A rana irin ta yau: Yuni 19, 1984 aka dawo harbe ƴan fashi a Kano

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 13 гру 2024

КОМЕНТАРІ • 28

  • @DahiruAbdullahi-kg6oo
    @DahiruAbdullahi-kg6oo 4 місяці тому

    Jiya bayauba adah kisan wani kezama ishara ga wasu amma ba mutanen wannan zamaninba Allah kasa my mutu da imanii Ameen

  • @HamzaNanafareeda-oy3wx
    @HamzaNanafareeda-oy3wx 8 місяців тому

    Gashi yanzu ana sace milyoyin kudi ana kallon su😢😢😢wayyo duniya ina ma za'a dawo da wannan dokar

  • @adamunagudutv8176
    @adamunagudutv8176 2 роки тому +1

    Masha Allah

  • @HaAuIs-u4g
    @HaAuIs-u4g Місяць тому +1

    Duk Kafirai ne

  • @saleh55able
    @saleh55able 2 роки тому

    Ba a shekarar 1984 aka fara harbe yan fashion Kano ba. An soma ne tun a 1972 lokacin mulkin Yakubu Gowon, gab da gama yakin basasa.

    • @tarihitv
      @tarihitv  2 роки тому +1

      Madalla. Amma fa yaƙin basasa 1970 aka gama.

  • @ibrahimassouman5672
    @ibrahimassouman5672 2 роки тому +1

    Assalamou aleykun niyasa bakulabari sey na Kano

    • @tarihitv
      @tarihitv  2 роки тому +1

      Gaskiya ne. A Kano muke shi ya sa muka fara daga gida. Amma kai na ina ka ke so?

  • @ibrahimmahe3687
    @ibrahimmahe3687 2 роки тому +1

    Su Solomon aka fara kafin kabiru bala

    • @tarihitv
      @tarihitv  2 роки тому +2

      Kabiru Bala a wace shekara ce?

  • @ibrahimmahe3687
    @ibrahimmahe3687 2 роки тому +1

    Wato John Okeke matar sa ce ke da ciki shi yasa have zai dawo, na hadu da dan uwansa Christopher shine ya gaya min

    • @tarihitv
      @tarihitv  2 роки тому +1

      OK. Abinda yake nufi ke nan?

    • @ibrahimmahe3687
      @ibrahimmahe3687 2 роки тому +1

      @@tarihitv Eh, kuma namijin ta haifa, adduar mu kd yayi halin uban. Shi kum Christopher ya rasu kimanin shekaru Shida yanzu da mun bibiye shi

    • @tarihitv
      @tarihitv  2 роки тому

      @@ibrahimmahe3687 Ameen. Allah ya tsare

  • @aboubaabdoulahi9845
    @aboubaabdoulahi9845 2 роки тому

    Tarihin malan lawala kalarawi Kano

  • @maikalwa74
    @maikalwa74 2 роки тому +1

    Wannan ba gaskiyane ba. An Kashi armed robbers lokacin mulkin Audu Bako

    • @tarihitv
      @tarihitv  2 роки тому +1

      Madalla da wannan tunatarwar

    • @ibrahimmahe3687
      @ibrahimmahe3687 2 роки тому

      A kano ? Kuma harbi?

    • @tarihitv
      @tarihitv  2 роки тому

      @@ibrahimmahe3687 shakka babu

    • @ibrahimmahe3687
      @ibrahimmahe3687 2 роки тому

      I stand to be corrected, wato a Nigeria nasan babatunde folurunsho mutun na farko Ishola onyenuisi shine na biyu kuma Wanda yafiyin Suna amma a kano bani da history wanda aka harbe kafin su lange. Kuma anfara harbe mutane he lokacin yakin Biafra amma ba yan fashi ba, kuma farko a soja sune Ifejuana,Allele da mgbam

  • @abbakanokano5499
    @abbakanokano5499 2 роки тому +2

    Ba Solomon longe ba ne na daya, kabiru bala da Amadu alassn aka fara kashewa a sabon gari.

    • @tarihitv
      @tarihitv  2 роки тому +1

      Madalla. Ba ni da labarinsu. Wacce shekara ce su kuma?

    • @rufaisarki9318
      @rufaisarki9318 2 роки тому +2

      Shakka babu, sabida muna yara akwai wakar da muke ana cewa "Kabiru Bala bai mutu ba, Kabiru Bala bai mutu ba " Kaga kuwa shine wanda likita ya tabbatar bai mutu ba da fari sannan aka sake bude masa wuta. A duba tarihin

    • @tarihitv
      @tarihitv  2 роки тому +3

      @@rufaisarki9318 Ni fa ban musa ba. Ilimi nake nema a wurinka. Idan ka riƙe shekarar zan so in ƙaru. Idan ba ka riƙe ba kuma nagode da wannan bayani kuma zan cigaba da neman ƙari.

    • @rufaisarki9318
      @rufaisarki9318 2 роки тому +2

      @@tarihitv Mune da godiya saboda muna karuwa da wannan kafa taku. Allah ya kara basira