Your film is very educative and I even recommended it to my sister who had similar problem akin to one of your episode and she learned a lesson there. I appreciate your efforts, keep it up🙏
I don’t know if you’ll get to view my message, but this is the most educative hausa series I’ve seen wallahi….like yayi ma’ana sosai….I’m not married yet but this have taught me alot about marriage life….and it teaches me to exercise patience over you partner……sometimes you’ve to ignore somethings for peace to reign. Keep it up Bifa👍🏻 Our community need people like you🙏🏻 Jazakhallahu bil-Jannah
Masha Allah I really enjoy watching this episode, may Allah almighty bless you guys for highlight and educating people from the mistakes that have been going around us. Allah ya taimaka ❤️
Gaskiyane wallahi wannan. Shi Ake cewa andafa mutum da ruwan jikinsa,an cudi Guna Saida tayi Mai,yaukam Naga abinda ya turewa buxu Nadi,waiii!! Gaskiya ne wallah kabani hanya Mai matukar dadin bi wajen saita Iyalina agida Dama ina fuskantar irin wannan matsalar wallahi,Amma ni Bana tiktok bane,Amma dai solution daya ne maganin matsalar shine Wanda kayi a wannan. Episode din, nagode Ahmad Bifa ,Allah yakara daukaka
Gaskiya naji dadin episode kin wanan. A. Bifa ya kamata a duba kuma a gyara dan mu ringa samun shirin nan ko so biyu a sati,in ma kuma daya za'a sa ya zamana an kara muna lokacin. Kamar yadda ada muna samun shirin sosai sosai.
Ai wannan ba film ne kawai ba, wannan Nasiha ne gare me baki daya. Please try your best to get English subtitles, as my friends here like the series but they can't understand Hausa.
Bifa my friend i keep checking on the Bifa studios chennel for episode 18. Muted for a while. I hope there are more for us to be entertained and educated from you. Waiting for episode 18 Bro. Namu ba irin nasu bane. Bifa the Best From Dartford, Kent. England
Ba mazan arewa ne kadai masu matsala ta yaba wa matan su ba. MATAN AREWA MA BASA YABA WA MAZAJEN SU. BASA YABA KWALLIYAR SU DA KODA SU. BASA IYA CEWA SUNA SON SU.
So educative I wish all the rest are the kind of film they will all focus on. Marriage are no longer safe in Northern State of the country. This is a lesson to both. May Almighty Allah guides, bless, guides and gives us all understanding
Aaah really not happy for changing of plans on marrying Humaira's friend 😒 the marriage should have go on then Humaira will know and taste the reality of life🙄🙄🙄🙄
Your film is very educative and I even recommended it to my sister who had similar problem akin to one of your episode and she learned a lesson there. I appreciate your efforts, keep it up🙏
Wlh wannan wa,azi akemana wannan shine film dinda akeso ayi ربي يحفظ ❤️❤️ nibama inda taburgeni kamar inda Umair tayi mgnn ba,aga koliyanba
I don’t know if you’ll get to view my message, but this is the most educative hausa series I’ve seen wallahi….like yayi ma’ana sosai….I’m not married yet but this have taught me alot about marriage life….and it teaches me to exercise patience over you partner……sometimes you’ve to ignore somethings for peace to reign. Keep it up Bifa👍🏻 Our community need people like you🙏🏻 Jazakhallahu bil-Jannah
Thank you mahmud your write up are so encouraging, we appreciate you
Same here Wlh dama I dislike tiktok Wlh banaso
Thank you for your kind response, i appreciate it
Gaskiya na yaba muku, program dinku na fadakarwa sosai saboda kuna covering duk abunda ke faruwa a zamanta kewan aure. Allah ya kara muku basira.
