Wllh Abdul ka iya kuremutani atanbataya yanda yakamata gaskiya hakan yayi kyau inayin Amma wanna guy din daganinsa yarone saboda yanayin yanda yake magana
This guy 👦 is totally a lier, you just can't fake your childhood life because you think you have fame now... Haba Bilal, karage karya, a Na'ibawa yankatako yake before he blow, moreover, I know when he's borrowing phone to shoot skits, kaji wai yasamu 445 a jamb dinsa, and jamb maximum cut of mark is 400, this really need to go back to school..... Allah isa mudace
Primary school answer😂😂😂😂Abuja no name school😂😂😂
Watching from Saudia Arabia 🇸🇦 shin wannan hira labarine na raha ko da gaskiyane yake
Wannan zancen iskane kawai
Tambaye shi de
Rahana 😂
Kai bilall baqaramin dan iska bane😂😂
Wllhy dai
Bilal villa yayi masha allah
Bilal my guy appreciate you keeping it up
omo I like this episode❤❤❤
Liman datti primary school 😂
35,000 thousands dollars na ur mate 😂
No body in this world can forget his primary school name
This is the truth of it
Wlh kuwa
Gsky Kai Dan rainin wayo Bilal Villa 🔥
I just like this boy Seriously 😂
sorry Bilal
EVEN HERE NAH COMEDY U DEY STILL DO OOO DIS BOI🤣😂
Mudai ya gaya mana primary da yayi a Abuja 😂
The way doing that thing😂😂😂😂kut this guyz you wan kill us with ur this thing abeg😂😂😂
Makaranta ba ta 'Yan Najeriya ba ce 😂😂😂😂😂
This boy you making sense 🤣
'Wlh na manta' 😂😂😂❤❤❤🎉🎉
Hasbunallah😢😅😂wannan ko baka taba zama a aji ba sai haka wallah😂😂😂shi yk mgn amma wallah ni nake jin kunya🤣😂🤣😂😂
Same too wlh 😂😂😂 nakaina kunya nakeji
Abdul gaya Dan Allah ka Daina interview da irin wadannan mahaukatan Yan karyan mtsww
Project da manager kawai yake mgn
This guy na cruise 😂😂
Karya phone store 😂
Abdul yakamata kasaka wannan wakar a chanel dinka munason ta wllh
Wllh Abdul ka iya kuremutani atanbataya yanda yakamata gaskiya hakan yayi kyau inayin Amma wanna guy din daganinsa yarone saboda yanayin yanda yake magana
35 credit an 400 jamb this thing Dey so pain me 😂😢
Do the right thing at the right time pls Bilal
Abuja Primary School name Chaiiii 🤔
I no understand hausa language the thing is pain me dan Allah wani ya fassaramin firann
Allah yashir yeka 🤣🤣🤣
Keep try bro✌
Waishin meyasa wasubasu samesukecewaba eh haba baruwanku ni Abdul gaya inasan ka i love you too baby
Kai wannan yacika babban makaryaci😂😂 15 credit ke?
This boy you make sense 😂😂
This kid is really smart
Hmmm Allah yashirya
Gaskiyane vilal vilah😂😂😂😂😂😂
This boy ne get sense that shirt $35k. May be he don't know witin be $..
Guy dollar no be naira oooo
wanan Dan comedy gsk he is say I don't forget my primary school name in Abuja why answer the question bro he is first born 😂😂
Kowa y shigo yana karyataka anata maganganu. And wannan hassadace kawai. Yan wahala a haka zaku kare. Yaro yafi karfinku
Project phone store 😂😂😂
This boy you making sense
Salut cv merci merci merci ci 😂😂😂😂😂😂😂
😂😂😂😂😂😂😂😂kaijama a villa dan iskane
Wannan yaron akoyi karya wai hmm
Ai inviting dinna bro
Dan Allah a gayyato mana dan minister 😁🤣
❤🎉🎉🎉🎉😂😂😂
Oui merci merci 😂😂😂😂😂😂😂😂🤣🤣🤟🤟
Ina mika gaisuwa agarek
Gaskiya Abool Gaya Yaro Nan Yana Da Don Girma Sosai
Amma yakamata ya dauki abun seriously bcoz irin wannan wasan a comedy yakamata ba interview ba ita interview promotion ce ga masu neman daukaka!
Abdool Gaya need to be serious on who to invite
Please Yakamata A Dinga Daga Murya Idan Kana Tambayar Mutane
Gaskiya wannan yaron makaryacine Wllhy
yaron nan mugun maqaryaci ne yasin kalli idon shi dakyau
Kai danan shaidani ne 😂😂
Haba professeur
Hahahaha Wlhi BB Kai Dan iskane.
Bilal villa kenan
❤❤ Bilal à r❤
Hhh Allah yashiryaka veely
To wannan yayi makarantar ma kuwa
😂😂
Wlh bv yana burgeni pls I need her Account details dan Allah
❤❤❤❤😢🎉😢
This guy na john, he is busy taking rubbish…
🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
Allah yasa shirya
😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
Wlh gayennan akwai ƙarya😂😂😂😂
Karya phone store
Bilal😂😂😂😂
🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
Dan karyane wly
masha Allah done ❤ ❤ ❤
🤣🤣🤣🤣🤣
Ban sansu ba🤣🤣🤣🤣
Wanan makaryaci ne number daya
Tab wlh yaron nan Dan Fake life ne
😂😂😂😂😂35 card
Kanal 😂😂😂😂 🎉🎉
Hhhhhhhh lallai BV
Dan rainin wayaune yaranan Riga 35k $
Wannan dan iskan yarone hahaha
Kadaina dauko makakkun yara irin wadannan, yasin za ka kashe show dinka. This is nonsense pls.
😂😂😂😂
Falyaqul khayran auly_yasmun
Gayen nan!!!😂
Wai😮😮😮😮
Please 🙏 lsvee bro ❤
bid guy ohh hhh
😂😂😂35
Gayanan wallahi mugune
This guy no get sense he did not go any school at all
who told you ?
Wannan fah yana kishi da gulde
Gaskiya ya kamata kadinga daga muryarka
aikin
Wai don Allah da gsk ne wnn hirar ko comedy ne ?
😂😂😂😂😂
Wannan yaron yanabirgeni 😊 inasan account number nashi😊😊
muni dadi
bilal valah ya nee
This guy 👦 is totally a lier, you just can't fake your childhood life because you think you have fame now... Haba Bilal, karage karya, a Na'ibawa yankatako yake before he blow, moreover, I know when he's borrowing phone to shoot skits, kaji wai yasamu 445 a jamb dinsa, and jamb maximum cut of mark is 400, this really need to go back to school..... Allah isa mudace
Totally unprofessional need to change Abdool
Jibe ka wawa sai comment kakeyi yaki ya kuka ka wawa kawaii