If there's is anything i learned in this particular episode is that, in the case of (Yusuf and juraij) Patience is the ultimate weapon to defeat your adversary Meanwhile the level at which Alhaji Saleh Alfindiki exhibit his patience is out of this world. Man is so calm and demure in every episode.
Sarki Ali Nuhu Series Din Shirin Nan Naka Ya Fara Dauko Hanyar Lalacewa A gyara Kafin mu daina Kalla Wallahi, indai danmu Ake yi domin mu Kalla. Daga Egypt 🇪🇬
Marin da yayi niyyar yi mata fa. Ai duk namijin da ze iya marin mace a waje, ba mijin aure bane. Domin in ta yarda ta aure shi da ta mai lefi ze mareta ko ya daketa. Ina dalili.
Mafi kyawun aiki shine yawaita Salati ga Annabi Muhammad ﷺ 🤍💖🩶🩶🤍🩶💖🩶🩶🤍💖🩶🩶🩶🩶💖🤍💖🩶💖🤍💖🩶🤍💖💖
SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM
@@Real_Bajiks S a w
Saw❤
Allahuma sali wasalim ALLANIBIYUNA Muhammed sallalahu alahi wassalam❤❤
S à w
Masha Allah aiki yana kyau Amma dan Allah ya kamata yafi haka tsayi
There is nothing more important in this world than loving and honouring the Messenger of Allah ﷺ
Peace and blessings of Allah be upon our beloved Prophet Muhammad ﷺ
Salallahuallaihiwasalam
Allah ya kara mana basira da nisan kwana da arziki mai albarka dandarajar rasulillah 🤲🥰🇳🇪🥰🇳🇬
Duk wanda ke san mahaifan sa kamar yadda Nike san nawa yamin like❤❤❤❤
Fiye da naka ma nakeson nawa
Fiyeda yadda kakeson naka amma please iyaye ba abin wasa bané da zaka nemi like dasu
❤
Fiyeda yadda kake son iyayen ka ma
@@AlsLawal👍
Masha Allah watching live and direct from Sabha libya 🇱🇾
GOD BLESS NIGERIA 🇳🇬🤲🙏
Masha Allah, Am very happy to see Hammad Audu luluwa with his wife🤗
Audu luluwa ko dan iska😂😂😂
Yasha fama neh ae 😂
Gaskiya ba'ayiwa Yusuf adalciba Domin wannan juraij din da wannan yarinyar basuda gaskiya
@@JabirAhmadmadahu wlh ne haushi suki bane
Aikuwa dai Inaa gaskiyar take annan
Yazama hauka abun ai ko a ina ake haka
Masha Allah aiki natafiya yanda ya kamata Allah ya taimaka
Ali nuhu dan girman Allah karka bari su canza result din nan idan har yazo cewa dan alfindiqi ne shikenan amma dan Allah karsu canza 🙏 🙏
Lol.😂
Film ne fa, then already an kammala komai kallo kawai kikeyi.
Koh nine naga suncanza wlh zandakata da kallo😊
Canza result zaisa nadena kallon film din ai yazama dansane sbd aita gwagwarmaya dashi
Allah sarki sister ra, ayin mu dake dayane 🎉🎉❤
Yan Mata film ne fa
If there's is anything i learned in this particular episode is that, in the case of (Yusuf and juraij) Patience is the ultimate weapon to defeat your adversary
Meanwhile the level at which Alhaji Saleh Alfindiki exhibit his patience is out of this world. Man is so calm and demure in every episode.
Exactly!
