@@MalamiyawaNdjobdi Masha'Allah.... Godiya Matuka. Ka Buga GONAÏVES B A UA-cam, Sannan Ka Buga Alhaji Danlami Nasarawa Wakar Sugaban Kasa Ahmadu Zaki, Zaka Sameshi, Har Da Wadansu Wakokin Sa. Kazalika A Cikin GONAÏVES B, Zaka Samu Mawaka Daban Daban, Kaman Su Alhaji Ibrahim Dan Mani Bauchi, Alhaji Taudo Inugu, Malam Buba Jarida, Alhaji Yerima Namkai, Alhaji Ibrahim Nahabu Da Sauran su. Na Gode Matuka
im originaıre of nyambaka. so proud hear gole nyambaka again
@@lecontinent-y9w Masha'Allah... Godiya Matuka
Daga kasan Cameroun n'a gode inason mawakiyar du nasarawa
@@MalamiyawaNdjobdi Masha'Allah.... Godiya Matuka. Ka Buga GONAÏVES B A UA-cam, Sannan Ka Buga Alhaji Danlami Nasarawa Wakar Sugaban Kasa Ahmadu Zaki, Zaka Sameshi, Har Da Wadansu Wakokin Sa. Kazalika A Cikin GONAÏVES B, Zaka Samu Mawaka Daban Daban, Kaman Su Alhaji Ibrahim Dan Mani Bauchi, Alhaji Taudo Inugu, Malam Buba Jarida, Alhaji Yerima Namkai, Alhaji Ibrahim Nahabu Da Sauran su. Na Gode Matuka
Salam Barka da warhaka, a turo mana video na Zakiyata mana inda akwai. Godiya sosai
@@UsmanMohammed-pl3et Salam.... Masha'Allah.... Bana Dashi Amma Da Yerdan Allah Zan Nemomaka.... Godiya Matuka.
More of her videos pls. A good job
@@UsmanMohammed-pl3et Insha'Allah..... Godiya Matuka