Kamar Sheikh jafar yasan Haka Zata Faru Gobarar America🇺🇲 a California Los Angeles Kunji abinda yace

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 14 січ 2025

КОМЕНТАРІ • 17

  • @auwalusale-d5d
    @auwalusale-d5d День тому +2

    Sheikh Ja'afar, My favourite Nigerian scholar.

  • @musaabideen1419
    @musaabideen1419 14 годин тому +1

    SubhanAllah

  • @RufaiMuhammed-l6k
    @RufaiMuhammed-l6k День тому +2

    Ameen ya allah

  • @muhammadabdullahi7011
    @muhammadabdullahi7011 День тому +2

    Allahu Akbar

  • @sabiyusaeeduumar1128
    @sabiyusaeeduumar1128 День тому +1

    This is in the part of power from allah
    May allah protect each and every muslims around the world

  • @auwalusale-d5d
    @auwalusale-d5d День тому +1

    Sheikg Ja'afar,rahamatullahi alaika.

  • @fgty5388
    @fgty5388 День тому +1

    Salami alaikum

  • @MustaphaSaniAdamu-z5h
    @MustaphaSaniAdamu-z5h 18 годин тому

    Allah y jikan malam

  • @muhammadbatures5592
    @muhammadbatures5592 День тому +2

    This is not a New thing for everyone who knows Qur'an.And knows what America doing for Muslims countries .

  • @aliyuahmadwarra1226
    @aliyuahmadwarra1226 День тому +2

    Assalamualaikum "yan uwa da abokan arziki, Ina yi wa kowa fatar alheri. Wannan waazin da dan uwa ya yi posting ALLAH Ya saka da alkhairi, Ina mai kyautata zato ya yi da niyya mai kyau. Ina fatar tare da haka ALLAH Yasa a fahimci ta,alikin da zan yi a nan kamar yadda na turo a sama misali daya daga cilkin misalai masu yawa da za,a iya kawowa . Ina fahimtar sakon bidiyon can na waazin Sheikh Ja'afar (Rh) kamar yana ishara ga wutar dajin da zata zo ta faru, tun da har ana maganar wani nau'in walittaka. Alhamdu lillah ba tare da alfahari ba na zauna karatukan malam shekarar da nayi NYSC Youth Service a garin Maiduguri, Kuma Ina da babbar alaka da Masallacin Indimi Ina MCAN Amir. Tare da girmamawa ga malam da fatar ALLAH Ya karbi shahadarsa, Amin. Ina fahimtar ya na bada misali ne da daga cilkin wutar dajin da aka yi a California, domin ba ta kwanakin nan ne farko ba, an yi su da yawa. Ina ishara ne game da azarbabin wasu yan social media da kuma "wuce makadi da rawa" Kuma wai me ake son mu fa'idanta da wannan bidiyon? ALLAH Ya yi mawafaka. Amin