Розмір відео: 1280 X 720853 X 480640 X 360
Показувати елементи керування програвачем
Автоматичне відтворення
Автоповтор
Shata ..Allah ya jikan Mai waka da wanda akayima waka..
Allah Ya jikan Galadiman Kano, Alhaji Tijjani Hashim....😭😭😭.Allah Ya jikan Alhaji Dr. Mamman Shata. Mun yi babbar hasara kwarai. Kullu Nafsin...
M
Allah jikansu da rhm
ALLAH YA JIKAN TIJJANI HASHIM DA MAMMAN SHATA YAYI MUSU GAFARA
Allah ya kyauta makwanci
Me yasa kurman ruwa ke hallakka mai gigi?Menene kurman ruwaHakkon rima fa?
Kurman ruwa, shine bature ke chema "still waters", shi bashi da gefe, ko ina zurfi ne, kuma zaka ganshi shiru kamar bashi da hatsari, amma in ka shiga lumewa kawai zaka yi.Shi yasa Shata ya che halakar da mai gigi ya ke
Shata ..Allah ya jikan Mai waka da wanda akayima waka..
Allah Ya jikan Galadiman Kano, Alhaji Tijjani Hashim....😭😭😭.
Allah Ya jikan Alhaji Dr. Mamman Shata.
Mun yi babbar hasara kwarai. Kullu Nafsin...
M
Allah jikansu da rhm
ALLAH YA JIKAN TIJJANI HASHIM DA MAMMAN SHATA YAYI MUSU GAFARA
Allah ya kyauta makwanci
Me yasa kurman ruwa ke hallakka mai gigi?
Menene kurman ruwa
Hakkon rima fa?
Kurman ruwa, shine bature ke chema "still waters", shi bashi da gefe, ko ina zurfi ne, kuma zaka ganshi shiru kamar bashi da hatsari, amma in ka shiga lumewa kawai zaka yi.
Shi yasa Shata ya che halakar da mai gigi ya ke