Assalamu alaikum warahmatullah, Allah ya sakawa mal. da alheri. Allah gafarta mal. Nayi kima nin shekara 2,ina fama da matsalar kunne nayi na asibitin har na gaji na daina zuwa,na tambayi iyaye da kakanni ko akwai Wanda yasan maganin irin matsalar amma se suce basu ta6a jin irin haka ba se da ina kallon videos dinka naji har Allah ya sanar da kai maganin shine nace bari inyi magana, nima malam ya taima keni da magani
Assalaimualaikum.
Malam don Allah a ina ake samun ka ina fama da ciwon idanu har aiki anyimin don Allah ko number ataimakamin insamu
Assalamu alaikum warahmatullah, Allah ya sakawa mal. da alheri.
Allah gafarta mal. Nayi kima nin shekara 2,ina fama da matsalar kunne nayi na asibitin har na gaji na daina zuwa,na tambayi iyaye da kakanni ko akwai Wanda yasan maganin irin matsalar amma se suce basu ta6a jin irin haka ba se da ina kallon videos dinka naji har Allah ya sanar da kai maganin shine nace bari inyi magana, nima malam ya taima keni da magani
Dan Allah malam me suanan maganin
Ina famada ciwon kunne sosai ina bukatan number in sha Allah
Assalamu Alaikum. Ayi magana da Malam Nura
+234 803 365 2379
Salamualaikum, Malam inaso atemakamin da lamban waya na MALAM da address atemaka atemaka.
Slm ina da karancin gani Ina kuma amfani da glass Ina bukatar maganin ya za,ayi
Ko nima mallam ina bukatan numbanka saboda inada masalar ciwon ido
اَلسَلامُ عَلَيْكُم وَرَحْمَةُ اَللهِ وَبَرَكاتُهُ
Allah ya kara daukaka malam, don Allah ataimakeni da number mal.
Assalamu Alaikum. Ayi magana da Malam Nura
+234 803 365 2379