Bassu da gyaran kuskuren wasali, Kai Kuma kana gyaran aqeeda, Cigaba Allah zai kareka daga (JAHILAI,)(MUSHRIKAI)(MASU IZGILI) KUMA BA A KANKA AKA FARA ZAGIN MASU GYARA AQEEDA BA, AI AIKIN ANNABAWA KENAN, (ALAIHIM SALATULLAH)
Kuskuren Jan baki shi ke kawo kuskuren fassara, ki je ki tambaya in baki sani ba, kuma don Allah ko zaki iya fada mana a wajen wanne malami ya koyi litattafan nan guda biyu? Dole sai ka koya kafin ka koyar?
Izala iekon allah
Allah ya Saka da Alkhairi sheikh
masha allah na nemi wannan karatun sosai amman narasa tsawon lokaci
May Allah bless you all, your teaching may Insha-Allah reach leafs from roots cause.
Ma sha Allah Allah yakarawa malam lfy ❤
Wlh wannan Alhaji Alin son zuciyar sa yayi yawa.
Allah yasakawa malm lauwan da alkairi
Respect❤
Masha-Allah
Jazaakumullahu Khairan.
Bassu da gyaran kuskuren wasali, Kai Kuma kana gyaran aqeeda,
Cigaba Allah zai kareka daga (JAHILAI,)(MUSHRIKAI)(MASU IZGILI) KUMA BA A KANKA AKA FARA ZAGIN MASU GYARA AQEEDA BA, AI AIKIN ANNABAWA KENAN, (ALAIHIM SALATULLAH)
Kuskuren Jan baki shi ke kawo kuskuren fassara, ki je ki tambaya in baki sani ba, kuma don Allah ko zaki iya fada mana a wajen wanne malami ya koyi litattafan nan guda biyu? Dole sai ka koya kafin ka koyar?
Allah yayimana jagora
Kar a yadda a tsaida karatu don bukatarsa, bayan an gama Sai a dora akan bukatarsa don ayi nashin. Son suke akawo don ruguza karatun.
Allah yasakawa malan da alheri
Don Allah, duk wanda yake da lambar kira don Allah ya taimakeni dashi ko wanne, na sunna kodariqa. Nagode
Wannan gaskiayane malam Allaah subhanahu wata ala yaqarawa malam lafiya da Nisan kwana Mai albarka
MashaAllah
Gaskiya wannan durriyuun
Dan tijjania akoy rikithi
Ba'a rufe Gaskiya da hayaniya
Lawal triumph is a unless boy jahili number one... Izala sallafiya wahabiyawa gidan iskanchi makiya manzon allah sallallahu alahihi wasallam
Kai alaji ali fa sai a hankali
Abokin Shiekh Abass Sadauki 😂😂😂😂😂😂😂
Ba komi cikin Bidi'ah sai karya,kazafi da Kafirci
a sauke mana uqududduriyyu....