Su nana Falalu Abdurrazaq usman Ina Bibiyarka Mallam Aminu Daga nan Qasar Masar Kuma Inajin dadin shireye shiryenka Shawara ta anan Dan Allah kayi qoqarin daii daita tsakanin buhari dan manya Da sarkin tauri Usmanu Allah yabada Saa Ameen
Al, ameen wlh tallahi agabana akayi taurin stadium dan manya yakasa kare adda kuma ya juya zaije cikin yan kallo aka tareshi akace ya tsaya cikin fili ya kare adda yayyi yayyi yakkasa kare ko adda guda wannan ba karya bane wlh tallahi
Su nana Falalu Abdurrazaq usman Ina Bibiyarka Mallam Aminu Daga nan Qasar Masar Kuma Inajin dadin shireye shiryenka
Shawara ta anan Dan Allah kayi qoqarin daii daita tsakanin buhari dan manya Da sarkin tauri Usmanu Allah yabada Saa Ameen
In sha Allah nagode sosai
Al, ameen wlh tallahi agabana akayi taurin stadium dan manya yakasa kare adda kuma ya juya zaije cikin yan kallo aka tareshi akace ya tsaya cikin fili ya kare adda yayyi yayyi yakkasa kare ko adda guda wannan ba karya bane wlh tallahi
Munsaurari wasar kwamidi yanxu dabakin Dan tauri Mai hassada Wanda baiyada da hukuncin da Allah keyiba
Hhhhhh
al'amin dan sokoto dan jega yabaka tsaraba abinda mukeso buhari ko usmanu sukare adda mugani
Al Ameen sokoto. Barka da kokari wannan mutun hassada da sun girma sun yi Mai yawa baya son ya Fadi gaskiya, ba zan Fadi gaskiya ba.
dan allah al'amin asamomuna wakar dan manya in da gaske yake
yanzu faɗa gida da mata sai ƙaton banza,inta ɓaci ko da wa da ƙane ai ɓatatta kuyi ɓarnar da za'awa juna ɗunkin Kanu....
-Tullu mai waƙar Tauri.
😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