Muna Godiya sosai Maryam
Masha Allah I really enjoy watching this episode, may Allah almighty bless you guys for highlight and educating people from the mistakes that have been going around us. Allah ya taimaka ❤️
Masha allah daman irin wannan flim shine yakamata mata surika kalla saboda saboda wannan nasihane ga mata
Please you should pay attention on the edit, I can hear the sound of the director correcting her. Take note
yar'qaniya ashe bari ba shegiya bace da ubanta su humaira an iya kwaliya daman.🤣🤣🤣🤣🤣
Ai ba abunda basu iya ba social media Ce take cinye lokacin🤣
Gaskiyane wallahi wannan. Shi Ake cewa andafa mutum da ruwan jikinsa,an cudi Guna Saida tayi Mai,yaukam Naga abinda ya turewa buxu Nadi,waiii!! Gaskiya ne wallah kabani hanya Mai matukar dadin bi wajen saita Iyalina agida Dama ina fuskantar irin wannan matsalar wallahi,Amma ni Bana tiktok bane,Amma dai solution daya ne maganin matsalar shine Wanda kayi a wannan. Episode din, nagode Ahmad Bifa ,Allah yakara daukaka
Nagode sosai 🙏🙏🙏
In wani yayi rawa an bashi kudi wani inyayi duka zaisha 🤣
12:04 a daidai wajen nan sule ka fadi abun da yake raina wlh amma mai hankali shi ne zai iya ganewa
Allah ya kara basira da daukaka
To Humaira zamu dinga yabawa 😅😅😅
Tunda kinyi laushi
😂humaira kenan. Har kinyi laushi da wuri haka?
Kai ko na Inna na jinjina maka 😅😅😅
Allah Ya qara basira.
Mata kun dai ji kuma kun gani. 🖒
This series is very educative and informative to northern women.
Gaskiya ne Film Niko yan dan birgini sosai Allah ya tsare
Wllh kuwa mazan arewa kudunga yabawa mata idan sukayi kwalliya ko girki
Humaira Kawatace muna murna da shiryawarku
May Allah continue to bless you bifa🙏for this great👍film 🎥
Masha allah zaman auren yayi kyau allah yataimaka
ماشاء الله تبارك الرحمن 👍
Is the humair for me😍🤣😂😂
WATO DUK ABINDA YAKE FARUWA A FILMS DIN NAN KAMAR LABARIN GIDA NA.😂😂 MATA MUTANANMU
Babu dadi amma shima bai kyauta mataba gaskiya tagama sanin sirrinta
Allah sarki Sarah 😄😄😄#adawomanadaSarah
Gaskiya naji dadin episode kin wanan.
A. Bifa ya kamata a duba kuma a gyara dan mu ringa samun shirin nan ko so biyu a sati,in ma kuma daya za'a sa ya zamana an kara muna lokacin. Kamar yadda ada muna samun shirin sosai sosai.
InshaAllah
Toh godiya muke matuka.
Gaskiya Aisha tabani tausayi
An educative series 👍👍👍
English subtitle should be included please...........
Ai wannan ba film ne kawai ba, wannan Nasiha ne gare me baki daya.
Please try your best to get English subtitles, as my friends here like the series but they can't understand Hausa.
InshaAllah
Haba Yaya tana So a Dan dada ta Kai Kuma kaki ganewa
Bravo baba na
I love this fmil bcos I learned a lot gasikiya
Oho nima bin gani ba
Masha Allah godiya shirinna yayi kau
Background sound yana fita
Maganar Gaskiya Wannan film yayi Ya fadakar
🤣🤔akwaita aqasa idan kikace zakiyi qazanta 😋
Gaskiya dei kufadamisu amaza
Bifa my friend i keep checking on the Bifa studios chennel for episode 18. Muted for a while. I hope there are more for us to be entertained and educated from you. Waiting for episode 18 Bro.
Namu ba irin nasu bane.
Bifa the Best
From Dartford, Kent. England
Sorry Abba, I have been very busy with the script writing, that's why
@@bifastudios we patiently wait for that Bifa.
Humble man. ALLAH yasa a gama da nasara. Bifa the Best
Ba mazan arewa ne kadai masu matsala ta yaba wa matan su ba. MATAN AREWA MA BASA YABA WA MAZAJEN SU. BASA YABA KWALLIYAR SU DA KODA SU. BASA IYA CEWA SUNA SON SU.
