Rigima Tsakanin Kwankwanso da Gwamnatin Tinubu kan Masarautar Jihar Kano yayin da NLC ta ja Daga

Поділитися
Вставка
  • Опубліковано 29 вер 2024
  • An ja daga tsakanin kungiyar kwadago ta kas (NLC) da gwamnatin tarayya kan batun mafi karancin albashi yayin da gwamnatin ta dage kan cewa ba za ta taba iya biyan abin da yah aura N62,000 ga ma’aikatan kasar nan ba.
    Sanata Rabiu Kwakwaso ya zargi Gwamnatin Bola Tinubu da APC da neman dagula jihar Kano.
    Gwamnatin Tarayya ta yi martani kan zargin Sanata Rabiu Kwankwaso game da rigimar sarautar jihar Kano.
    There is seriously Talk between the National Labor Union (NLC) and the federal government over the issue of the minimum wage as the government insists that it will never be able to pay N62,000 to the workers of this country.
    Senator Rabiu Kwakwaso has accused the Bola Tinubu Government and APC of seeking trouble in Kano state.
    The Federal Government has responded to Senator Rabiu Kwankwaso's allegations regarding the Kano state royal dispute.
    Rigima Tsakanin Kwankwanso da Gwamnatin Tinubu kan Masarautar Jihar Kano yayin da NLC ta ja Daga.
    ________________________________________________
    Mi3novel zata dinga kawo muku labarai kan
    Jaruman kannywood,
    Y'an siyasa
    Abubuwan Al-ajabi
    CeCe kuce
    dama tarihin rayuwar su
    Da sauran labarai kan fitattu a fadin duniya
    Sannan zata kawo labaran hausa novel
    MI3 novel will bring you news about Kannywood actors
    Politicians
    And their Biography
    And other news about famous people around the world
    And then it will bring news about Hausar novel
    Dan Mana subscribe domin samun Shire shirenmu da zarar min daura Kuma ki dinga ziyartar channel Mi3 novel domin labarai Kan kannywood, Siyasa, tarihin rayuwar su, da suaransu
    subscribe always visit my channel and get news on kannywood, Politics, Biography etc
    #mi3novel #Mi3novels #kannywood #hausa

КОМЕНТАРІ • 4

  • @ladidigarba1962
    @ladidigarba1962 3 місяці тому

    Abba gida gida bawan Allah.Allah yayi riko da hannun ka yama jagora

  • @ayubamemuna1960
    @ayubamemuna1960 3 місяці тому

    Gaskiya federal goverment katsalandan dinku yayi yawa

  • @zainabmaliyu203
    @zainabmaliyu203 3 місяці тому

    Kwankwaso kaima da naka laifin, wa ya kawo Gandujen, bazaka taba cire kanka bafa

  • @MamudaYakubu
    @MamudaYakubu 3 місяці тому

    A bar gwamna ya gudaner da jaharsa