Dan Allah kar acanza gwaji abun bazai Dadi ba❤
Ya Allah ka faran ta wa duk zuciyar dake kaunar Muhammad s a w 🤲🤲
Salallahuallaihiwasalam,Ameen
Thank you God bless For FKD production and everyone
Allah kafarantawa duk zuciyardake kaunar annabi muhamadu SAW ❤
S a w ameen
Gaskiya talla yana yawa aragemana dong Allah. Ko kuma aqara sawonsa
Masha Allah watching from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬🤞
Masha Allah watching from sweden
Alaqa best séries ❤❤❤
Masha Allah Allah yaqara basira film yayi kyau sosai ❤❤❤❤🎉🎉
Docta don allah karkushi amana djamilu plus ❤
Maryam Yahaya was like, "Bless ur soul granny, you're a life saver😂😂
Well done 👍 MD Allah ya qara Basira
Masha Allah , Niko naso series din nan . Inaga tunda akafara kuwa bantapa missing episode koh daya ba
Ali Nuhu Duniya ne wlh❤
Well done sarki Muna godia
Keep it up
Masha Allah watching from dakata kawaji❤❤❤
Gaskiya duk anka canza wallahi bazan saki kallo alakaba haka qawai sai ancanza yatasu cikin rashin gata abari yajidadi ma sannan ace wai a canza
Hmm gaskiya kinfadi gaskiya
Wlh Nima abu nan haushi yaki bani
Shine yaxo da rashin kunya ammah insun nashi aniki sai ya gyara
Wato ni ina so a canxa sabida rikicin ya kara tsayi wannan shine ake kira da lissafi a film
@@KhadijaYusuf-yh2ufko da mai yazo bai kamata a canza ba ai suma sun nuna mishi hali.
❤❤❤❤❤ up up alaqa team Allah ya kara basira
❤❤❤❤macha allah allah ya kaï mu satee❤❤❤😊
Sarki Ali Nuhu Series Din Shirin Nan Naka Ya Fara Dauko Hanyar Lalacewa A gyara Kafin mu daina Kalla Wallahi, indai danmu Ake yi domin mu Kalla. Daga Egypt 🇪🇬
Gaskiya idan akayi haka ankuma izar so kinan
Gaskiya alhj alfindiki yana burgeni sosai ❤❤❤yana jagorantar iyalin sa cikin adalci ❤❤❤
Gaskiyané dan uwa
🎉🎉🎉🎉🎉🎉my favorite series ❤❤❤❤
Gaskiya Allah yatsinwa duk role din dake kin goyawa role din yusuf baya
Gaskiya ba'ayiwa yusif adalci.ba idan Aka hanachi auen oummi
Gaskiya kam domin chiné mai Gaskiya tunda ay ko jurainé bazai yardada hakanba
Well done agaskiya alaqa series na fadakar damu tare da ilimin rayuwar duniya
Masha Allah watching from Jamus 🇩🇪🇳🇬
alaqa is the best series ever, wannan Shir in is good ta KO wanne fanni, this is the difference BTW FKD and other films. Masha allah
Wow 🤩😍Masha allah❤
Pls😢pls😢 and pls ku kara mana time DAN ALLAH😊❤🎉Muna jin dadin shirin nan fah🎉❤
Wallahi idan har baa nuna gaskiya ba narantse da Allah na daina kallo
wallhi nima abin haushi yafara ban bai kamata ayi wa lilin baba haka ba suna ban tausayi wallhi shi da mamansa.
Wlh Nima bazan karaba kallah indai suka boye gsky wlh
@@Rahmasalisu-s9xnima haka wlhy
Gsky nima nadaina kallaaa
Wlh nima haka da duk yaran gidana
Gaskiya Gaba daya An lalata Alaqa haba wannan Tallar Tayi Yawa
Lamir fa yaji mai suke fada kuma inshaallah shine zai tona asiri
❤❤❤❤❤😢😢😢😢😢😢😢😅😅😅😅🎉🎉🎉🎉
Maganan gaskiya baayi wa yusuf adalci ba Ana nuna kaman shi ne mai laifi bayan daga juraij in har ummi basuda gskya me yayi da kakar zata ce wani abu
Aa fah ai yayi ta attempting din marinta da sauran su
Marin da yayi niyyar yi mata fa.
Ai duk namijin da ze iya marin mace a waje, ba mijin aure bane.
Domin in ta yarda ta aure shi da ta mai lefi ze mareta ko ya daketa.
Ina dalili.