Macha Allah yayi sosai wlh
Dan Allah adan karamana lokaci pls
Wato mufa zuma ne saida wuta
Kumafa gaskiya mazan arewa haka suke basa yaba kwalliya yakamata sugyara mumata munason muyi abu ayaba mana
Welcome back baba na
Masha Allah masha Allah masha Allah masha Allah
Hahhhhhh gaskiyane Kawata humaira
Humairrrrr😂
Amma Muryar director na fitowa
Miss you Amaryar TikTok❤️❤️❤️🥺😻
Me toooo🤩🤩
I really like your series especially zaman awray
Macha Allah 💔💔💔🌺🌺
🤣🤣🤣🤣 bakiji yace yunwar da yakeji bace ta rufe mai ido 🤣
عليه افضل الصلاة والسلام 🇳🇪👍💘👍👌
Merci beaucoup
Hhhhhhhhhhhh Allah ya kara daukaka
Gaskiya kuna burgeni
مشاءالله تبارك الله ❤️🇸🇦🇳🇪🇳🇬👍🔥🔥🔥🔥🔥🔥
To humaira in kunne yaji jiki ya tsira In kuma baijiba ya ji saukar amarya
Thanks you so muck😂😂🤣🤣🙏
Masha Allah 💃💃💃💃💃✌✌✌
Waw masha allah
ASlm
Gaskiya ne 🙏🙏👍
So educative I wish all the rest are the kind of film they will all focus on. Marriage are no longer safe in Northern State of the country. This is a lesson to both.
May Almighty Allah guides, bless, guides and gives us all understanding
Mashaallah miss u amaryar ticktok,but he supposed to marry Aisha so dat she will taste d reality of life
😁😁😁 I am giving her second chance
Masha Allah Alhamdulillah
Mashallah allah yaqara basira amin
Masha Allah 🇳🇬🇳🇬🇸🇦🇸🇦
Masha allah missi you amrya TikTok 🤸♀️🥰
Masha allah 💕💕💕💕💕👍👍👍👍
Seriously arewa guys need to change, they are not romantic at all 🤣🤣🤣, compliment ur wife's beauty
Suna yaba mana kwaliyarmu
Allah saka da alkhairi
Yaya ka iya bada aiki wllhi
Ma sha Allah, sehr gut
Kkk amawanan amarya taji jeki
Munajira Next Episode
Good
When is the episode 18 is going to be released pls
Your series are so educative
Thank you for your response and complement
@@bifastudios B
Masha allah watching from 🇸🇦🇳🇬🤞
Masha Allah humeer🤣❤️
Tayi nadama yanzun wani lokachin sai suyi late suke gane kuskuran su
Macha allah 🇳🇪
Aaah really not happy for changing of plans on marrying Humaira's friend 😒 the marriage should have go on then Humaira will know and taste the reality of life🙄🙄🙄🙄
She realized her mistakes, so let's give her a second chance 😂🤣😅
@@bifastudios lol 😆😆😆 ok we have forgiven her but we got our eyes on her 🤗😘😘😘😘
Masha Allah 🇳🇪
Masha allah
Waidan Allah mata meyasa bakwasan kishiyane nifa banga abin gudu akan kishiyaba saboda Allah ne yace ayi ni wlh bana tsoron kishiya
A a har ouwa kichiyarcè sai ahankali tinda wasu badan Allah sukèshugowaba sai dai adu'ar
Masha Allah🍹🌹🌹
Masha.Allah
😢
Hhhhhh aisha gashi 👜
Allah ya Kara lLman
Slm
😂😂😂😂😂😂😂
Sule na inna
Macha Allah❤
💓💓💓
Merci bien💖
👍👍👍
Asslma aliykamu
👍👍👍🇳🇪🇱🇾
Masha Allah 🤣🤣🤣
congratulations Amarya 🥰 🙌🙏 😂
Ok
Gaskiya kunyi kokari akwai fadakarwa
Finally
wow
🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