Tambayoyin Auratayya: 02
Вставка
- Опубліковано 11 вер 2024
- masu son aiko da nasu tambayoyin sai su tura su zuwa ga akwatun Sakonmu Kamar Haka auratayya101@gmail.com.
Ga Tambayoyin Kamar Haka:
1. Salam alaikum Malam. Tambaya ta itace:
Na kasance tare da mijina tsawon shekara ashirin. Allah Ya azurtamu
da Yara hudu. Mijima Yana da alkhairi sosai da kokarin wadata gida.
Amma baya da arziki sosai Don Sai Tari Idan babu, Ni nake Bashi
kudin chefane da kudin biyan makarantar yara. Matsalarmu Daya ce,
wurin kwanciyar aure. Ina Iya bakin kokarina amma ko da yaushe
baya gajiya. Sai yace zai Kara aure. Mallam ya halarta na ce masa Duk
ranar da ya Kara aure na hakura da saduwa ? Zan zauna in Yi Zaman
'ya'ya na.
2.Shin mijin da ya auri mace tana aiki kuma sunyi maganar aikin kafin
auren, sai bayan aure yace dole sai ta ajiye aikin ko kuma tana wajen
aiki yace dole sai ta dawo gida, idan taki bin umarnin shi a nan ta
sabawa Allah. Kuma (Shi mijin nauyin ya'yan shi sun mashi yawa
abubuwa da yawa matar ita take yi, kuma da zaran an biya ta albashi
sai ya san yanda yayi ya amshi kudi a cikin albashin nata)
3.
Masha Allah sheikh Muhammad aminu daurawa jzkl khairan
Masha Allah
MASHA ALLAH ❤
Fatan alheri agareku Muna tare daku allah yakarawa malan lafiya ❤️❤️❤️
Masha Allah Allah ya karama malam lafiya
Allah ya kara ma malam lfy ta ina ake aika tambaya
Allah yasaka da Allheri
allah ya saka da mafificin alkairi
ZAKALALLAHU KHAIR
Allah y bada Ld malan,
Allah ya saka da alhairi
Allah ya karama na hakuri da juriya Allah KUMA YA karawa malam lafiya da Nisan kwana Mai anfani
Aslamu alaikum akarmakala barka hutuwa ta ina za'asamu lambarku ta idan mutum yana son yi wata tambaya
الله يزيد علمك يارب
Jazakallahu kairan
Macha Allah
Masha Allah.
Malan inason lambarku dan allah in a tambayuyi
Allah ya ƙarawa malm lfy da nisan kwana dan allah ta ina zamutura saƙonmu muna baƙatar number kah
Ya wannan akwatun sakon namu zaku turo auratayya101@gmail.com
Mashallah ta ina ake tura sako dan Allah?
Zaku iya turo sakonninku ta wannan akwatun sakon namu auratayya101@gmail.com
Masha Allah Allah ya karama malam lafiya
@@AmDaurawa Assalamu alaikum warahmatullah malam ina maku fatan alkairi
Masha allah
Allah yasawa mlm da gidan aljannah ameen
Masha allah
Masha allah