hope wannan littafin naki zaiyi kyau daga farko har karshe. dan saikin dauko littafi tiryan tiryan sai anzo tsakiya sai ya zama shirme har karshe kaji duk shirmene😢
Oyoyo oyoyo my Aunty zee fatan kina lafiya. Barkanmu da sale haduwa da wani sabon labarin ubangiji yasa mu gama lafiya Oh ni Zainab wannan karan munajin aljanu😢 da kuma na tsafi
😢tirqachi lalai dalabari awanan litafin wallahi wanan itace wata qaddara ache bawan Allah diyar ogan suda'u fataken dare akabachi amatsayin mata tab à achirin yinta wallahi Allah yakawoma wanan mijin dauki😢😢😢
Masha Allah My golden voice antynmu zee Allah ya Kara basira 🎉❤❤
Masha Allah❤
Masha allah ❤❤
Allah yasaa munfara da Bismillah mugama da Alhamdullilah.
❤❤🎉🎉masha allah
Mash Allah ❤
Ka daina Kai abubuwan na muhammancin gida
subhanallah kenam ramla aljana ce ohh ni aisha 🙆
HADIZA DJIBRILLA GABON 🇬🇦 🇬🇦 ikon allah ❤❤❤😊😊😊😊😊
❤❤❤❤❤❤❤
❤❤❤
😢😢😢😢❤❤
Innalillahi wainna ilaihin Rajiun wannan wane irin zaluncin Ne
Masha Allah allah ya saka da alkhairi❤❤❤❤❤❤
Mâcha allah barka da zuwan sabon labari 🎊
Wslm Masha Allah Allah yasaagama Lfy 💞💞
Masha Allah ❤❤❤❤
oyoyo aunty barkadazuwa niceta 1😊❤❤
Masha Allah
Oyoyo da sabon labari 1
shiyasa na dainajin wannan littafin naki lokaci ne. dan wlh ban tsammace sauyawan littafin da mutuwar matar awwal mahaifiyar Amir 😢
Masha Allah kaimu a godiya sosai Allah hadamu da Qaddara mai kau amen
Ameen ya hayyu ya ƙayyoom
Masha Allah allah ya saka da alkhairi🥰🥰🥰
Ameen
Wannan karon de daga aljannu sai tsafi ake kawo mana 😂😂😂😂munagodiya sosai anty zee Allah yakara basira
🤣🤣🤣 Ai kuwa de
Kai alhamdullah Ubangiji yasaka miki da alkairi antyn mu
Ameen ya hayyu ya ƙayyoom
hope wannan littafin naki zaiyi kyau daga farko har karshe. dan saikin dauko littafi tiryan tiryan sai anzo tsakiya sai ya zama shirme har karshe kaji duk shirmene😢
Mun gode da sauraron shirmen
To ance dole saikinji ne,wani maganar banza kawai,,kunaji Kuna maganar banza😏😏😏
Oyoyo oyoyo my Aunty zee fatan kina lafiya.
Barkanmu da sale haduwa da wani sabon labarin ubangiji yasa mu gama lafiya
Oh ni Zainab wannan karan munajin aljanu😢 da kuma na tsafi
😂😂 Ai kuwa dai.
@@farinjinitv to Allah yasa agama lafiya
Ikon Allah,ai baa naki bane ba
@@MunaAbbas. Muna Abbas menene ba nawa ba ba Gane hausar taki ba
❤❤❤❤❤❤❤