Allah yabada Lada yakamata gwanati ta tafi da mallamai irinku mallam Amma jahilai ne kawai a gwanatin Nigeria Kai Koni daba maaikacin gwanatin ba mallam nadau izina daga wannan
Malam ya Allah dai ya kara maka lfy da tsawon kwana kuma Allah ya saka da alkairi,hmmm wllh malam kana fama kullum kana kokari wajen lu..radda dabbobi kuma jakkai kuma jahillai ma'ana shugabannin nigeria wllh ko fir'auna yafi shugabannin nigeria imani, malam Allah ya baka lada
Allah yakarawa rayuwar Mallam albarka 🤲🏽 ameen y rabbal alameen
Allahu Akbar.... Lalle Qur'ani bai bar komai ba.... Ga example nan cikin Qur'ani.... Allah ya saka da alkhairi. Amin
Ameen ya Allah 😊
Malam jazakallah khair
Allah ya qara basira Mallam
Allah ya saka da Alkhairi mallam
Allah yasa masu hankali sufahimchi alkhairin da malamai sukesonsu dashi
Allah ya saka da Alhere ya bada Lada
Allah ya Kara maka lfy Mallam
Allah yasaka da Aljanna
Jazakallah khair ya sheikh
Tinzira matasa suje zanga zanga irin wannan badai daibane
Haka goyan bayan azzakuman shuwagabanni badai dai bane
JazakAllahu Khayran Ya Sheikh
Allah yabada Lada yakamata gwanati ta tafi da mallamai irinku mallam Amma jahilai ne kawai a gwanatin Nigeria Kai Koni daba maaikacin gwanatin ba mallam nadau izina daga wannan
Allah ya bada ladah,yajikan hajihah
Mlm kakeji gidan Gaskiya saidai kaki dauka ❤ fatawar da ba malamin da yayi kenan l❤❤❤
Inama shu gabanninmu zasu gane abin da yakenufi
Allah yakaramaka lfy malam danisan kwana mai albarka cigaba dagayamusu gaskiya allah yasa sugane
Allah ya karawa mal lpy da nisan kwana mai albarka
Allahu akbar
You are right Mal. May Tinubu consider bringing back our fuel subsidy otherwise Nigeria will burn and it shall go into into disintegration very soon.
Malam Allah saka maka da alkhairi, da haka sauran malaman suke da ba hakaba, Allah yabar mana kai
🙏🙏🙏
This is Deep
Malam ya Allah dai ya kara maka lfy da tsawon kwana kuma Allah ya saka da alkairi,hmmm wllh malam kana fama kullum kana kokari wajen lu..radda dabbobi kuma jakkai kuma jahillai ma'ana shugabannin nigeria wllh ko fir'auna yafi shugabannin nigeria imani, malam Allah ya baka lada
❤❤❤❤❤❤❤
AdamS
Wlh malamai kushiga taitayinku idan bahakaba zamusa kafar Wando daya daku
Allahu Akbar rayuwa kenan
Wllh karyane kakeyi da gangan aka jefamu cikin wannan Hali
Wlh mlm yafi mn babanka amfani adorankasa mewahala kawai
@@ساميابوسامي-س9ذ jahili an gayama farin gashine wawa
Gaskiya...... Allah ya shiryeka idan kanada rabun shiryuwa, kana karyata ayoyin Qur'ani.. wa'iyazu Billah
@@yusufmuhammed8579 wawa jahili wacce Aya yaja nakaryata mutun yanata muku zagaye zagaye ahaka kai kanagani farin gashine kakitunani wai maikaratune wllh karyane kawaii yake shirga muku bawani karatu
Idan an tamayeka me ya sa kache mishi wawa anya kana da hujja kuwa. Saboda haka kaji tsoron Allah
Allah yakarawa rayuwar Mallam albarka 🤲🏽 ameen y rabbal alameen
Malam jazakallah khair