The vedio doesn't make sense haba sekace ba musulma ba duk wanda ya yaba wannan shigar nata wallahi dandeh ba kanwar shi bace tunda aisu mazan shiga me kyau sukeh toh meyasa matan keh shigan arnaye kuta yabon karya waii so ba so bane dan jn so ne gaskiya zaku gaya Allah ya shirya Ameen
TAYI DADI,AMMA NO MATTER WHAT,KA DINGA SAKIN HD VEDIO,KAR KA KARA SAKIN VIDEO KADA DA HD,NAN GABA ZAKA GANE IN BAKA SANI BA YANXU.ALLAH YA KARO TAIMAKO AMIN
Masha Allah God bless you Mai atanfa ubangijin Allah yakara basira da daukaka
Naz
A Waka ana cewa insha Allah Amma ka sa ta tayi shiga kamar arniya
1:40
😅😅 laifin asmee din ne batada hankali ne dük abinda aka basu suyi
wkar da nai ta nemanta kwana2 da sukawuce kai ma Sha allah allah yakara basira ♥️❤️♥️❤️
😂
Allah yashirye ki kidaure kirinka shigan mutunci, domin madarane inya zube baya kwasuwah, yayanki zaki tuna
2 millions in sha allah boss
Komi yy kyau ❤amma don Allah adinga rufewa mata kai😢😢
MASHA ALLAH allah yakara basira watching from Anchau Township 🎉🎉❤❤
Na first hausa song I dey watch be this I love it
Search ciwon idanuna by Umar m shareef so amazing
Masha allah ❤🎉
Waka tafi video kyau Allah ya shirya
Good work very nice mai atamfa muna godiya sosai wotching from niger🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇬🇳🇬
❤❤❤ I just don’t know what too say I love this song 🎧 I always play it when driving it gives me joy 😢 like mad I love you guys
God bless you
Masha Allah good job 💯💯💯❤️🧡
❤❤❤Masha Allah aiki na kyau mai gida Allah yakara daukaka da basira
The vedio doesn't make sense haba sekace ba musulma ba duk wanda ya yaba wannan shigar nata wallahi dandeh ba kanwar shi bace tunda aisu mazan shiga me kyau sukeh toh meyasa matan keh shigan arnaye kuta yabon karya waii so ba so bane dan jn so ne gaskiya zaku gaya
Allah ya shirya Ameen
Baba if you talk say this video no make sense waiting come make sense
Masha Allah i watching from cote ivory
❤❤❤
@@MurtalaAbubakar-fo9eu thanks you
Wlh Sam ba wayewa bane, Sai wani bankare takeyi tana Latsa kirji Allah ya shiryekiii,
Da zaku gane da kun dena saka yarinyar nan avideos dinku.
Ita ala dole wayayya Allah ka shirya
Pls how can I download this song ?
Macha allah mitimina wly aykin yayi Kew sosai
Nice Allah yataimaka yakuma kara tsarewa
Wow ina son muryar ku yana da godiya sosai 😍
Allah ya taimaka yaqara.basira Babban yaya
🎉🎉
Beautiful
Nice one ❤❤❤❤
Allah yagara basira ❤❤❤
😍😍😍
Nice song
❤❤❤❤❤
💃💃💃💃💃Bana gajiya dajin wannan wakar Allah yakara basira
Aiki yayi kiau sossai celebrity good luck for the next
Masha Allah Allah yaqara basira ameee ya allah
Boss man Allah qara daukaka nasara kullum saikayi
Where is her scarf
You think she’s doing it for you ?😂
Turawa a Nigeria ai basa saka dan kwali kaga su wayayyune😂😂😂
😂😂😂😂😂
❤❤❤❤
@@Latifa-q3v😅😅😅
This song really made my day ❤
❤❤❤
Masha allah best islamic song i love african from sri lanka ❤❤❤
Hhhhh this is not Islamic song Sir but Hausa song.
J'adore bcp mon frère et bonne chance pour la suite
Gaskiya ka iya waka
❤
Masoyi inajin dadin sauroronka allah yakara Buda tunanin fadakarwa munajin dadi
Allah ka iya Waka sosai🎉🎉🎉Ashe wanga ma kai ka yishi
Gaskiya tayi
masha allah abokina allah yakara daukaka
The song is awesome and the video is top notch
Anty asmee kayannan wlh baimiki kyauba gaskiya wakarde tayi dadi
Masha Allah malam naxey
Much love guys it's very nice song
Macha'allh music est très jolie 🎉
Masha allah 🇳🇪🇸🇳🇸🇳
First comment boss wish you all the best 🎉
Allah ya taimaka Bros Allah ya bada sa'a
TAYI DADI,AMMA NO MATTER WHAT,KA DINGA SAKIN HD VEDIO,KAR KA KARA SAKIN VIDEO KADA DA HD,NAN GABA ZAKA GANE IN BAKA SANI BA YANXU.ALLAH YA KARO TAIMAKO AMIN
Merci pour le music
Bbu dan kwanlin shine rashin kyau waka
Muje Zuwa Mr Nazee 👌👌
Da kayu🎉
Asmee wakili❤❤
😮
🎉
Gaskiya wanan batada farin jini kodaya babu kamin ke kodaya allah ya shirya
Wow very nice and cool🎉
❤❤❤❤😢😢😢😢😢❤❤❤❤❤🎉🎉🎉
Assalamu alaikum
Merci mon cher frère
Macha allah waka ta yi
🎉nura tarke
Wlh mommy gombe ta dache da wakan nan😢
Nice one 🎉
❤😂🎉😊❤❤❤
Yayi allah yakarabasira
Nice song ❤❤❤
Nayaba da wannan wakar
Pls I need Ur contact the person that sing the music pls
Fatan nasara 🎉🎉
Allah yakara basira
Masha Allah tabarakallah ✅
Nice❤❤❤❤❤
nice
Macha'allah ❤😍🥰
Allah yakara lpy mutumina
i love this song even though i dont understand what they are saying
I like it
M D🎉❤
I love 💕💕😘
Allah ya qara dauka ka
congratulations
❤🇳🇬❤🇳🇬❤🇫🇷🇪🇺❤❤❤❤🎉🎉🎉
Kuskuren ku daya ne. Kunyi waka da Hausa amma kun saka kayan Turawa tare da Rawa irin na su. Da fatan zaku gyara nan gaba
Nice song 👍👍👍🔥🔥🔥🔥🔥🔥
Is very good
Mad. Wakanan 💯
wow so amazing 😍
Wow ❤❤💯💯
Masha Allah
Thanks
Ankuna kusanciwa ku musulmaine ku😢😢😢
Macha allah 🎉🎉🎉❤
Asmii You Look Like Rahama Sadau
❤❤❤❤❤😢😢😢😢🎉🎉🎉🎉🇧🇯🇧🇯