Amen s Amen Masha Allah, malan Allah yasaka da alkhairi, to malan ni gsky nayi mafarkin mata guda biyu ya da Qanwa kyawawa ne amma zubin hausawa garesu
Nayi mafarkin kyakyawar mace dalibata amafarkin bansan sunantaba amma a zahiri sunanta aisha. Naga wai bukunta ake nice da ragamar komai. Amma fa kyakkaywa ce. Tayi alwala tana sallah har takai sujudi. Nace masu cin abinci su fara ci. Kuma bulbul jikinta ba kiba ba rama.
Assalamu alaikum malam inna yawan mafarkin mace kyakayawa, tana taimaka min ko kuma inna kuka tanamin nasiha nayi hkri da rayuwa komai lkcn ko kuma tabani abinci naci ko ruwa ko kuma wani dafai tace min na maqiya ne ,ko kuma gamu mata dayawa , a cikin matan ni daya nake samun nasara , sai suna jin hashi na kullum tana yawan cewa nakare mutunci na , Dan Allah malam ataimaka a fadamin fassaran mafarkin nagode 🙏
Assalamu Alaikum malam mun gode sosai saiyyadi Allah Shi Qara lafiya da Kusanci ga Annabi Sallallahu alaihi Wasallam Na'am malam Nayi mafarkin Mace Mai kyau sosai kuma Nasan ta kuma Gashin kan har yazubo A bayan ta so'sai
Assalamu alaikum wa'rahamatullahi wa'barkatuhu Allah ya kara son manzo sallallahu alaihim wasallam sunana yusuf daga gombe wanda kakirani ina masallaci sannan dagabaya nakiraka
Masha Allah Allah Qara kousanchi Ga Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallam
Jajakallahukairan yaSaiyadi godiya mukesosai Allah lfy danisakwana
Allah yasa ayimaulidi ayi lfy agama lfy mlm samu addaa
Allah yaalbarkacemu dasoyaiyan annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallam ❣️🙏❣️💘💘
Masha Allah may Allah bless you sir
S, A, W🥰🥰 muna godiya
Allah yasaka da mafificin alkhairi bijahi nabiyikal mustapha s a w Amin yahaiyu yaqaiyumu jazakallahu Khairan Masha Allahu barakallahu
Sallallahu alaihi wasallam Ameen ya rabbi
Masha Allah Allah yakara Lafaya da kusanci ga annabi muhammadu rasulalahi salalahu alaihim wasalam 💞💞💞
اللهم صل وسلم على سيدنا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين اللهم صل وسلم على سيدنا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين
Slm Allah yatai maki malam Allah yakaro son annabi Muhammed sallahu aywasallam
Macha'allah mungode ❤❤❤
Masha allah , malam muna godiya sosai allah yaqara basira da lafiya dakuma nisan qwana mai albarka dan arzikin Manzan allah S'A'W
Masha Allah maulana barakallahu fikum
Masha Allah 🥰
SALLALLAHU ALAIHI WASSALLAM ALLAHUMMA AMEN BIJAHI NANA FADIMA A.S.W MUNA GDY SOSAI DA SOSAI
Allah yasa
جزاك الله خير ا
Amen s Amen Masha Allah, malan Allah yasaka da alkhairi, to malan ni gsky nayi mafarkin mata guda biyu ya da Qanwa kyawawa ne amma zubin hausawa garesu
Allah yasa yasayyadi Ina yawan yin wannan mafarki. ❤
Amine
Moungode Allah saka da alherie
اللهم صلي على سيدنا محمد وعلى اله وصحبه اجمعين
Macha Allah malam
JAZAKALLAH
S.A .W
Nayi mafarkin kyakyawar mace dalibata amafarkin bansan sunantaba amma a zahiri sunanta aisha. Naga wai bukunta ake nice da ragamar komai. Amma fa kyakkaywa ce. Tayi alwala tana sallah har takai sujudi. Nace masu cin abinci su fara ci. Kuma bulbul jikinta ba kiba ba rama.
Assalamu alaikum malam inna yawan mafarkin mace kyakayawa, tana taimaka min ko kuma inna kuka tanamin nasiha nayi hkri da rayuwa komai lkcn ko kuma tabani abinci naci ko ruwa ko kuma wani dafai tace min na maqiya ne ,ko kuma gamu mata dayawa , a cikin matan ni daya nake samun nasara , sai suna jin hashi na kullum tana yawan cewa nakare mutunci na , Dan Allah malam ataimaka a fadamin fassaran mafarkin nagode 🙏
Assalamu Alaikum malam mun gode sosai saiyyadi Allah Shi Qara lafiya da Kusanci ga Annabi Sallallahu alaihi Wasallam
Na'am malam Nayi mafarkin Mace Mai kyau sosai kuma Nasan ta kuma Gashin kan har yazubo A bayan ta so'sai
Jazakumullahu bihairan
Slm malam barka da war haka Allah ya Kara kusance idan mace ce tayi mafarkin mace kyakyawa fah
Allah kara kusanci sayyadi
Masha Allah
Fassarar mafarkin mace tana sonka
Allahu Akbar
Macha allah
Assalamu alaikum wa'rahamatullahi wa'barkatuhu Allah ya kara son manzo sallallahu alaihim wasallam sunana yusuf daga gombe wanda kakirani ina masallaci sannan dagabaya nakiraka
Jezakallahu khaira
Sadaukinfa sadaukine
Wanda yayi mafarkin kya-kyawar macce a tsirara batada kaya a jikinta fa. Allah gafarta malam
Allah yakara kusanci
Saww. Dan Allah sayyadi wannan karatun diwanin irinshi ya Zan sameshi Koko ya sunan maiyinshi Sai induba a internet
SLM malan nayi mafarkin n'a auri balaraba 😢
Aslm malan nayimafarkin naman tantabara soyayye nadiba meyawa da kuma kada nachi kadadan banchi meyawanba miye fassarar
Slm mlm fatan alkhairi yau inata kira ba'adaga ba Allah ya karama mlm lpy to mlm inkayi mafarkin saurayi fa kuma wanda tayi mafarkin bata da aure
Assalammu alaikum warahmataullah, mallam nayi ta Kira bansamu ba, fasarar mafarkin mu amala da governor harya baka kudi
Barkadai malan
الون الأبيض
مانام اسم عيشة مراء كبير في سنوات وهيا كبير اسم حبسة و صغير اسم عيشة
Macha'allah mungode ❤❤❤
Masha Allah
الون الأبيض
Masha Allah