karanta mana litafin Kuma za dinga daga mana kafa kenan, ango hayi hkr a Bata Dan lokachi tana karanta mana litafin Muna jiran chigaban labarin bani da gata 👏👍🥰
Masha Allah Allah ubangiji yabada xaman lfy Allah yakawo xuri,a dayyiba
HADIZA DJIBRILLA GABON 🇬🇦 🇬🇦 masha allah ❤❤❤😊😊
Muna Taya ki murna Alla ya bada zaman lfy da zuri'adayyi ba
Congratulations…Allah ya bada zaman lfy sis🤲🏻🤲🏻❤️🫶🏻🎉
Masha Allah 🥰 Welcome back dearest sister 💃💃💃
Masha Allah, Congratulations Allah ya sanya alkhairi ya baku zaman lafiya Amin.
ma sha allah happy marriage Allah ya bada zaman lfy da zuria tagare🎉🎉
Kuma Allah yabaki ziri a dayyima❤❤🎉🎉🎉
Congratulations sweetheart ❤❤❤
Oyo anty Zainab barka da zuwa allah Masha allah allah ya baku zaman lpy ya kau da fitina ❤
Masha Allah dear Allah yabada zaman lfy alfarman annabi ❤
Masha Allah oyoyo abokiyar Hiramu barka DA,zuwa
welcome back My sister Allah yabaku Zaman lpy keda mijinki🥰
Masha Allah y Baku zaman lpy y Baku zuri ah tagari❤
Maa Shaa allah abokiyar hira allah yasanya alkairi allah yabaku zaman lpy
🎉🎉🎉 Masha Allah Allah Ya baku zaman lafiya Allah ya baku zuria mai albarka
So happy to see you back aunty zee. Allah ya bada zaman lafiya
Masha Allah allhamdullahi Allah unbangije ya albarikace rayuwar auren ku Allah unbangije ya bada zaman lafiya Mai dorewa
Masha allah Allah ubangiji yabaku zaman lafiya yasa anyi asa a❤❤❤ happy love 💝
Masha allah munagodiya sosai anty zee allah yakara basira allah ya bada zaman lfy
Masha Allah, Allah ya baku zaman lfy Abokiyar hira 🤲
Masha allah tabarakallah allah ya bada zama lfy ❤❤❤❤❤❤❤❤
Oyoyo mama Na amarya Allah Ubangiji ya Sanya alkhari Ubangiji ya sa ki cikin farinciki Har abada
Oyoyo Barka da zuwa Allah ya baku zaman lpy da zuri a dayyiba ❤❤
Congratulation for your marriage life welcome back sister 🌹🌹🌹
Macha Allah heureux ménage ❤❤❤
Congratulations Allah ya sanya Alkairi ❤❤❤
Masha Allah anty barka da dawowa Allah ya bada zaman lafiya mai dorewa
Masha Allah congratulations my love 💕😘🎉
Oyo Oyo anty zee uban giji allah yabaku zaman lfy albarkar annabi Muhammad s a w ❤️
Masha Allah barka da zuwa Allah ya bada zaman lafiy
Oyoyo anty zee Allah yasanya alkhaeri yabada zaman lfy happy marriage life ❤❤
macha Allah abukiya hira barka da zuwa da Allah munaso labaki ta wasf muna so muba da godomuwa mu muma asaudiya
Masha Allah, welcome back wlhi we miss you, Allah ya ba ko zaman lfy.
Masha Allah. Allah yabada Zaman lafiya 🎉🎉 I miss you
Allah yabada zaman lpy yakawo zuri ah dayyiba
Nikam kutayani bincike wacece binti waye Yusuf daga ina yake meye asalinsa
Nakasa fahinta🤔🤔🤔🤔
Masha Allah Allah ya bada zaman abokiyar hira
Ma sha Allah heureux ménage ma tantie
Masha Allah may Almighty Allah bless your union
Macha Allah anty zee barka da dawowa.Allah ya Bada zaman lafiya
Barkada zuwa wannan shine comn Dina nafarko amma najima ina sauraronki ina miki fatan alkhairi Allah bada zaman fly da zuri,a tagari❤❤❤
Kawai Ina bude UA-cam naga abokiyar hirarmu ta dawo ban sanda na wuntsulo ba Ina murna har da masu tambayata lfy kuwa, we really missed u.
Allah ya Sanya alheri ya Baku zaman lfy ya kawo zuri'a dayyiba
Wlh kuwa sister kamar wasa na bude data kawai sega abokiyar hira ai nayi wani ihu nazata se tayi 2month wlh amma alhamdulillah
Amiiiiiin