No ba ita bace wachen wace tayi flm din macijiya sunanta sati musa as macijiya itace ta hau wakar nan ta nura m inuwa Mai taken dawo nifa zancena baya wuce na soyayya Alkawari natsaya gunka na kyale masu yin karya danaji motsinka kunya tasani nayi buya nayima nuni kafahimci so nakeyi muyo sabo ina fatan kagane wakar 😂😂😂
@@Neutral811 gaskiya Wanda hakan yake burge mutane Ina dalili ina mafari kila ranar datayi shooting din film din Nan ranar aka gaiyyaceta you never can tell please stop jumping into conclusion
Maa Sha Allah.. a very natural actress..Allah ye kaara basira..she is one of my favourites..watching from Toronto
Allah baki miji nagari kitai kiyi aure ki huta
Allah yabaki mijinagari
Macha allah barikalahou fikoum 👍🙏
Masha Allah barkan ku da sapya 🇳🇪🇱🇾
Masha allah fatan alheri
Masha ALLAH fatima zinariya
Masha allah
Good 👌👌🇬🇭
Laqabintama shine macijiya
Wannan ai itace tayi film din horror na macijiya ai
No ba ita bace wachen wace tayi flm din macijiya sunanta sati musa as macijiya itace ta hau wakar nan ta nura m inuwa Mai taken dawo nifa zancena baya wuce na soyayya Alkawari natsaya gunka na kyale masu yin karya danaji motsinka kunya tasani nayi buya nayima nuni kafahimci so nakeyi muyo sabo ina fatan kagane wakar 😂😂😂
Akapta, Enan zaiyi Nasara
Hajiya Sara, in iya acting
❤❤❤❤
Kina burgeni
🎉🎉🎉
Ga wakar ZINARIYA ....... ua-cam.com/video/pH5at93wCdk/v-deo.html
Kinsa kayan nan agaba madam
🤣🤣😂😂
Sarkin sa ido hhhhhhh
Tunda ba naka bane ba sai kayi hankuri ka bar sa Ido cikin lamarin mutane Wanda Bai Dame ka ba
@@maryammohammed7906mutane sun fi son maƙaryaci mai rayuwa cikin abinda yafi ƙarfin sa
@@Neutral811 gaskiya Wanda hakan yake burge mutane Ina dalili ina mafari kila ranar datayi shooting din film din Nan ranar aka gaiyyaceta you never can tell please stop jumping into conclusion
Masha Allah