Toh chi dai gaskiya abunda yafada na cewa faransa Bata koruwa daga nijar ma'ana faransa itace take mulkin kasa nijar maganar da yace yan ta'ada sunfi karfin sojawan mu ma'ana bawai yan tsiraru neba kamar yada muke tunani saboda su yan ta'ada kulun cikin kawomasu Sabin makamai ake saboda yan ta'ada da keyakarmu susuke rike da ligzamen nijar Mu yan nijar fa Allah né kawai yake sonmu saboda Haka mutashi mu maida komi namu ga Allah. kuma abunda yasa Bazum yaki fadawa yan kasa 🇳🇪 cewa faransa itace takashe mutamen mu n'a Tera Yana jin tsoron yafada muce zamu doki fansa muma toh Kenan gaba mizai faru 🤐😥😥😥 je t'aime mon beau pays Niger 🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪💪💪💪ya Allah ka kare al'umar mu yan nijar 🤲🤲🤲
Koude koubar karya
Miye ribarka a kan wannan karya wallahi kaji tsoron Allah Allah zai tanbayeka a kan wannan karya taka
Allah yakiyyaye Allah yaba Niger lafiya
Toh chi dai gaskiya abunda yafada na cewa faransa Bata koruwa daga nijar ma'ana faransa itace take mulkin kasa nijar maganar da yace yan ta'ada sunfi karfin sojawan mu ma'ana bawai yan tsiraru neba kamar yada muke tunani saboda su yan ta'ada kulun cikin kawomasu Sabin makamai ake saboda yan ta'ada da keyakarmu susuke rike da ligzamen nijar Mu yan nijar fa Allah né kawai yake sonmu saboda Haka mutashi mu maida komi namu ga Allah. kuma abunda yasa Bazum yaki fadawa yan kasa 🇳🇪 cewa faransa itace takashe mutamen mu n'a Tera Yana jin tsoron yafada muce zamu doki fansa muma toh Kenan gaba mizai faru 🤐😥😥😥 je t'aime mon beau pays Niger 🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪💪💪💪ya Allah ka kare al'umar mu yan nijar 🤲🤲🤲
Ameen
Allah yakara kiyayewa kasar Niger
allah ya stinema mai karya da hada hitina
Wannan labari karyane
Makariyace kazabi
Gaskiya ne ya gayi sufi rafin sojawan kasa mu saboda frensa itace tuchen ta addanci
Amin
Bahakabane soja
Allah yatemaka
Wannan shugaba Bai can canci shugaban ci ba
Allah yakyauta
Wallahi kuji tsoron allah sungana
Ina video da Maganar ta Bazoum domin mu tabbatar da labarinda ka bayar
Bazum bama sonshi son saida Niger ga français
Wanna maganarbazace achegokasarmu koma ace
Anfekarfenmu hadawai yan
Ta adawayanta busuwoce
Akilgaba abasuwanadaman
To dama macce ce ke jagorantar mu lalle akui masala
Idan sojojin basu iyawa kubamu bindigogin mu zamu kori dan kar faransa
Bazun bayiyamaganaba
Peut-être maintenant nous sommes directement recolonises par la France.
🇨🇵❌