❤Gaskiya yakamata ana saka kemra a asibiti haba gaskiya alaka yaba ta mun rai
Ma sha Allah alhamdulilah Alakullu halin 💞💞💞💞
Allah ya baka yawan Rai Aiki na kyau MALIYA BABAN TEKU❤
Good job king Ali nuhu please more time and the advert is too much thank you
Gaskiya bekamata ace hisham yayi nasara ba
Munaganin alaqa is the best series Amma kunason kuyi falling gaskiya
Wlh nima abunda nace kenan
Wlh Nima abinda na gani
This video is very short wallahi is better increase king alinuhu🎉
Masha Allah ❤❤🎉🎉🎉
Ykk
Sarki keep pushing May Allah encourage you
Masha Allah wowed Alhamdulillah ❤❤❤❤❤😊😊😊😊😊
It's not fair, ana kokarin juya gomnatin yusuf😢he need justice
Salati Goma ga ANNABI MUHAMMADU SWA 🤍
Salam barka dai king of kannywood ina maka fatan alheri.
🎉🎉🎉🎉🎉🎉 gasikiya ne wana yayi Kyu wlhi
Bazaku fadimana ba sai anja mana Rai😢Alaqa muna Tare daku❤
Kiyi hakuri idan munyi aure da ke zankamiki Ali nuhu har gida
We’re here 😊🎉❤
Amma baaiwa yusuf adalciba 😢
Good luck saraki❤
Mashallah 😊
Ali Nuhu ka sani fa ana kallo ne don a samu nishadi amma wlh yanzu film din nan bata mana rai yake yauwa
😂
Masha Allah ❤❤❤❤
MasahaAllah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Ya zaku mana haka yakamata yana kaiwa one hour ko fiye da haka ❤❤❤
Gaskiya kuwa😂😂
Maganar ka haka take dan uwa
to allah yakai mu sat imai xuwa muga yanda xa a yanke tunda ba aiki muke da daddare ba mujira gobe muga @jamilunjidda kuma in allah ya kaimu
All the best alhaji sir ❤
Allah yakara daukaka ogana Allah yasa kagama da duniya lafiya Dan Allah ogana Ataimakamin ayi featuring Dina acikin wannan film din Allah Ogana
Macha allah yayi ❤❤❤❤😢😮
Wlh wan nan yarin yarko😠😠😠ummi💔💔👊
Gaskia anci amanar yusuf
Masha.allah ❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉
Dan Allah kada m sharif yabata soyayyar Yusuf da Maryam
Karku Raina mana da wayau kunata shagwaba mariyA 😢😮😂😢❤😊
Barka da xuwa alaqa namu s waya namuku barka da juma"@
Allah ya Kara daukaka❤❤❤❤
Masha Allah Tabarakallah ❤❤❤🎉🎉🎉🎉😂😂😂
Mâcha Allah ❤❤❤
All is well
M Sha Allah Allah yakara basira da daukaka Allah yasa Kafi haka 😊
Macha Allah yayi ALAQA ❤❤❤❤
Gaskiya ba’ama Yusuf adalci ba idan akayi haka
One of my fav hausa series❤
😂😂Anyakwa .zainab idormie bata.shaye.shaye⁉️
Machallah ❤❤❤❤❤❤❤
Wow Masha Allah Alhamdulillah
masha allah ❤❤
اللهم صلي على سيدنا محمد صلي الله عليه و سلم
DUK ME SON ANNABI YAYI MUN LIKE
Allah yajikan ma haifina
Goni modu
Macha Allah 🥰
Macha Allah ❤❤❤❤❤❤😂😂😂😂😂🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Wai kodai Dr yagano sun chanja saka makon ne naga sai kallon Isham yake
Gaskiya ba awa Yusuf adalci ba ni wallahi banga laifinshibah koda nine wallahi haka zanyi
Masha Allah 🙏🇸🇦🇳🇬
Wow Masha Allahu
They adverts are way too much for an episode that’s only 47 minutes long. Haba!
So beautiful film
Docta Dan Allah kaji tsoron Allah
😂😂😂😂😂
Macha allah fatanallkaeri ❤❤
صلى الله عليعوسلم